*ABIN DA AKA GASA...!*
_Shi yaga wuta..._🔥
*_TRUE LIFE STORY_*By
_Hafsat A Garkuwa_✨🌹*Women Writer's Asso...*
*_Page 19&20_*
Su *Mujahit* suna shiga *Nura* yace ya shiga yayi wanka su zo su ci abinci. *Mujahit* ya shiga ɗakin, ɗaki ne babba da katafaren gado tsayawa faɗa muku irin tsari da kyau na ɗakin ma ɓata lokaci ne. Nam ya nufi inda yaga kamar nan ne toilet ɗin ɗaki ya nufa ya shiga yayi wanka ya fito ya sauya kaya yayi sallar da ake binsa.sannam ya fita falo ya samu *Nura* har ya shirya shima nam suka zauna suka fara cin Abincin suna kallo suna kuma taɓa hira.
Washe gari ƙarfe 4:00pm *Nura* ya ɗauki *Mujahit* suka nufi studio ɗin *Nura* nam ya samu yaransa yana sanar musu da Abokinsa ne *Mujahit* shima zai zama mawaƙi ne in sha Allah, nam suka ta gaisawa da yaran studio sukayi sallama da su akan washe gari *Mujahit* zai fara training ɗin waƙa aikowa haka aka yi *Mujahit* ya bawa kowa mamaki dan ba'a ɗauka zai iya ba shima kansa bai ɗauka zai iya ba sai gashi a wata ɗaya *Mujahit* ya ƙware a waƙa har an fara rububin son jin wakar sa.*_BAYAN SHEKARA BIYU_*
*Mujahit* ya zama babban mawaƙi a garin Abuja babu wanda bai san *Mujahit* ba wani matashin saurayi na ga ya fito a cikin wata mota mai shegen kyau ya sha wata dakakkiyar shadda Blue takalmin sa sau ciki ne black haka ma hularsa zanna bukar itama baƙa ce da ratsin blue sai kuma agogon fatan hannunsa baƙi ne shi sai tashin ƙamshi yake fuskarsa da yalwan murmushi Fari ne ba wani chan ba sai dai yana da dogon hanci kai tsaya faɗa muku kyau da tsaruwan wannam guy ɗin ma bata lokaci ne. Wani ne yazo kansa da sauri yana "barka da zuwa Oga *Mujahit* dama kai kaɗai ake jira domin ka fara wasan. Cikin wani irin voice yace "ok *Bashir* muje ko?. sai a sannam ni *(Hafsat A Garkuwa* na gane shi ashe *Mujahit* ne ya zama haka? Lalle duniya kamar ba *Mujahit* mai sai da mai ba a garin *Sokoto*😻). Nam suka nufi wajen taron da shi kaɗai ake jira ya gabatar da wakar sa mai taken *Labarinah*.
*Mujahit* yana shiga aka fara tafa masa ana ɗaukar sa pic a haka ya isa wajen da aka tanadar masa. Yana zuwa kuwa yafara abunda ya kaisa. Nam ya fara ba da tarihi da cikin waka.
Tun da ya fara fada labarin hawaye suka taru a idanunsa haka ya ƙarishe Labarin yana kuka sosai duka ƴan wajen babu wanda baiyi kuka ba saboda tausayi labarin *Mujahit* sunyi kuka sosai sun kuma tausaya masa haka taron ya tashi kowa zuciyarsa da alhinin labarin Mujahit _(Nima *Mummyn seeyama* sai da na tuna da Mutuwar *Sultanah* nayi kuka)😥._#Vote
#Comment
#ShareONE LOVE💕🤞🏻
08132761212