DESTINY LOVE
Arewabooks@oumyasmeen
Pinterest www.oumyasmeen.com
Watt pad@Aminaoumyasmeen
Kar Ku manta kuyi following ɗina nadena posting complete a group
Ban yarda yan YouTube channel su daukar min littafina su mai damin audio ban yarda a mai damin da shi document ba in kunne yaji jiki ya tsira
Wannan shafin na kune
Aunty kainat
Aunty nainarh kd
Masoya ina godiya mara a dadi ina jin dadin saƙon son da kukewa littafina destiny love
Chapter 41-42
Kasa magana yayi sakamaƙon hannunsa da jalaluldeen ya kama yace
"Kai min wannan alfarmar na aminta da kai na yarda da kai dan hunin nan da nayi tare kai na kula da dabi'un ka insha Allahu ba zakai da nasanin aurar abrar ba nasan na miƙa ta a hannun na gari ba zayi kukan rashin mahaifiba,
Yawa me koyar magana yace....
"Na amince,
godiya yayi mai inda be kasa a gwuiwa ba ya haɗa mazan da suka rage a gun aka daura aure sosai jameel yayi murna ko ba komai yasan zai tallafi rayuwar yarinyar wasu kuwa jin haushin auran suke a ganin su jalaluldeen be dace yayi haka ba
washegari
cikin sauri sauri yake shirin sa ganin suna hada kaya da sauri abrar ta taso duk ta bushe ta rame da alama ma yau ba za'a kawo musu abinci ba ganin ko tayi magana basa gane me take faɗi dan haka ta tsaya tana kuka tafi so duk inda zasu sutafi da ita da hulya da jalaluldeen tausayi yarinyar ne ya kamshi ya dan rage tsayin sa cikin salon maganar kurame dan a ganinsa sai tafi fahimtar haka yake mata nuni da hannu aiki za su tafi zasu dawo
Kai ta ɗaga mai alamar ta fahimta biscuit ya ɗauko ya ɗan ƙa mata amsa tayi daman yunwa take ji kallon jameel yayi yace
"Malam za mu iya tafiya lokaci na kurewa?,
Dariya jameel yayi yace
"Sai da ka gama shan soyayya sannan zaka tuna dani,
Tsaki ya ja ya miƙe ganin sun fara tafiya tasa kuka hulya ce ta rungumeta tana lallashinta
cikin garin Gaza
Ga war wakin mutane suka fara cin karo da su daukan video suka shiga yi da sauri suka shiga wani tsauni suka ɓoye kuka jameel yake domin Beta ɓa ganin wannan rashin imani ba tareek kuwa da yake yana da taurin zuciya sai dai na zuci wanda yafi na fili tare wata mata sukai da mijin ta suka kashe ya'yanta guda biyu da mijinta saboda da tashin hankalin da ta shiga a take anan ta haihuwa ɗaukan dan sukai suka kashe ihu tasa tana bin su tana kuka itama su kashe ta dariya suka dinga yi kafar tareek ce ta zame da sauri jamee ya ruƙo sa ƙaddara ta ruga fata dukkan su sukayo kasaChak suka tsaya ganin wasu mutane daba yan kasar ba yunkurin guduwa suka sai ta su sukai da bindiga alamar suna daga ƙafa zasu harbe su hannu wansu suka daga sama ƙara sowa gunsu sukai dayan yace

YOU ARE READING
DESTINY LOVE
Romancedabi'ar family ne ba ruwan wani da wani tamkar bajini daya ba wata iriyar kaddararriyar rayuwa suke me ban mamaki da tsoro haka ya samo asali daga iyayen su sun nuna son ya'yansu dan uwanka be isa ya tsawatar wa da ya'yan dan uwansa ba ran kakansu a...