CHAPTER 12-15

12 1 0
                                        

DESTINY LOVE

            Oum yasmeen


*KING AND QUEEN WRITING CHAMBER*

*PERFECTLY PEN'S*

         '''Zazzafar tawa ga'''

              Free book

 

Palestine

Episode 12-15


Darene ya tsala yayin da ya zamarwa abrar rana kowa na bacci Ita kuwa ya kauracewa idanuwanta yau ba abbu ba ummi ra banta da abinci tun lunch da sukai tare da abbu yana bata abaki yana cewa ta daina kuka a yanzu addu'a umminta take buƙata ba kuka ba daga kanta tayi taga hasken wata ga taurari sai haske suke sosai sukaiwa sama ado hawayene ya zubo a idanuwanta tata irin kaddarar kenan daman zata gansu itama su kasheta me yasa basu hada da ita ba me yasa basu kasheta ba suka zaɓi su barta ta zauna adoran duniya yanzu bata da gata bata da wani bango majingina wata ƙara sukaji  alamar anhullo musu boom tantinsu kowa maɓoya ya nufa Ita kuwa zuciyar ta Allah Allah take boom ɗin ya tashi da ita bata son rayuwa a yanzu tafi son mutuwar ta itama tabi su abbu cikin iƙon Allah jami'an tsaron kasar suka zo ɗeɓesu sukai daga inda suke suka kai su gefen kogin jodan suka kafa musu tanti a gefe ta zauna ta zura ƙafafuwanta cikin ruwa ta soma alwalah
Bayan ta idar dan buhu ta shifida ta tada sallah bayan ta idar ta nemawa mahaifanta gafara motar abinci cice ta zo da sauri ko wa yahau kan lahi ita ce takarshe tabbas suna fama da tsanani kash na zuwa kanta ya ƙare dole ta koma gefe ta zuba ta gumi haka rayuwa tayi da ita bata da me rarrashin ta hawayene suka shiga mabaliya a fuskarta bata sa hannu domin tsayar da su ta zaɓi zubarsu wannan shine sauƙi zuciyarta ji tayi antaɓata ɗago luhu luhun idanuwanta saboda tayi kuka sun kumbura har muryarta ta dashe hulliya ce ta tsaya akanta tace

"a-cha-yot ma-zon?,

abincin hannun ta ta miƙo mata amsa tayi tace

- "על כל זה תודה" (al kol zeh todah) -"

ma'ana nagode sosai

Hulliya tace

, "אין לחוש בעניין" (ein lachush ba'inayin) "

Ma'ana kar ki da mu bakomai

Kusa da ita ta zauna hulliya asalinta yaran Hebrew (iburaniyanci)ce mana  bayahudiya ce kusan alƙar auratayyah ta shiga tsakanin Palestinu da Isra'ila duk kuwa da yar tsamar dake tsakanin su shiyasama ta'iyah yaran abrar tsakurar abincin ta ɗingayi badan tanajin dadinsa ba

_________

Lumshashshun idanuwansa masu kama da me jin bacci ya lumshe a duk lokacin da ya rufe idonsa kyakkyawar fuskar matar nan yake gani yaja tsaki yafi cikin kwando dafa shi jamil yayi yace

"Kai dai wallahi halinka sai kai tun ɗazu nake tambayar ka me ya faru dakai har ciwon ka ya tashi kai min shiru likita yace wani abu akai maka da ya ɓata maka rai ko kuma yasa zuciyar ka ta buga ta huce bugun da akeso tayi shine ya janyo maka haka dan Allah TARÉÉK kadin ga kai zuciya nesa gashi tun ɗazu sai zuba tsaki kake,

rufe idanuwansa yayi ruf yawa wanda yake bacci har ya ƙaraci surutunsa ya gama da yaga yayi shiru ya tashi zaune ya cire ƙarin ruwan da ake mai da sauri El-jameel yatashi daga gadon masu kula da mejinya da ya kwanta yana charting yace

"Wai kai TARÉËK wannan irin mutun ne yanzu kuma me drip ɗinnan yayi maka?,

cikin tausayin amininnasa yasan abin da yake gudu yasan abin da El-jameel yake tsoro amma shi ya dade dasani cewa lokaci kawai yake jira shiyasa yake kafkaf da abin da zaisa ciwonsa ya tashi jinin da ke zuba a hannunsa sakamakon ciri drip ɗin da yayi ya kallah ya sakar masa murmushi yace

"Naji sauki mutunne shi da ba meson magana ba inkaji maganar sa yana teburin tattaunawa da mutane a gidan Radio ko fashin baƙin dafumanciya,

