DESTINY LOVE
Wattpad Aminaomyasmeen
Arewabook oumyasmeen
*Perfectly pen's*
https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k
🗣️🗣️🗣️
*Ina yan gayu yan kwalisa nace kuna ina ku garzayo kuji wannan shahararran kuma ka tafaran wajan mai da tsohuwa yarinya muna da da sa kishiya kwafa sa mai gida murmushi bazai ga kowa ba sai ke yana jin wani ƙamshi ke zai tuno saboda yaji ya babbanta da irin naƙi*
*Ina wacce take son hana kishiya ba boka ba malam hajiyata inma kina da kishi kece kullum zaki zamo sahun gaba ta hanyar gyara ba boka ba malam ke mu muke maida tsohuwa yarinya*
Ga sharararran ƙatafaran wajan sai da kaya*AMUSS BEST*
Akan farashi me sauƙi
Ambuss best kayan mata
all kind of kayan mata such as humra turaren wuta kolacca gyaran amarya and other services
Phone number 08086768631/ 09121256637Sai min jiku
Domin tallata muku hajar ku ku nemeni akan wannan number
09061890481
Episode 62-63
Yana zaune abin duniya ya ishe shi saurin kallon agogon hannunsa yayi 7:00 daidai lokacin kuma yasan ana ƙoƙarin kiran sallah tashi yayi toilet ɗin dake kusa da staff office ya shiga cire agogon sa yayi ajiye shi zai yi akan sik yaci karo da wata takarda... beyi yunƙurin buɗewa ba ya jiye agogon'nasa bayan ya gama alwala zai dauka hannun'sa ya goge takardar ɗanƙaramin sim ya gani kansane ya kulle zaro tissue yayi ya ɗauka be ɓarin ya taɓa shi ba ya xura a aljihu takardar ya buɗe ya zuba mata ido be iya fahimtar komai ba ya ninƙe'ta ya xura a aljihu....
Office ɗin'sa ya buɗe office ɗin duhu baka iya ganin komai switch ta kunna nan da nan haske ya game office ɗin
Ƙaton photo sane yana sanye da kayan DASS ya ɗan yi murmushi sosai photo yayi kyau baƙaƙen kayan sun amshe shi yar ƙaramar bindiga ce a hannun'sa office ɗin bashi da wasu tarkace system ɗinsa ce sai Files da sauran kayan office wata loca ta buɗe ya ɗauko......
Pray mat ya shinfiɗa baya son asan yazo shiyasa be tafi masallaci ba tada ƙabbarah yayi anutsai yake sallah
bayan ya idar yayi addu'a sosai hawaye ke zuɓa a idon'sa ruƙon Allah yake dukkan wata damuwar'sa Allah yaye mai bema san yana kukan ba sai da ya idar ya shafa fuskarsa yaji danshin hawaye toilet ya shiga ya wanke fuskarsa ya fito ba wani annuri a fuskarsa ya ƙarasa office ɗin director
A wannan ƙaron shiga yayi ƙai tsaye
da sauri ya tashi ya sara mai daga mai kai yayi kai ya miƙa mai hannu suka gaisa gujerah ya ja mai ya zauna

VOCÊ ESTÁ LENDO
DESTINY LOVE
Romancedabi'ar family ne ba ruwan wani da wani tamkar bajini daya ba wata iriyar kaddararriyar rayuwa suke me ban mamaki da tsoro haka ya samo asali daga iyayen su sun nuna son ya'yansu dan uwanka be isa ya tsawatar wa da ya'yan dan uwansa ba ran kakansu a...