CHAPTER 18-19

11 1 0
                                    


*DESTINY LOVE*

*OUM YASMEEN*

*KING AND QUEEN WRITING CHAMBER*

*PERFECTLY PEN*

*Ina ganin saƙon fatan alkairi ina godiya Allah ya bar zuminci*

https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k

 
Episode 18 *י"ח (Yod Chet) to 19י"ט (Yod Tet)  "Tet-Shei" (ט-שי).*

Ta buɗe baki kenan za tayi magana wayar ta tayi ringing ɗauka tayi ta bar gun domin amsa kirana kafin ta dawo Aziz yabar part ɗin ta ya tafi nasu zama tayi akan luxury sofa ta zuba ta gumi ji tayi na zare mata hannu dago idanuwanta ta kalle sa murmushi ya sakar mata yace

"Ummin nur har yanzu wai yau she zaki dena wannan da muwar ne? wai yau she komai zai zamar miki jiki ne Please i begging you ki dena sawa ranki damuwa narasa yanzu me kike  buƙata kin rabu da shi to wannan a bu zaki tuna na bakin ciki da ya faru a baya babu,

shiru tayi tana sauraran sa tabbas abin da ya faɗa gaskiya ne amma me isa wani lokaci ake damuwa da halin da yake duk kuwa ƙoƙarinta na tamanta da shi cikin rawar murya tace

"Insha Allah zan dinga kawar da maganar araina,

Tashi yayi yace

"Ko kefa ai haka nake so zo ki hada min ruwan wanka,

dafe kanta tayi tace

"Kaga shaf na manta da wannan dan Allah kai hakuri,

Murmushi yayi yace

"Bakomai babbar likita guda nasan sha'afa kikai Dr,

A kullum son mijinta ƙara huda zuciyarta yake dai dai da rana daya beta ɓa faɗa mata abin da ya shafi rayuwar ta tabaya ba yayi mata guri *Dr shattima Baba gana ƙyari* consultant dr abangaran.  *neurology clinic* duk wata nasara da tasamu tofa sanadin sane

*QUEEN ALIYA INTERNATIONAL AIRPORT JORDAN*

Jirgin su acan ya sauka saboda *Yasser Arafat international airport baya aiki yanzu* shine airport ɗin palestine  gama checking  ɗin kayan su aka ƙarayi da duba biza ɗin su bayan sun fito wayar sa ya ɗauko ya fara duba internet domin binciken hotel mafi kusa da inda suke tunda a yanzu dare yayi baza su iya zuwa Palestine yanzu ba doba da yaƙin da suke ciki cin karo yayi da

*Kempinski Hotel Amman Jordan*

Ganin irin tsarin su tarar taxi yayi ya fada mai inda zai kai shi tuni mutumin dan ƙasar Jordan ya fada mai kudi da zai bashi shiga sukai inda ya bida su ta

Abdul Hamid Shouman Street,

Har hotel ɗin  kuɗin suka bashi kallo daya zakai wa hotel ɗin kasan luxury hotel ne jameel yace

"Tareek hotel ɗin nan daga gani zai kuɗi,

kallon sa yayi yace

"Uhmm na riga nasai ticket a website ɗin su na biya komai,

Kai jameel ya daga mai kai tsaye reception suka nufa key aka basu da number dakin wani mutun ne ya raka su suna shiga ya ajiye travel bag  ɗinsa yar gidan Louis Vuitton

ya nemi gu ya zauna akan luxury bed ɗin dakin jameel kuwa toilet ya shiga domin yayi wanka yayi  alwala yayi sallah dan jin ana kiran sallah isha da yake garin musulmai ne arnan basu da yawa

wanka yayi ya ɗauro alwalah bayan ya fito tareek ya shiga fitowa yayi ɗaure da towel Jin na knocking bell kallon

jameel yayi sai akai sa'a jameel ɗin shima shi yake kallo dan karamin tsaki yaja ganin jameel beje ya buɗe ba dariya sosai jameel ke kunshe wa cikin dan daga murya yace

DESTINY LOVEWhere stories live. Discover now