Episode 5&6

11 1 0
                                    

*ABIN DA AKA GASA...!*
    _Shi yaga wuta..._🔥
*_TRUE LIFE STORY_*

By
_Hafsat A Garkuwa_✨🌹

*Women Writer's Asso...*

 *_page 5&6_*
 …Da sauri *Mubajjal* ya ajiye Abincin ya nufi ɗakin Hajiya Babba da Sallama ya shiga ya sameta sai kuka take cikin ɗacin zuciya yace "Ammi mai ke faruwa mai kika yiwa *Daddy* ya dake ki Ammi wallahi abun da *Daddy* yake miki  ya fara isana wannam wani irin abu ne ace matarka ta sunnah kana dukanta wannan ai ba adal…… Bai ƙarasa ba Hajiya babba ta wanke sa da mari tare da cewa "kar na sake jin haka daga bakin ka akan mahaifinka. ganin ranta ya ɓacci yace "Ammi kiyi haƙuri bazan sake ba nam ta rungumeshi ta saki kuka mai ciwo shima kukan yake sai chan ya miƙe ya fita har yanzu Hajiya Kaka tana parlour wani harara ya balla mata dan wallahi shi haushinta yake ji na ai tana ganin Daddyansu yana dukar masa mahaifiya amma bata hana shi ba ya wuce part dinsa yana jin wani baƙin ciki.
                       Haka rayuwar gida biyun nam ta ci gaba da wakana kamar yadda *Sultanah* take samun tsana a ko ina har yanzu dai bata sauya zani ba Haka gidan *Daddy* ma da basu dai na faɗa ba *Daddy* kuwa bai gaji da dukan su ba Hajiya Kaka kuwa bata daina dariyar muguntar tataba Haka ma *Nusaiba* kullum tana wajen Sado mai shago yana shafe mata jiki. Yauma kamar kullum *Sultanah* zaune a islamiyya Ita da ƙawarta *Walida* wata ƙawarsu ce *Balki* tazo tace "ke marar Asali tashi min daga waje na *Sultana* ta dago cikin bacin rai tace "haba Balki wannam wani irin  magana  ne abun da wasu suke gaya min yau kema shine kika fada min? *Walida* tace. Wallahi Balki kin ban mamaki in kuma ai nan kowa yasan wajen zaman *Sultanah* ne dan haka "wallahi baza ta tashi ba.
"Ke dahalla gafara chan banyi dake ba wa ya sani ne kema ko ba yar Asali bane kamar ta cewar *Balki* *Walida* ta daga hannu zata kwaɗawa *Balki* mari *Sultanah* tayi saurin riƙe hannunta  tace "kar kiyi haka *Walida* rabuda ita *Balki* ta duka tsaki tayi gaba abunta 'yan aji suka kwashe da dariya dan duka sun tsani *Sultanah* ga ba a san Asalinta ba gashi duk tafi yan Ajin ƙokari da kuma kyau ga kamun kai ba ruwanta da shiga abunda bai shafeta ba malamai da yawa suna sonta amma in sunji abunda ake cewa na rashin sanin asalinta sai su janye jiki da ita.
                         Bayan an tashe sune sun tawo da *Walida* dai dai kwanan gidan su *Sultanah* suka tsaya *Walida* ta kalli *Sultanah* tace "ƙawata gaskiya akwai abunda Umma take ɓoye miki bawai kawai tsintarki aka yi ba akwai babban abu da yake tare dake kije ki takurawa Umman ki wata kila ta gaya miki wani abun dan Wallahi nima an hanani kula ki. *Sultanah* cikin mamaki tace "an hanaki kulani kuma *Walida* Innalillahi wa,inna ilaihir,raji,un. Allahumma ajirni fi musibati wa,akilni khairan minha. Shikenam *Walida* masu sona a duniya saura Umma kawai tunda kema anrabamu. Walida tace "kiyi hakuri *Sultanah* ni kaina banji dadin hakan ba sai dai furucin da Mama tayi a kaina na inna sake kullaki sai ta tsine min. Cikin tashin hankali *Sultanah* tace "baza ta tsini miki a kaina ba wallahi insha Allahu Nima bazan sake kula ki ba. Daga haka *Sultanah* ta shige tana wani irin kuka mai ban tausayi.
              Walida ma ta tafi tana kuka dan bata so ta rabu da Aminiyar tata ba dan da ita ta fara ƙawance a duniya amma gashi zasu rabu kai wannan wani irin lamarine haka Allah ya warware wannam ƙullin kema Allah yasa ki zama mai ƴanci kamar ko wani Mutum haka take ta zancen zuci har ta isa gida *Sultanah* ta shiga parlour da wani irin kuka dan yau duk yadda takai da Sallama yau bata samu damar yi ba ta durƙushe a gaban mahaifiyar ta ta hada hannayenta biyu Alamar roko tace "Umma dan Allah dan Annabi ki gaya min gaskiyar ni waye ce? suwaye iyayena?. wallahi in baki sanar mini ba zan kashe kaina nagaji da wannam rayuwar wannam wani irin tashin hankali