*DESTINY LOVE*
Watt pad @AminaoumyasmeenArewabooke@oumyasmeen
Perfectly pen's ✊
KING AND QUEEN WRITING CHAMBER👌✊
*Inga comment a watt pad kuyi following ɗina*
*Wallahi in bana ganin liking da comments Zan ɗena Ku sai ma in mai da shi paid book*
Episode 61
Kuka tasa domin yau tasan kashin'ta ya bushe jikin'ta sai kakkarwa yake neman hanyar guduwa take amma ina ya rufe cikin kakkausar murya yace
"Ni sa'an wasan kine da zaki shi garmin ɗaki....?,
girgiza mai kai ta fara tana ja baya ganin ya na matsowa ku sa da'ita har sai da ta ɗangana da bango yayi mata ƙawanyan da faffaɗan kirjinsa yace
"Baki da surar da zaki ja hankali na banza ƙazama ki gaggawar barin shashin nan ko yanzu in ƙarya ƙafar ki na ƙarya banza wallahi....,
Cikin ta na rawa ta fara tafiya riga da bra ce a jikin ta hanyar da sada ta da part ɗinta
shigar ta kanan zuwan su nucy da hibbah.....
sauri dawowa nutsuwar'ta tayi ta ƙaƙaro farin ciki ta sawa fuskar ta tace
"A'a sannu da zuwa sai yau aka ga damar ziyar tar mu.......?,
Wani takaici ya shaƙe zuciyar nucy sai ta shanye tace
"Ai ita ziyarar amarya bata da lokaci yi ce ko duk a cikin amarcin ne yawo ba ƙaya.....,
Zama tayi tace
"Waya aike ku ziyara da yamma ai kunsan lokacin ango ne....?,
Zama sukai nucy tayi wani irin shu'umin murmushi tace
"Hakane amma me yasa kikai baƙi...,
Wata dariyar yaƙe tayi tace
"Rashin sabo da jarumin namiji kamar lion ko acikin maza mazajene...,
Lips nucy ta cije ta ya tsuna fuska tace
"Uhmm yawa baki saba da maza ba...?,
Saurin kallon kofar shashinsa tayi tace
"Ki rufan a siri.... mu bar magana nan nan...,
Wani irin kallo ta jefa mata
Da ace safna nada hankali da lura da zata iya karantar me nucy take nufi da ita amma da yake dusace ko a jikin ta ......
Hibbah tace
"Sister kin yi min kyau...?,
Wata dariya tayi ta shafa gashin duƙin ta tace
"Nagode sosai,
saurin hararar hibbah nucy tayi ɗauke kai hibba tayi tace
"Samin number ki...,
ƙarɓar wayar tayi tasa mata amsar wayar hibba za tayi ta haɗa da hannun safna ta fara shafawa tace
"Da wanne mai kike amfani komai naki me kyaune...,

KAMU SEDANG MEMBACA
DESTINY LOVE
Romansadabi'ar family ne ba ruwan wani da wani tamkar bajini daya ba wata iriyar kaddararriyar rayuwa suke me ban mamaki da tsoro haka ya samo asali daga iyayen su sun nuna son ya'yansu dan uwanka be isa ya tsawatar wa da ya'yan dan uwansa ba ran kakansu a...