DESTINY LOVE
Arewa books@Oumyasmeen
Watt pad@ Aminaoumyasmeen
Perfectly pen's
Episode 45-50
TAREEK POV
Cikin kiɗima yake duban gun duk gawarwakin mutane da'alama da asubayin ranar aka sa musu bom ƙafafuwan sa kasa daukan sa sukai lokacin da yayi arba da gawar jalaluldeen da hulya zai iya rantsaiwa wannan tashin hankalin da yake ciki yafi na mutuwar SULTAN tabbas kuka samin sauki ne idanunsa sunyi ja wai yaushe za adena kashe musulmi ne ..? rayukan su yazamo tamkar ran kiyashi......
Jameel ne ya kara dubawa ana haka yaga gano abrar duk jikinta jini sai numfar fashi take da sauri ya dauke ta miƙawa tareel yayi be jaba ya amsheta ana haka sai ga jami'an tsaro na kasar cikin fushi tareek ya tashi ya tare su yace
"Me kuka zo kuyi bayan angama komai kunzo ku binne kawarwakin wayan da basu ji basu gani ba tur da halinku me yasa baza ku kawo musu dauki ba a lokacin da suke tsananin bukata yanzu mene amfanin zuwan ku..?,
Jikin sune yayi sanyi...
besan cewa basu da ikon dakatar da cutarwar da Isra'ila ke musu ba wani abun sukan faki numfashin mutane suyi musu tabbas komai yayi farko zai ƙarshe suma ba'a son ransu hakan ke faruwa ba basuyi zargin shi ba dan ƙasar bane duba da irin launin fatar shi dan haka suka kashe wa'yanda suka mutu wa'yanda suka jinyata suka kawo masu duba lafiyar su...
Bayan an gama sallatar wa'yanda suka rugamu gidan gaskiya daman likitoci sun fara aikin kola da wa'yanda suka sami rauni ciki har da abrar ansamu ta farfaɗo dan haka tareek yace...
Tafiaya zasu yi sarah bata ji dadi ba ganin yanzu bata da kowa mijinta jalaluldeen ya mutu cikin muryar kuka tace...
"Zan ƙara jaddada maka amanar Abrar Ibrahim kesar a yanzu bata da kowa sai Allah sai kai kaji tsoron Allah ka kula da ita kabata ilimin addini da na boko ka tarbiyantar da ita kamar yarda Ubangiji ya fada wata ran ka dawo ka kawo ta taga a halin ta
yan uwan mahaifinta suna Jordan da zama can suka koma nasan koman daran daɗewa zasu dube ta zasu dawo gare ta,
jikinsa ne yayi sanyi zuciyarsa tayi rauni....
yawa me ciwon baki yace
"Insha Allahu zan roƙe amana ko baku bani amanarta ba ni bazan iya Cutar da kowa ba.,
Farin ciki ne ya mamaye zuciyarta tace
"Nagode Allah ya yi muku albarka,
Amin yace jameel ya dauki kayan su
shi kuma ya dauki abrar saboda raunin kafarta akafada yasa ta haka ya juya ya fara tafiya jameel ya mara mai baya lub abrar tayi hawaye na bin kunci ta garin da aka haife ta yau zata barsa lumshe idanuwan ta tayi har suka zo gabar teko Palestine da Jordan ba wanda yace da dan uwansa kala kowa da irin tunanin da yake...
Jirgin ruwa suka shiga da zai sada su da kasar Jordan daga nan kuma in sukai kwana biyu su huce kano dole sai yayi wa abrar viza tunda bata da shi shiga sukai

YOU ARE READING
DESTINY LOVE
Romancedabi'ar family ne ba ruwan wani da wani tamkar bajini daya ba wata iriyar kaddararriyar rayuwa suke me ban mamaki da tsoro haka ya samo asali daga iyayen su sun nuna son ya'yansu dan uwanka be isa ya tsawatar wa da ya'yan dan uwansa ba ran kakansu a...