*ABIN DA AKA GASA...!*
_Shi yaga wuta..._🔥
*_TRUE LIFE STORY_*By
_Hafsat A Garkuwa_✨🌹*Women Writer's Asso...*
*_page 9&10_*
... "Ba da Aure aka samen ba, cikin razana ya ɗago ya kalleta ta ƙara da cewa ai ba shi yafi muni ba domin yayana ne ya zama Uba gareni, ma'ana ɗa gun mahaifiyata da ta haifa cikin cikinta ta ƙarfi ya keta haddinta kuma ba komai ya sashi haka ba sai neman duniya yasa shi aikata wannan muguwar barna ta fada tana mai zubar da kwalla. "Wannam dalilin yasa kowa ya tsane ni a duniya shiyasa sam nace nabar soyayya bazan taba aure ba.
Yace "share hawayanki ai laifin wani bazai shafe ki ba ai jarabta ce ta same ki ki nutsu ki daina rufeɗa ina ƙaunar ki har raina. Haka ta ci gaba da gaya masa sirrin ta ya kuma amince zai aure ta. Haka suka tafi har ya kaita ƙofar gidan su nam tace ai sai ya shiga domin su gaisa da Umman ta ba musu suka shiga. Umma dake kitchen tace "Haba *Sultanah* yau kuma ina kisa tsaya ne haka? ta faɗa tana fitowa mutum ta gani a tsaye.tace "a'a ai sai kice min baƙo mu kayi. *Mujahit* ya risina yace "Umma ina wuni tace lafiya klao ya mutanen gidan. Suna lafiya. Nam *Sultanah* ta sanar da Umma duk abunda ya faru tsakaninsu Umma hada kukanta najin dadin yar'ta zatayi aure. Nam *Mujahit* yayi ta bawa Umma hakuri suka rabu da cewa zai turo iyayensa dan baza a jima ba za'ayi auren. Umma godiya kawai take masa dan ya gama mata komai suka yi sallama ya tafi.
Yana fita *Sultanah* ta kwanta jikin Umma tana kuka sosai. Umma tace "wai miye na kuka kuma *Sultanah*?."Umma wallahi kukan farin ciki nake yi ba komai ba ki barni yau nayi kuka na dan ina cikin farin ciki. Umma ita ma hada yar kwallanta sosai na jin dadi haka *Sultanah* da Umma suka kwana cikin farin ciki. Tun da *Mujahit* ya fita daga gidan su *Sultanah* mutane suke kallonsa wasu su zo suce masa in dai *Sultanah* yake so to lalle ba mutumiyar kirki bace gwara ma ya ne mi wata. *Mujahit* ya ce musu a haka nake sonta kuma zai aureta. Ko ta gun mansa bai bi ba saboda yasan za,a sayar masa haka ya nufi gidan su cikin farin ciki dan yasanar wa mahaifiyar sa yana shiga yaga kawonsa da baffan sa da kuma kanwar mahaifiyar sa da mahaifiyarsa da Kuma kanwar sa. Da wannan saurayin da ya taresa a hanya yana sanar dashi ya rabu da *Sultanah* da Sallama ya shiga duka suka kallesa babu wanda ya amsa masa. Maman sa ce tayo kansa kamar zata dake sa tace "*Mujahit* tun muna mu biyu ka rabu da wannam yarinya wai ko kayi hauka ne karasa yarinyar da zaka aure sai wacce akai hafin barna akan ta.To wallahi tun wuri ka cireta a ranka tunkan ma ku fara soyayyar ka sanar da ita ka janye shasha'sha kawai marar lissafi.
Nam ta shige daki fuuuu. *Mujahit* cikin ƙunar zuciya ya shige yayi ɗakinsa ko kula kawunan san bai yiba ya shige suma ganin haka suka sallame wanda ya kawo mususwannam rahoton na yaga *Mujahit* yana hira da *Sultanah* har gidan su ya shiga. Shine fa suka zo gidan Mama suka sanar da ita halin da ake ciki. Suka kuma kara zugata akan karta yarda ta amince masa ya aureta dan ba yar gidan mutunci bane shine ta hau ta zauna baffan sa da kawunsa suka wuce suka fice inda kanwar mahaifiyarsa mai suna Ikilima suka shige dakin Mama.
