10 & 11

1.3K 37 2
                                    

💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫

        _MASIFAFFIYAR KAUNA_

_NAKUSAN GAMA FREE PAGES, IF YOU WANT THIS NOVEL IS JUST 500, SEND 3107021073 AISHA MUHAMMAD FIRST BANK, SEND EVIDENCE OF PAYMENT TO MY WATSAPP NUMBER 07012181461 THANK YOU_

         ✍🏾 M SHAKUR

_MBM ENTERPRISE company ne mai zaman kanshi that are into anything computer design, graphics design, sunayin ID card, folder, files, meo, baje, sunayin jotter na biki da sauransu, sunayin customize mug da magic mug, sunayin jacket da riguna signout irin idan kun gama school, sunayin invitation card, sunayin p-caps, sunayin throw pillows da sauran su, sunayin calendar na turenci dana larabci, dakomima har kwalaye sunayi, ko'ina kake zasu maka su aikamaka dashi, suna logo creation, suna customized links, flash da souvenirs na biki na birthday na suna daza'a lika suayenku ajiki, sunayin receipt, gift box na birthday koma na menene, jama'a bari kuji indai design ne da ake amfani da kwamputa ayi to MBM Enterprise kaman sunmiki sun gama, har award sunayi, customize umbrella, key holder banda haka all services dinsu are at a very low discount rate, super affordable, idan zaki tuntubesu zaki samesu awanan number takira 07010439656 , sanan zaki samesu a watsapp ta wanan number 08106788714 kuyi saving ku musu magana ko a watsapp kokuma ku kirasu awaya._


EPISODE 🔟 &1️⃣1️⃣
_FREE PAGE_
Dawani irin sauri Baba ya kalleta yanda gabanshi yafadi har ita saida tagani, itama kureshi tai da ido kur tayi irin da magana ne amman yakasa furta uppan  saima ya sunnar da kanshi kasa, wani takadirin murmushi tayi tace "aina zaci zakace wani abune" tadanyi shiru tace "Fatima itace yarinya babban damukeda shi maidan hankali kuma yarinyar nan zata iya komi tarufa maka asiri, ta mallaki hankalin kanta shekaranta sha tara duk inda muka kaita hankalinmu akwance sabida musan zata kare kanta" ahankali kaman wanda ke tsoron magana yace "Ruka mutanen nan kin manta sharadinne yaro namiji kadai suke karba basu karban mace" dan dariya tayi tace "ance maka ni dakikiyace irinka hmmmm" tadan girgixa kai sanan tace "inada plan, hadaddiyar plan" ahankali bakinshi har rawa yake yace "wani irin plan?" Murmushi tayi tace "zamu komar da ita namijii"!!!! Zuru zuru yayi yana kallonta kaman sauna ta gyadamai kai tace "zamu komarda ita namiji ta hanyar boye duka hallitun mace da Allah yamata Madam cema tabani shawaran nan dan itama tasan Habib yay karami ga Habib ba wayau, inada wasu kudi dubu goma zan ara maka gobe zan shiga kasuwa, zan sayo silkin doki dashi zamu kulle mata kirji wanan manyan maman datake dashi dauresu zamuyi tamau, kanta ko nida kaina yauzan zauna namata zane yan kanana zan sayo Bald cap (hulan fata na kwaiwaido) zan zauna nasaka matashi da gam, sanan zan sayo kayan maza riguma da wando na gwanjo burguza burguza dakuma Ghana masgo, hujin kunenta  akwai wata yar fata dazan like awajen baza'a taba gane antaba huji awajenba saikuma takalmi kito, da kambas, wanan maganan dagani sai kai da madam da mijinta, duk wanda yatambayi Faty zakace tayi tafiya ta tafi wajen Baabarta na Abuja hatta su Habib bazasu sani ba kanajina" gyadamata kai yayi kaman maraya, hararan shi tayi tace "duk duniyan nan bakada mace mai sonka maikuma rufamaka asiri irina dan haka kadinga godemin, kuma bayau zaka sanarda Fatima ba sai gobe sanan agabana za'ai komi kanajina ko" gyadamata kai yasakeyi kaman maraya yakasa magana yakuma rasa abinda yasa yakasa magana, murmushi tayi har cikin ranta ganin yanda maganin sabon wajen da Madam ta kaita yay aiki sama dana tsohon datake amfani dashi da, murmushi tayi tabudemai hannayenta  tace "zonan mijina" da saurinshi da rarrafe yashiga jikinta ta rungumeshi tana shafamai baya tace "inhar kanajin maganata kanamin biyayya bakada matsala wlh, komenene zan tsayamaka aduniyan nan, duk rashin kudinka ina sonka, ni bankibama kai zamanka agidaba nina dinga fita nema dan wlh banson mata na kallemin kai kafin wata ta kyatsa amin wuff dakai dole na tsaya tsayin daka aranka, dan kyakkyawan bafulatanina" ta shiga sarrafa shi wai ance duk wayan namiji yashiga hannun mace jariri yake dawowa, shida kecikin damuwa dayake rikakkiyar yar tasha ya aura tuni ta mantar dashi tana tsotse shi saigashi yafara ihu suka shiga cin juna yau harda ihauce ihauce barinma shi dayajita yau daban saida ta taushemI baki sabida ihun yasoma yawa sai sama Madam albarka take yanda taga lokaci daya Baban Habib ya susuce mata ba ita tabarshi ba sai wuraren karfe biyar daga ita harshi sun galabaita da kyar ta sauka ta zura hijabi tayi tsakar gida tana taku dai dai madam tafito yar gatan mijinta tawuce takaimai ruwa bayi sukuma suna gulman su Kullum yana gindin mace an maidashi sauna sai yanda akai dashi.




MASIFAFFIYAR KAUNAWhere stories live. Discover now