*DESTINY LOVE*
Arewa books@Oumyasmeen
Watt pad@ Aminaoumyasmeen
Perfectly pen's
*Ina godiya my fans kodai ku ƙara hakuri dani wallahi bana jin dadin ƙorafin da kuke min wallahi bako yaush nake samin damar typing ba ga makaranta ga hidimar gida*
*Ban yarda amai damin shi document ba ko audio in kune yaji jiki ya tsira*
Episode 51-52
ture hannunsa tayi taja baya tana kuka sosai gun kemata zafi daƙyar ya iya tashi ya fita daga toilet
zama yayi ya zuba tagumi idanuwansa sun kaɗa sunyi ja lips ɗin sa na kasa ya ciza shikkenan yarinyar nan ta ɓallo mai ruwa da sauri ya tashi ya buɗe trolley bag yafara dubawa ko ya tawo da maganin sa hamdalah yayi sakamaƙon ganin sa da yayi...
ɗauka yayi da sauri ya buɗe fridge ya ɗauko ruwa ya watsa abakin sa shan ruwan ya shiga yi ba kakkautawa...
Ajiye ledar hannunsa yayi ya shigo cikin mamaki yake kallon tareek da sauri ya ɗurƙusa ya ɗauki kwalin maganin da ya yar yace
"TAREEK wai yau she zaka san wannan abun yana da illa wallahi tun yana yi maka aiki wataran bazai maka ba kai ba likita ba bakomai ba ka tashi kana shan magani ina cewa yanzu ka huce gun mata har biyu ko wannan da kake rainata zaka iya rage zafi da ita?,
Banza yayi mai be tsaya tattara kayan da ya fito da su ba yasa kai zai fita dai dai fitowar abrar ɗaure da towel sai kuka take chak ya tsaya wani abune ya tokare mai ƙahon zuciya shide yasan ba kishinta yake ba amma ai ta bari jameel ya fita sannan ta fito ya tsani kuka a rayuwarsa musamman na mace tsawa ya daka mata
dariyar jameel ce ta subɓoce mai tun yanzu yafara kishin ta kana kallon kwayar idanuwansa zaka ga zallar so amma ya fake da tausayin ta yake ji
kuka ta ƙara fashewa dashi a fusace ya juyo kan jameel yace
"Kai kuma lafiya ka ke wannan dariyar harda ruƙe ciki ..? ina kayan da nace ka siyo?,
da hannu yayi mai nuni domin bazai iya yimai magana ba tsaki yaja ya fita shima binsa yayi ledar kayan ya buɗe riga da wando ne har guda uku cikin sauri ya dubi jameel yace
"Jameel ƙarfa kafara samin zargi a zuciya ta anya kuwa..? tsakani da Allah karasa kayan da zaka ɗauko sai riga armless da three-quarter har guda uku yawa muna garin arna,
zama jameel yayi ya fara fiddo da take away yace
"Ai gani nai ku masu auran nan kunfi son irin kayan nan balle kai uban jaraba daga kallon yarinya har da shan pill,

YOU ARE READING
DESTINY LOVE
Romancedabi'ar family ne ba ruwan wani da wani tamkar bajini daya ba wata iriyar kaddararriyar rayuwa suke me ban mamaki da tsoro haka ya samo asali daga iyayen su sun nuna son ya'yansu dan uwanka be isa ya tsawatar wa da ya'yan dan uwansa ba ran kakansu a...