*DESTINY LOVE*
_Story and writing_
*By*
*Oum yasmeen*
*KING AND QUEEN WRITING CHAMBER*
*PERFECTLY PEN'S*
*Ina godiya masoyana ina ganin saƙon fatan alkhairi nagode sosai Allah ya bar zuminci*
*Episode 16 שש עשרה (Shesh Esreh)to 17 שמונה עשרה (Shmoneh Esreh)*
*TARÉËK*
Kallon kallo a ka shiga tsakanin tareek da jameel lumshe idanuwansa yayi da suka kada sukai ja yawa garwashin huta ƙara kasa kunne yayi domin yana tamtama anya kuwa kunnuwansa gaskiya sukaji wani uban kambara aka saki inda me shela yace
"A yau aka ɗaura auran MUHAMMAD TARÉËK da zanka ɗeɗiyar amaryarsa SAFNA ABDULNUR a kan sadaki dubu dari biyu,
gaban jameel ne ya waɗi ya dubi tareek tabbas abba bewa tareek adalci ba shin besan wace ce SAFNA ba yarinyar da bata ji wani irin bugawa zuciyar sa tayi da yatuno da lalurar tareek kafin yace wani abu tareek ya buɗe murfin mota ya fita cikin izzah da ƙasaita yake tafiya wanda cikar kamala da mazantaka wanda tarin shekaru da ilimi suka haifar mai ita kallo daya zakai mai kasan cewa tabbas namijin gaskene ko a cikin maza sunan shi mazaje
malam liman wanda shine limamin babban masallacin BN NADER dake unguwar gadan ƙaya ajikin estate ɗin su yake ya fito murmushi ya sakarwa tareek ɗin kallo daya zakai mai kasan cewa ransa ya ɓaci fuskarsa tayi ja abinka da farar fata ba kowa yake iya gane wannan fushin kamilalliyar fuskarnan ba amma a yau sai gashi kowa na iya gani takowa malam liman yayi ya ruƙe shi shine mutum na farko daya fara koya mai karatun addini a gunsa ya sauke yanzu haka yana iya rubuta Alkur'ani dan haka wasu suke ce mai gwani yana da wani mutunci da ƙima a gunsa mazai iya tuzarta shi a gaban mutane ba amma yau ace ƙannan mahaifinsa ne suka ruƙe shi da wallahi sai yayi hulli da mutun cikin nasiha yace
"Me babban suna kai hakuri kai hakuri a duk lokacin daka ga an cuce ka hakan na nufin nasara wallahi Ni shedane mahaifinka be so ba dan Allah in zaka tashi a bunka ka cire mahaifinka wallahi fin ƙarfinsa akai kadena tunzura ko dan ciwon ka yana bukatar sanyin zuciya in baka bi iyayen ka kana tare da taɓewa suna da wani ƙima da daraja a gunka tilas ka bi umarnin su inhar ba saɓawa mahaliccin ka suka umarceka kayi ba shine zaka bujere musu anan ba biyyah gun saɓawa mahalicci wannan auran auran manufa ne insha Allahu bazasu yi tasiri ba andade ana ruwa ƙasa na shanyewa kai hakuri kai haƙuri tareek,
tabbas inyace nasiyar malam bata shigeshi ba yayi ƙarya duk wani gana most go da ya cika na rashin mutunci da zai zube musu ba rabi amma bawai ya haƙura bane sai ya tauna tsakuwa dan aya ta ji tsoro ita kuma safna yayi muskilin murmushi saita gwammace kida da karatu saisaita kaisa yayi yace
"Malam nagode Ni zan shiga ciki,
Malam ya karanci TARÉÉk tsab a kwai abunda ya ke ɓoyewa amma koma mene Allah yasan ya mai sauki da salama a zuciyar sa domin yasan bawai ya haƙura bane yace
"To afito lafiya Allah yayi albarka,
Lips ɗinsa ya motsa yace amin
Can kuwa babban floor tun zuwa tareek an sanarwa da sitti amma batayi tsammanin zai barta ba batare da ya zo ya gurza mata rashin mutunci ba shirunsa na nufin abubuawa da yawa gwara yayi a yanzu da ya shirya wata gada zaran wacce tasan zata iya afkawa da mutane da dama na estate ɗin mama amina tace
"Sitti yanzun nan salim yake cemin tareek yana floor sa anya kuwa wannan taƙadirin yaron ba wani abu yake shiryawa ba shirunsa matsalane fa sitti?,
gyara zamanta tayi ta ɗauki tufa na gutsura duk zakinta ɗacinta taji tasan halin tareek tsab to wallahi abun da zai zo musu yafi shirin su tace

YOU ARE READING
DESTINY LOVE
Romancedabi'ar family ne ba ruwan wani da wani tamkar bajini daya ba wata iriyar kaddararriyar rayuwa suke me ban mamaki da tsoro haka ya samo asali daga iyayen su sun nuna son ya'yansu dan uwanka be isa ya tsawatar wa da ya'yan dan uwansa ba ran kakansu a...