*ABIN DA AKA GASA...!*
_Shi yaga wuta..._🔥
*_TRUE LIFE STORY_*By
_Hafsat A Garkuwa_✨🌹*Women Writer's Asso...*
*Page 45*
🔚🔚🔚😰🙌🏻*★★★★★★*
Washe gari da safe da misalin ƙarfe 6:00am na dira a ƙofar gidan Mujahit da Slsallama na shiga amma shiru kake ji sai ƙarar AC dake ta faman yi nam na zauna a falon dan na rantse sai na ɗibo muku rahoton gidan amarya Ina nam zaune naji muryar Mujahit yana cewa sannu Baby! Sannu nine ko? To kiyi haƙuri bazan sake fa muje falo ki ɗan sa wani abu a cikin ki.
Jin motsin fitowarsu ne yasa na bar wajen da gudu naje na raƙuɓe inda nasan baza su ganni ba. Su ka fito ya zauna a kan kujera itako ya zaunar da ita akan cinyarsa tare da cewa "Babyna Allah ya miki albarka domin kin shayar dani ni'imar ki da sauri ta kulle idanunta tare da cewa "ni bana so cikin shagwaba tayi maganar.
Shiko cewa yayi "ko ki buɗe fuskar ko kuma yanzu na ƙara dan dama bai isheni ba.
da sauri ta buɗe fuskar tana yamutsa fuska ta miƙe yace "sai ina kuma? "Kitchen zanje domin na daura mana breakfast.
"Tab rufa min asiri yau ni zanyi mana girki. Nam ta hada girar sama da ta ƙasa tace ita zata yi ganin zata fara darun nata ne yace "to muje ki tayani kin ga sai muyi tare. Hannunta ya riƙe suka shiga Kitchen suka fara aikinsu cikin soyayya da kulawa har su ka gama suka dawo suka zauna kowa na ciyar da ɗan uwansa cike da zallar ƙauna.
Bayan sun gama ne suka ka dawo falo suka zauna Mujahit yayi matashi da cinyar Sultanah suna kallo suna ɗan taɓa hira Mujahit yaji wani sha'awarta yana taso masa. Da sauri ya fara zira hannunsa a cikin rigarta yana shafo nafulaninta masu matuƙar taushi wani miƙa ta masa na jin daɗin abun da yake mata ya fara wasa dasu sosai. Har yayi nasarar cire mata rigar jikinta nam wasa ya chanja salo a falon sai da ya dirjeta sosai. Niko ina Laɓe ina kallom yadda yake dirza😎Daga haka suka nufi toilet ya mata wanka shima yayi sannam suka shirya suka ƙara fitowa falo. Haka suka wuni suna zuba soyayyarsu Nura da Malika sun ƙira sa babu adadi amma sam yaƙi ɗauka musamman na Malika.
Haka suke gudanar da Soyayyar su sai da yayi sati biyu bai fita ba randa ya fita ko yasha zagi a wajen Nura. Nam Mujahit yace "in kaji haushi kaima kayi mana Yace "kwantar da hankalinka saura wata ne da sati biyubsuna cikin haka ƙira ya shigo wayar Mujahit yana dubawa yaga Malika ce da dai kamar bazai ɗauka ba sai kuma ya ɗaga.
Yana ɗagawa ta sakar masa kuka tare da cewa "ashe dama baka so na shikenam dan kayi aure sai ka manta dani wannam ai ba adalci bane yace "haba Malika kinsan baza taji daɗi ba in na ɗaga wayar wata a gabanta. "Oh nice ma watan ko?
"Sorry ba haka nake nufi ba nasan ko kece baza kiji daɗi kina tare da Mijinki budurwarsa ta ƙira ya ɗaga yana waya ba tace "eh haka ne haka ya ta fama har sai da ta Saƙƙo kafin su gmaa kuma sai da yayi mata alƙawarin in yazo wucewa zai zo su gaisa taji daɗin hakan sosai.
Haka kuwa aka yi da yamma lis da zai wuce gida sai da ya biya suka kaisa sannam ya tafi dan Allah Allah yake yaje yaga lafiyar Amaryarsa duk da sun yi waya sosai amma hakan bai gamsar da shi ba ya shiga da sallamar sa Sultanah dake zaune a falo taci kwalliya cikin aani Atamfa da yayi mata kyau sosai da sauri ta ƙasa tana "Oyoyoo Honey Nah suka rungumi juna shiko yana shinshinan ƙamshin jikinta tace "ya aikin dai.
"Hmmmm! ke dai bari aiki Alhamdullah sai godiyar Ubangiji. Nam suka shige ɗakinsa ta haɗa masa ruwan wanka ta cire masa kaya dannam ta shiga da shi tayi masa wanka tsab sannam suka fita ta shafe shi da mai sannam ta saka masa ƴar Jallabiya ta feshe shi da turare suka wuce da haka rayuwarsu ta ci gaba da tafiya auren Mujahit yanzu saura sati ɗaya.
Sultanah da kanta taje ta haɗo kayan Aure na gani na faɗa tare da ita aka kai kowa yayi mamakin haka Mujahit ko in ban da saka mata albarka babu abunda yake yi sai dai kuma wani abu tunda auransa ya ƙarato yaji sam bai son Auren amma kuma babu yadda ya iya.
Yau take Juma'a dubban manyan mutane suka halacci ɗaurin auren Mujahit da amaryarsa Malika. sai kuma Nura da amaryarsa Ikram. sai dai muce Allah ya basu zaman Lafiya.
Malika Babu abinda batayi ba na hidimar biki da daddare aka kaita gidan ta. A Lokacin kuwa Mujahit yana shigowa ya shiga ɗakin Sultanah tana kwacce Zazzaɓi ya rufeta. Da sauri ya ƙarasa. Gareta ya ɗaga ta yaji jikinta zam cikin tashin hankali yace "Sultanah Lafiya kuwa mai ya same ki. Cikin wahalta tace "wallahi yau haka na wuni da wanna zazzaɓin ga amai kuma.