Jinjina kai yayi yace

"Bara inji in faɗawa dr Abdul Aziz domin kai ba abin yarda bane wata kila wani abu katuno ba kai ba shine zaka je kayi ka cigaba da hidimar al'umma wani ko sau daya bayan shuɗewar ba zai tuna da kai ba kayi ƙoƙari gurin taka tsantsan da lafiyar ka ,

Ganin alamun kamar tashi zaiyi da sauri jameel yayi hub ya fita ya rufe kofar gun dr aziz yaje dayake asibitin kudine cikin girmamawa ya amshe Shi kuma sun saba ɗan rubutu yayi a takarda yace

"dan Allah kula da shan maganin sa sannan duk abin da zai kawo bugun zuciyarsa a guje shi wata ran in ta buga da yawa topa,

Saurin runtsai ido el-jameel yayi ya girgiza likita kai yace

"Kar ka ƙarsa insha Allahu hakan ba zai faruba,

murmushi aziz yayi tunda yake be taɓa ganin aminin gaskiya sama da jameel ba soyayyar su daga Ubangiji take ba cutarwa tsakanin su yace

"Okay nima ina fatan haka zaku iya tafiya ungo wannan ku biya su pharmacy ku siya,

Amsa yayi ya tashi  komawa ɗakin yayi yace

"Tashi mu tafi,

Gyara kwanciya tareek yayi yace

"Ni sai na ƙara hutawa zuwa gobe sai mu tafi,

Dariya jameel yayi yace

"Yasin baka isa ba ,

tashi yayi yace

"Tun kafin ka cikamin kunne bara in tashi,
_________

Ko daidaita parking aisar beba ta fito tana haki zuciyar ta nawani irin bugu har tana sarƙewa da lufayarta shiga tabkeƙen floor  wanda za'a kirashi da aljannar duniya bata tsaya a ko ina ba sai a bedroom ɗinta tasa key ta kulle danma kar su dame ta waɗawa kan gado tayi ta saki kuka mara sauti ganin wannan mummunar fuskar ta tanuna mata abubuwa da yawa wayan da suka shuɗe duk da lokaci da dama takan tuno su lumshe idanuwanta tayi har yanzu fusƙarsa take gani dayake bata haƙuri tambas duk yarda akai wannan jinin su ne domin kamar su ɗaya sak saidai wasu abubuwan da bata sanin ba wato halayyar sa cikin kuka nur tace

"Ummi  tárná ngòo máá!"

Sanin halin nur da naci dai daita nutsuwarta tayi tace

"Ínà kú sírè ngèrí",

bata yarda mahaifiyar su zata fito ɗin ba ta ci gaba da bugu tana faɗin Tárná ngòo máá

a haka har big brother dinsu da aisar suka zo cire hannun nur yayi ya rungume ta sun dade da sanin cewa akwai wani abu dake damun ummi lallashin ta ya shiga yi kallo daya zakai musu kasan cewa jinin baggara ne su wato shuwa arab wata irin fata ce dasu me kyau chocolate colour ga shiƙe da take sumar kansu duk anan naɗe nur itace kaɗece mace kuma auta

jan hannunta yayi ya kaita bedroom dinta zaunar da ita yayi akan stool shi kuma ya zauna a tamfatsaitsan luxury bed ɗinta yayi da aisar yana tsaye ya tsarƙe hannuwansa a kirjinsa yace

" "La'a ta'khi, khali'i khalas!"

Kallon sa tayi sai ya ƙara fashewa da kuka tace

"Ummina,

Aisar ya matso kusa da ƙanwar tasu yace

"Addu'a zaki wa ummi Allah yaye mata damuwar ta ba kuka ba ,

Tissue paper aziz ya miƙo mata ba musu ta amsa ta goge fuskarta jin ƙarar shigowar motar cikin farin ciki tace

"Khuwa" (خوا) "Baba déná gàjí gàrka",

da sauri suka tashi fitowa sukai hannunsu sarke da na juna har baba ya iso floor da gudu suka isa gunsa rungume su yayi yana dariya cike da farin cikin ganin ya'yan nasa yace

"Ná árí kú yín, úmmí gàrka ?Ná árí kú yín, márgàtèy gàrka!

Nur narai narai tayi da idanuwanta kwallah ta taru a idonta tace

"Tana bedroom ɗinta,

Medical glasses dinsa ya cire ya zura a trouser suit ɗinsa yace

"Okay bara inje gunta,

_________

Dai dai shiga gida suka ji wani mugun labari da ya kusan tafiya da numfashin Muhammad tareek.....✍️

DESTINY LOVEWhere stories live. Discover now