Episode 39&40

7 0 0
                                    

*ABIN DA AKA GASA...!*
    _Shi yaga wuta..._🔥
*_TRUE LIFE STORY_*

By
_Hafsat A Garkuwa_✨🌹

*Women Writer's Asso...*

*_Page 39&40_*

         *★★★★★★*
    Nusaiba ta taho da gudu tana "oyoyooo My Sweet heart daga haka faɗa jikinsa ta kanai naye sa. Mubajjal numfashin ne yaki ya tsaya na wucin gadi, chan ya sauƙe ajiyar zuciya tare da lumshe idanu, dai kuma ya dake tare da cireta a jikin sa yana faɗi "Wai ke miye haka? baki ga shigar da kika yi bane? Ya faɗa cikim sigar tambaya yana kallonta yana wani haɗiye miyau.
          Nusaiba tayi wani irin narkewa tare da cewa "Haba Man mai nayi haka naga kwalliya nayi maka ta faɗa haɗe da wata irin Shagwaba.
                  "Baka ce komai ba ta faɗa tana shafa masa saje. Cikin inda-inda yace "Eh haka ne kam. Daga haka ya shige ciki da sauri dan ta gama birkita masa lissafi. Nam ta bishi da wani shu'umin murmushi dan tasan tarkon su ya fara kam ta shige ɗaki ta ƙira Mmn Adnan. Mmn Adnan taji daɗin haka daga haka suka yi sallama da cewa gobe zata zo suyi shiri na biyu.

           Shiko yana shiga yayi wani ajiyar zuciya tare da cewa "na shiga uku wannam wani irin salo ne haka? Mai yake shirin faruwa dani? Ba dai wannam ƴar ƙaramar yarinyar ta fara burgeni ba? Kai ina hakan bazai yiwu ba. Daga haka ya shige toilet ya sheƙawa kansa ruwa ya jima kafin ya fito ya zube akan gadon sa yana ƙara tunanin yadda yaga Nusaiba da kuma irin surarta.

       ''''Niko nace Su Mubajjal anga kayan yarinya ƙarama an birki ce sai ma ka shiga daga ciki zaka san ba haka abun yake ba'''😜

        Ya jima yana wannam tunanin amma sam yaƙi yarda da ta fara burgesa. Itako wani wanka ta sake yi tare da sa riga da wando 3kwata sunyi mugun kamata komai ya fito zam-zam. Ta fito tana wani taku ta haura sama wajen sa. Da sallamarta shiga har yanzu yana kwance. Cikin kasalalliyar murya ya amsa mata tare da ƙura mata kallo yana mai haɗiye miyau bananar sa kuwa sai tsintsin take tana naiman Rijiyar da zai zura gugarsa😎 har gaban sa ta ƙarasa ta ɗurƙusa tare da cewa "My Man ina ta jiranka kazo muci Abinci amma shiru shi yasa nazo naga ko lafiya. Mubajjal bai ma san tana yi ba. Sai da ta sake magana yaɗan firgita yace "ke wai baki da hankali ne ba na hana ki shigowa ɗaki na ba?.
       Maganar ta mata zafi amma ta daure tace "kayi haƙuri gani nayi ka jima shi yasa.
"To maza fita ki bani guri in na gama zan fito. Nam ta fice tana sai ka fito Man. Tana fita yaja ajiyar zuciya ya sake kwanciya abin duniya ya dame sa.

          Haka suka ci gaba da zama Mmn Adnan tana koyamata salo-salo na Kissa wanda zata ja hankalinsa kuma dai kam tana jan hankalinsa sai dai kuma sam yaƙi ya bada kai yaƙi ya nuna hakan. Tsawan wata biyu kenam sai rama da yake yi da shan lemon tsami.
             Yau ma kamar kullum Nusaiba ne zaune cikin wasu ƙananam kaya. Ita da Mmn Adnan tana ƙara ƙisa mata yadda zata yi sallamarsa suka ji da sauri ta miƙe ta faɗa jikin sa tare da cewa "Sannu da dawowa My Man.
        Wata ajiyar zuciya yaja chan ya hango Mmn Adnan da sauri ya janye Nusaiba tare da cewa "wai baki da hankali ne baki ga Mmn Adnan bane? Cikim shagwaba tace "na ganta mana amma ganinta zai hana ni tarbar mijina ne? "To naji shige mu tafi. Nam ta kawo hannunsa suka zauna a kujera ya gaisa da Mmn Adnan tare da cewa "kin ga yarinta ko ko kunya babu tana yin haka? Mmn Adnan tace "A'a ban ga laifinta ba gaskiya hakan ai shine dai-dai ai kamata yayi kawai kaima kayi mata domim taji daɗin tasan ka karramata Nam ya sosa ƙeya ya miƙe yana ɗan murmushi yayi ɗakinsa.
            Wani irin tsalle tayi tare da cewa "Mmn Adnan wallahi yanzu fa ya fara kamuwa "ato ai ƙara dage damtse zakiyi ya ƙara kamuwa sosai.
"In sha Allah Mmn Adnan Nagode sosai Allah yabar Zumunci.
"Haba Nusaiba ai ba komai mun zama ɗaya cewar Mmn Adnan tana miƙewa zata tafi tace. Ni kinga tafiya ta kije ki kula da mijinki. To sai anjima na gode.

             Daga haka ta haura sama da sauri taje ta same sa ya fito daga wanka yana tsane jikinsa da sauri ta ƙarisa ta ƙarfa tana tsane masa jikin.tayi mamaki da bai hana ta ba sai ma cemata da yayi "wai ni yaushe zamu ɗan yi tafiya ne. Cikin mamaki tace "tafiya kuma yaya? "Eh mana tafiya ko baki so ne. Gaskiya bana so kam. Bai ƙara ce mata ƙala ba dan shima yayi mamakin kansa da magana da ita.
                Nam ta fito ta barshi ta ƙira Mmn Adnan ta sanar da ita nam Ta ce mata kada ta ƙara masa komai dan yanzu ya gama kamu yanzu zaki fara ramuwarki suka yi Sallama tayi kwanciyarta tana dariyar mugunta.

ABIN DAGA AKA GASA...Where stories live. Discover now