nake ciki? wallahi har naji na fara tsanar kaina wallahi Umma in baki gaya min ba zan kashe kaina?. Umma in akwai abunda yafi tashin hankali tashi ga itama kuka take sosai dan tana ganin yau abun da ta jima tana boyeshi tsawon shekara Ashirin da biyu yau zai fito fili tafara da cewa *Sultanah* kiyi hakuri da abunda zakiji daga bakina ni dai Asalin sunana Halimatus Sadiya…………..Nam Umma ta sanarwa da *Sultanah* komai dake faruwa ta ƙara da cewa "*Sultanah* kinji abunda kike son ji kuma ina so ki riƙe mutumcin ki ki yi haƙuri da ƙaddarar da tazo miki. Jin *Sultanah* tayi shiru ne Umma ta kai dubanta gareta amma mai zata gani *Sultanah* ne kwance ko motsi bata yi abun da Umma bata sani ba tun gama bawa *Sultanah* labari ta yanke jiki ta fadi. Umma da sauri ta sureta tare da kiran drive suka wuce hospital Umma tana jijjiga *Sultanah* tana faɗin "karki mutu ki barni *Sultanah* ke kadai kika ragemin a duniya karki tafi a haka har suka isa suna isa likitoti suka karbeta a guje sukayi emergency da ita.
       _"Sai da tayi 2hour sannam suka samu suka shawo kan lamarin ba komai ne ya haddasa mata sumar ba illa tsoro da kuma mamaki da matsanancin tashin hankali da ta shiga nam take ciwon zuciya ya shigeta nam suka kai ta dakin hutu ita ce bata farka ba sai asuba Umma tana zaune ta zabga Uban tagumi tun tana hawaye har ya kafe ya daina zuwa *Sultanah* ta fara bude idanunta a hankali har ta bude su duka akan mahaifiyarta nam abunda ya faru ya fara dawo mata wani kuka ta sake mai rikitarwa kuka take sosai Umma batayi kukarin hana taba dan tasan dama dole za,a rina amma kukan da zatayi shi zai dan sanyar mata zuciya. Sai da Umma taga bata da niyar dai nawa sannam ta je ta dafata tana cewa "*Sultanah* hakuri zaki da abunda ya sameki kamar yadda nayi hakuri insha Allah komai zai zama tarihi nam Umma ta ta kwantar mata da hankali har tayi shiru Umma ta hada mata tea mai kauri sanna ta taimaka mata tayi sallah.
                   Sado na gani a bakin kofar gidan su *Mubajjal* ya tura yaro ya kira masa *Nusaiba* da *Salma* su karbi sweet ai ko da gudu suka zo yayi saurin daga *Nusaiba* suka shiga shago *Salma* ta bisu suna shiga ya gama leke-lekensa bai ga kowa ba nam yaja. Zib din wandon sa yacewa *Nusaiba* su zo susha sweet nam Nusaiba ta taho ta kama tasa a baki ta fara sha wani nishi Sado yayi tare da miƙa yace wa Salma  tazo tasha Salam ta nuke kafada Alamar baza ta zoba daga karshe ma tayi fice warta tayi gida abinta haka *Nusaiba* tayi ta shan Ayabar Sado yana wani shafata tun yana shafa jikinta a hankali har ya dawo shafata da karfin sa Nusaiba ganin kamar Sado bashi da hankali yasa ta mike tace chado baka da ankali ne daga haka ta arta tayi gida abunta.
         _("Anam zanja hankalin iyaye akan sake da suke yiwa 'ya'yansu karku manta Amana Allah ya baku muddun bakuyiwa 'ya'yanku tarbiya ta gariba Allah sai ya tambaye ki Iyaye kuna lura da shige da fice na yaranku kuna lura da suwaye yaranku suke mu'amala Allah ka tsare mana zuri'armu baki daya)_
                Nusaiba ta shiga da gudunta tana zuwa ta samu Hajiya Kaka tana kallon Tv ana nuna wani film Dadin kowa a tashar Arewa24 sai sheka dariyarta na hauka take Nusaiba ta fado mata a kai Salma dake gebe tace Acci Nuchaiba chado ya bama gaki ceweet dim. Nusaiba tace Im Hajiya Kaka tace "Oh oh wani irin sweet ya baki naga yau baki shigo da shi ba? Nusaiba tace I'm Kaka a jikenshi eke ceweet dim Kaka dai bata gane komai ba tayi tsaki ta ci gaba da kallonta. Duk abunda suke Hajiya Babba tana kallonsu tana jinsu tazo tace ke Nusaiba wani abu ya baki? Nusaiba tayi shiru Hajiya Babba ta daka mata tsawa tare da cewa "dan kaniyarki baza kiyi magana. Hajiya Karama ne tazo ta janye Nusaiba tare da cewa "a,a Hajiya Babba karki fasawa ɗiyata dodon kunne ehe ya kike mata abu cikin tsawa tsawa gaskiya bana so. Hajiya Babba tace "Allah ya baki hakuri amma ya kamata ki tsaya ki binciki yarki.

