*DESTINY LOVE*
*AREWABOOK@oumyasmeen*
*Episode 20-30*
*___________________________*
tashi tayi ta juya baya tace
"Ƙar ki sake a haɗa abiki dake a cutar da shi wallahi hakan ta faru baza kiji dadi ba ,
A dan har zuƙe safna tace
"ke wacce da har zaki dinga shinfiɗan doka,
Ƙas tayi da chingum ta saki kwai yace tush tace
"Au allah doka ma nake kafa miki ko ki sake inji wani abu ya faru da shi wallahi saina fasa bara gurɓin kwai da kuka ajiye kowa yaji warin sa ,
Da sauri safna ta ɗago ta kalle ta saidai me har ta shiga ciki tsaki safna ta ja ta miƙe ta fita a waje ta sami wanda ya ɗauko ta buɗe mirfin mota tayi ta shiga shima shiga yayi domin ya mai da ita gida yace
"me tace miki?,
tsaki taja tace
"Waini wannan tsohowar kilakin zata yiwa bara zana me ta ɗauki kanta ne ?,
ɗauke kansa yayi ya maida kan titi yace
"Hmm a zuri zuwa rafi wata ran tulu zai fashe ,
Cikin rashin fahimta tace
"Nazeer me kake nufi wallahi basa hannu na hassalima ban san wanda ya kashe bahijjah ba me tayi min da zan kashe ta?,
yan sanda ne suka tsare motar su suka hasske su da ƙatuwar fitilah ɗan dube dube sukai sannan suka sallame su godiya tayiwa Allah sauke ta yayi ta shiga gida kai tsaye shashin sitti ta shiga samin sitti tana kai wa tana komowa tana ganin safna tace
"bar san ɗannar dan uba ...ki ina kika je?,
da sauri ta ɗago agaban ta na tsananta bugu inda inda ta fara cikin ɗaga murya sitti tace
"Da kata safna da auran ki kina fita tun yau she kika fara fita kinsan irin shirin da nayi har wa yancan hukumar suka bar gidan nan anya kina so auran ki da tareek ya ɗore?,
Zama tayi tace
"Sitti ki hakuri,
kai sitti ta girgiza ta shiga bedroom ɗinta
wata gigi tatciyar ƙara su kaji karar da ta ɗinga amsa kuwa a estate ɗin abin ka da dare da sauri safna ta shiga ɗakin sitti akan gadon sitti ta zauna tace
"Wallahi sitti lamarin gidan ya fara ban tsoro ko baki ji abin da naji ba ,
sitti da tun ɗazu cikin ta ke murɗawa anya kuwa gidan lafiya yake lamarin fa ya fara huce gona da iri a kullum karar nan daɗa matsowa take tashi tayi ta ɗogara sanda ta nufi toilet tana shiga
ƙofar toilet ɗin ta rufe tana ta kawo huta kala kala tana ɗauke wa ihu take ba me jinta gashi ta rasa hanyar fita
safna kuwa ihu tasa Sultan ne ke tsaye a gabanta ɗakin yayi duhu bata ganin komai sai Sultan kuka tasa amma ba me jin ta can kuma abin ya lafa komai ya dawo dai dai kamar an hur go da sitti haka ta fito kallon safna take da jikinta duk duka kallon kallo a ka shiga tsakanin sitti da safna kowa da abin da yake saƙawa sun kasa magana gumine ya wanke sitti an kashe Sultan wata ranfa abin nan kanta zai dawo tabbas dole ta takawa abin birki
*Shashin mom hafsa*
Cikin bacci ta ji futsari ya matsaita buɗe ido tayi ido hudu sukai da Sultan ƙara ta kwallah ta fara tashin mijinta Abdulkarim ko motsi be ba ihu take ji tayi an fella mata mari cikin tsawa yace

CZYTASZ
DESTINY LOVE
Romansdabi'ar family ne ba ruwan wani da wani tamkar bajini daya ba wata iriyar kaddararriyar rayuwa suke me ban mamaki da tsoro haka ya samo asali daga iyayen su sun nuna son ya'yansu dan uwanka be isa ya tsawatar wa da ya'yan dan uwansa ba ran kakansu a...