NIKAAH
Marriage for Rent)By
HANAADY
(Rahama Aminu Bala)
09064767796Follow me on Whatpad
Rahama000HE HAD THE COURAGE
TO REMARRY.
WILL HE FIND THE COURAGE TO
LOVE AGAIN?Free book.
Page 11
Alfarma nake nema Ramadan kama hannun sa Momy tayi sannan tace Alia still love you my son and sanin kanka ne tayi k'okarin wining heart naka in so many ways but kaine baka bata chance ba and now ina son ka kirata
"me kike so na fad'a mata if na kirata tell her to come back to Nigeria that's all i want shuru yayi yana mai kallon Momy ,Alia tace ba zata dawo Nigeria ba har sai idan kaine kayi inviting nata da kanka and tayi rantsuwa cewa ba zata ta'ba aure ba har sai lokacin da ka amince da kanka zaka aureta "please my son try your best to open your heart for her kana buk'atar farinciki a rayuwar ka and Alia will give you more than that' zuciyar ka ta ta'ba son Alia I'm very sure zata amince da Alia cikin sau'kiganin kaman maganganun ta basu sami shiga ba yasa Momy tayi saurin sakkowa k'asa tareda yin knelling cikin tashin hankali Ramadan yayi saurin sauka tareda cewa please Momyna ki koma saman sofa how can you knel for me Momy i will do everything you ask but what Momy ta fad'a cikin kaguwa i will call her and i will marry her but i can't love her again why Ramadan ?
Momy love cannot be force" na sani my son soyayya ba'a tursasata saidai me ina son kayi kokarin bata chance maybe zuciyar ka tayi accepting nata why Alia Momyna ?
Why bakya sona da ko wace mace sai Alia shuru Momy tayi domin bata san me zata ce masa ba ganin cewa she is out of word yasa yace ok zan kirata lokacin da zuciya ta ta amince mun da hakanmurmushi Momy tayi take your time my son "tashi tayi domin tafiya kallon Karime tayi there's something about this girl Momy ta furta cikin ranta
" mi'kewa tsaye Karime tayi tareda cewa ku gaida gida Momy ansa Momy tayi da ok "ganin shi a zaune ne yasa Karime ta fahimci tabbas baya da niyyar yiwa momy rakiya sabida haka waje tabi Momy domin yi mata rakiya
" da mamaki momy ke kallon Karime d'an susar kanta tayi sannan tace dama rakiya na miki murmushi Momy tayi tareda cewa ina son cika al'kawarin da na d'aukar ma aminiya wato Hjy Mariya babban gurina shine auren Ramadan da Alia in sha Allah komai zaya kasance cewar Karime
Hjy Mariya aminiya tace tun muna yara babban gurina shine aurensu sabida Alia haihuwar ta kadaine banyi ba ina kaunar ta matuk'a haka zalika itama shuru Karime tayi tana mai sauraren Momy
Koda ta shugo baya living room d'in upstairs Karime ta nufa cikin sauri har tana tuntube "zaune ta tarar dashi saman couch idonsa akan wayar hannunsa yaji shugowar ta but still ko motsi baiyi ba , d'an nesa dashi ta tsaya phone number d'in Alia ce ya tsurawa ido jikinsa a mace yake haka zalika zuciyar sa, ka kira ta mana Karime ta fad'a cikin dauriya irin tata d'ago kansa yayi yana kallon ta "fuskar ta d'auke da murmushin k'arfin hali ta tako zuwa gare shi zama tayi saman couch d'in hannun ta ta d'aura saman nasa cikin alamun karfafa masa gwaiwa tace kada ka tsaya wani tunani just go for it ka tuna abunda mahaifiyar kane kiso so ni a ganina duk abunda za tayi maka duk cikin soyayya ce ta d'a da uwa bayan haka farantawa mahaifiya rai matakin nasara ne ga ko wane d'a haka zalika b'ata mata babbar masifa ce ga ko wane d'a ne I'm very sure ka fini sanin hakan
"kiran Alia zai faranta ma Momy rai kayi kokarin hakan and bud'e zuciyar ka to her abune mai sau'ki kaman yanda Momy ta fad'a domin zuciyar ka ta ta'ba sonta tunda ta fara magana yake binta da kallo she looks very innocent and beautiful ajiyar zuciya yayi tareda furta she broke my heart and now my heart only beats for Sa'ada .
YOU ARE READING
NIKAAH ( Marriage For Rent)
RomanceHE HAD THE COURAGE TO REMARRY WILL HE FIND THE COURAGE TO LOVE AGAIN? NIKAAH (Marriage for rent).