Haka Mujahit tunda ya shiga.yake kukan bakin ciki kansa yayi matukar kullewa ya rasa abun da ke masa daɗi ba irin tunanin da bai yi ba amma ina sam bai samu mafita ba haka yayi kwanan baƙin ciki. Tun daga ranar yake cikin damuwa sosai abokansa ma shawaran da suke bashi kenam na ya gyaleta tunda har mahaifiyar su bata so saboda duk abunda mahaifiya taƙi to ya barshi kawai dan zai iya zama bar na gaba ɗaya gari babu mai santa haka ma yan'uwan sa babu wanda yake son *Sultanah* gaba ɗaya yayi baƙi ya rame tashi ɗaya dan yana matuƙar son *Sultanah* abun da yake damunsa taya zai je ya sameta yace mata ya fasa Aurenta gaba ɗaya sam babu abun da yake masa daɗi a ransa. Haka yayi sati bai je wajen taba dan sam kunyarta yake ji.
*Sultanah* tun daga ranar ta cire damuwa a ranta dan ta san yanzu kam ta samu wanda zai aureta washe gari ta koma islamiya tun ƙarfe 7;00pm na dare take zuba ido domin ya ce mata a ranar zai zo amma shiru har ƙarfe 8:00pm tun abun bai damunta har ƙarfe 10:00pm ta miƙe tace wa Umma "anya zai zo kuwa har ƙarfe goma. Umma tayi murmushi tace "kai Sultanah ƙila wani abu ne ya rike sa shi yasa baki ganshi ba. Sai ki bari zuwa gobe ƙila ya zo shi. Tace to Umma ta koma dakinta da tunani barka tai a zuciyarta haka ta kwanta tana tunani. Har sati ɗaya babu *Mujahit* ba dalilinsa Sultanah sam bata iya cin abinci sai kuka Umma ma ta shiga damu wa sosai Sultanah tace "Umma shima ya guje ni wallahi shikenam nikam bazan yi aure ba. Umma wannam wacce irin kaddarace dama sai da na fada masa shima zai guje ni yace sam shikam bazai guje ni ba ashe cutata zai yi Umma wallahi sai naje wajen sa domin naji mai yasa yamin haka tana kuka tayi fice warta. Umma bata samu bakin ce mata komai ba illa kukan da take itama na tausayin ɗiyar tata. Sultanah tafiya take tana zubar da kwallah na bakin ciki...
_Sado ya saita ayabar sa a HQ din Nusaiba zai danna kenam wayarsa ta ɗauki ƙara da kamar bazai ɗauka ba sai dai ya ɗaga ganin kiran mahaifinsa ne ya kara a kunne kafin yayi magana ɗaya bangaren a ka ce "Allah yayiwa mahaifiyar ka rasuwa duk inda kake yanzu kazo a kaita da kai wani hanzari yayi ya mike yana makala wandon sa Nusaiba tun lokacin da ya dan na ta saki ƙara zata mike ne yaji kiran wayarsa tunda ya fara wayan ya saketa aiko ta mike tayi gida da gudu tana riƙe da pant dinta tana shiga ta samu Kaka a falo Kaka ganinta da pant a hannu ne yasa ta dauki salati tace "Oh oh Mun shiga uku mai zan gani haka to Uwar son Ƴarta ai ki fito kiga aika-aikan da aka yiwa ɗiyarki aiko Hajiya ƙarama da sauri ta fito dan tasan da ita take tana fitowa Hajiya babba ma ta fito ganin Nusaiba babu wando ne yasa tayi saurin isa gurinta tana cewa Nusaiba waye ya cire miki wando mai aka miki ta daga ta ta duba HQ dinta taga lafiyarsa klao tayi ajiyar zuciya sannam tace "to Hajiya Kaka babu abunda ya faru da Nusaiba lafiyarta klao. Ta gallawa Hajiya Babba harara da