Assalam alaikum.
Barkanmu da wanan lokacin ƴan uwa, masoya masu bibiyar rubutuna.
Alhamdulullah na gama rubuta BAƘAR DUHUWA, ga duk mai son cikekken labarin zai biya #500 katin waya na MTN ko transfer #500 ta bank ga wanan accnt ɗin 3051894647 Hajara Ahmad Hussain Polaris BankA biya shedar siyan ta waɗannan number's ɗin👇
Ko katin waya na mtn ta wannan number 08030990232 ko +234 703 513 3148 Ku tura shedar biyanku ta waɗannan layinka.
Na gode
#BD
#BD
#NWA
#GIRMAMAWA
#DABANNEOum-Nass
YOU ARE READING
BAƘAR DUHUWA
De TodoLokaci da rayuwa wasu ababuwane da suke tsere da rige-rigen cimma junnansu. Har na tsawon zamani Bakwai akan iya riskar abin da aka bari a inda aka aje. Idanuwan da suka liƙe da lalimen neman shahara sukan tono ɓaunar da take neman kaifaffen hasken...