"In ya bani haƙurin ki ƙwace in naki ne.

"Karki gaya min maganar banza nam fa cha-char baki ya kaure Hajiya Kaka tana "Au zaku fara faɗan naku ne karnuka tambaɗaɗɗu.

Amma ina basu ma san tana yi ba. Kawai sauƙan duka suka ji ta ko  ina ihu suka hauyi suna tsalle ba kuwa bane face Daddy da tun fara warsun yake tsaye ganin baza su dai na bane yasa ya ɗauko wayarsa ya fara jibgar su.Hajiya Kaka dariya take kamar ba gobe Harda yar taka rawarta tsabar dariya sai da ya faffasa musu jiki kafin ya rabu dasu kuwa taja jiki tayi ɗaki da daddare Mubajjal ya shigo dan duba lafiyar mahaifiyarsa dan babu abunda yake shigo dashi fanninsu sai cin abinci ko duba mahaifiyarsa. Yana shiga ya sameta kwance ta rufe jikinta da blacked duk zafin da ake yi da sauri ya karasa yana "Ammi mai yasa meki? Aiko yana isa yaga fuskarta ta kumbura ga shatin waya a jikinta alamar an daketa da sauri ya mike yayi hanyar waje Hajiya Babba tana kiransa amma ina sam baya ma jinta bai tsaya ko ina ba sai dakin Hajiya Kaka tana kwance tana aikinta data saba na kallo ya kwada mata wani gigitaccen mari wanda sai da yasa Hajiya Kaka ta faɗo daga kan kujera tana kwarna ihu wanda sai da yasa Daddy dake ƙokarin shigowa firgita ya nufi ɗakin Kaka da sauri yana isowa dai-dai Lokacin da Mubajjal ya sake dauke Kaka da wani tafi kukan kura Daddy yayi zai kama Mubajjal. Amma ina Mubajjal ya gauce yayi waje abunsa kafin Daddy yayi ƙokarin binsa tuni yaja mota ya fice a gidan Hajiya Babba ko suna ji amma basu yi ƙokarin fitowa jin mike faruwa ba dan kowa yana ji da jikinsa.

 *_WAI-WAIYE_*

      _HAMZA ABUBAKAR shine cikakken sunan Daddy safaran duguwar mota yake yana da kudi sosai dan yana da dogayen motoci fiye da guda 100 yana da Mata biyu Aisha itace matarsa ta farko Hajiya Babba kenam tana da yara hudu Mubajjal, shine babba sai kuma yasir sai yasmin sai Salma kanwar Nusaiba sai kuma Habiba itace Hajiya karama yarinyarta Daya, sai kuma Hajara wato maihaifiyar Daddy Hajiya Kaka kenam gidan Alhaji Hamza gidane marar tarbiya gidan ne da basu san mutumcin kansu ba sam kowa harkan gaban sa yake sai yaransu ne dai masu tarbiya suma kuma ba iyayensu bane suka koya musu tarbiyar yayansu ne Mubajjal, yaro ne mai tarbiya da sanin darajar ɗan adam, Hajiya sam bata nusar da iyalan gidan abu mai kyau ita dai tana cikinsu in sunyi abu sai dai zagi in na dariya ne kuma haka zata wuni tana abu ɗaya shiko Alhaji Hamza Allah ya ɗora masa dukan mata ko kuma na ce ya ɗaurawa kansa babu ruwansa abu kaɗan za kiyi ya fara jibgarki kamar ba gobe tun abun yana bawa Mubajjal mamaki har ya dawo yana bashi haushi dan shi a rayuwarsa ya tsani miji mai dukan matarsa balle kuma ace mahaifiyarsa shiyasa yabar ƙasar gaba ɗaya ya tafi karatu sai da ya kammala sannam ya dawo gidan a zatonsa abun zai sauya faɗan iyayensa da kuma dukan mahaifiyarsa amma ina babu abunda ya chanja sai ma ƙaruwa. Nusaiba kuwa tun tana yar shekara biyu take fita shagon Sado har yanzu da take shekara biyar bata dai na ba tun baya taɓa ta yanzu har takai yana shafa mata jiki ya bata ayabarsa tata sha(kai wannam gida dai babu tarbiya a cikinsa dan kuwa rayuwarsa yake yi Hajiya Babba ne dai take kwatantawa tana ba wa yaranta tarbiyyar daidai gwargwado, Hajiya karama kan ba,a magana dan ta tsani a mata faɗa akan diyarta dan ta sakalta Nusaiba sosai sai Dai muce Allah ya shirya).

 *_CIGABAN LABARI_*
GASKIYA COMMENT NAKU YANA MIN OVER AMMA KUDAN ƘARA

#Vote
#Comment
#Share

ONE LOVE💕🤞🏻
08132761212

ABIN DAGA AKA GASA...Where stories live. Discover now