take tsaye tana kallon su. Tayi shige warta ɗaki rike da Nusaiba . Hajiya Kaka tace "shegiya naso da illata diyar taki akayi muga ta fadin rai Hajiya Babba dai bata ce komai ba ta juya tayi ɗaki tana yiwa Hajiya ƙarama fatan shiriya. *Mubajjal* sai dare ya dawo tun fitarsa daga gidan lokacin da ya kwalfawa hajiya Kaka mari ya shige fanninsa yana shiga yayi wanka ya dawo falo ya zauna yana kallo bai ji sallama ba kawai ji yayi an damƙe sa an kwalla masa mari yana dago idanu wazai gani. Daddy ya gani tsaye fuskar nam babu annuri ya figesa suka shiga falonsa ya nufi ɗakin Kaka yace "hajiya gashi wani irin hukunci kike so amasa. Hajiya Kaka ta washe baki tace " 'Oh photo ba wani hukunci zan masa ba illa ku daibo min abinci na zuba yawo a ciki ya cinye tas tunda dama kyankyanina yake shine kawai hukunci aiko haka aka yi aka kawo mata shinkafa da miya ta zuba yawunta a ciki ta gauraya sannam ta mika wa Daddy.Ba Mubajjal ba shi kansa Daddy sai da yaji kyankyanin abinci.
Mubajjal ya ɗagarinannun idanunsa yace "Hajiya Kaka dan Allah kiyi hakuri Wallahi bazan ƙara ba ki ceci raina.
Hajiya Kaka tayi wani yatsina tare da cewa "alƙur'an bazan haƙura ba sai ka cinye abincin nam Daddy ya ƙara masa wani mari tare da miƙa masa abinci yace "zaka fara ci ne ko yaya aiko ba shiri yafara cin abinci yana kakarin amai hajiya Kaka kuwa sai shu'umin Murmushi take yi najin dadi sai da ya cinye tas sannam Daddy ya sake sa ai da gudu yayi waje yana kwaza amai sai da ya amayar da komai na cikinsa sannam ya nufi ɗakinsa yana kuka kamar karamin yaro ya shiga toilet yana ta brush kamar ba gobe sai da ya wanke bakinsa sau fin 80 a hakam ma dai ba wai yaji dadi ba ne kuka yake sosai. Hajiya Kaka kuwa wani dariya take har da tuntsirawa Daddy yaji tausayin dan nasa sosai dan ya tsani kazanta amma kuma in ya tuna da marin da yayiwa mahaifiyarsa sai dai yayi murmushi.
Washe gari da zazzabi Mubajjal ya tashi saboda kyankyami da kuma aman da ya kwaza Daddy ganin shiru har 10:00am bai fito ba yasa shi shiga ɗakinsa aiko yana shiga ya hangosa chan kuryar gado yana lullube ya karasa yana tabasa wani zafi yaji sosai a jikin dan nasa da sauri ya ɗaga sa yace "Mubajjal lafiya mai ya same ka?. Mubajjal kamar bazai amsa ba yace masa zazzabi da sauri Daddy ya dauki wayarsa ya kira likitansu ai kuwa ba,a fi minti talatin ba sai gashi ya shigo nam ya ma sa gwade gwade yayi masa Allura harda daura ruwa sannam ya rubuta magana.
Daddy ya masa godiya ya fita. Daddy yaje ya sanarwa su Hajiya Babba Halin da Mubajjal yake ciki ai da saurin su suka nufi part din sa suka je suka yi jigum dan lokacin ya fara bacci. Hajiya Kaka tace "Allah sarki Ɗan jika nasan abunda na maka ne jiya ya sa ka zazzabi dan Allah kar ka mutu ka barni jikallena ta fada tana matsar kwalla inda Hajiya Babba take galla mata wani harara...
_Kuyi hakuri da wannam sai next_
#Vote
#Comment
#ShareONE LOVE💕🤞🏻
08132761212