10 NIKAAH (Marriage for rent)

56 2 0
                                    

*NIKAAH*
       *Marriage for Rent* )

                     *By*
              *HANAADY*
      *Rahama Aminu Bala*

  *WhatsApp 09064767796

HE HAD THE COURAGE
TO REMARRY.
WILL HE FIND THE COURAGE TO
LOVE AGAIN?

*Free book*



*Page 10*

_______________ Da matsanaicin ciwon kai Karime ta dawo part nasu ga wani zazzabi daya rufe ta kwance take saman sofa a living room rufe jikinta tayi duka da hijab d'inta sosai take kyarmar sanyi' hawaye take sosai yau take missing family nata Mamana ta furta tana mai jin yanda kanta ke mugun ciwo "tashi tayi zuwa bedroom ragowar kud'in daya bata ta d'auka direct k'ofar fita ta nufa gate man nasu baya inda ya saba zama sabida haka bud'e k'ofar tayi tareda ficewa tsakanin gidansu da babban gate d'in gidan akwai nesa sosai but haka ta d'aure tana tafiya isarta bakin gate d'in kenan gate man yayi saurin tashi domin bud'ewa gate d'in wuri ta samu ta tsaya tana mai jiran mai shugowa ya shugo ko itama ta fice "yau da kansa yake driving ra'be ya hankota jikin bango kasancewar motar tasa tinted ce that's why bata kula cewa Ramadan d'in ne ba

da mamaki yayi parking tabbas Karime ce ya furta tareda saurin fitowa daga motar juyawa tayi da zimmar tafiya  kira sunan ta yayi jin muryar sane yasa ta tsaya but bata juyoba 'takawa yayi zuwa gareta cikin alamun mamaki yace ina zuwa Karima share hawayen fuskar ta tayi aaa lafiya ya kuma tambayar ta wani abu aka miki ne ?

Kai ta gyada alamun aaa then ina kuma zaki? Gida ta furta "gida ya maimaita  eh ta bashi ansa why zaki tafi gida ? Ina son ganin Mamana tafin hannun sa ya d'aura saman forehead d'inta jikinta da zafi sosai "hannun ta ya kama zuwa bakin motarsa bud'e k'ofar motar yayi get in ya furta yana mai kallon ta kafad'a ta ma'ke ita bazata shiga ba cikin alamun rarrashi yace kin fasa zuwa gidanne ?
Gida zaka kaini ta furta da alamun excitement yes ya furta shiga motar tayi tana mai jin wani farinciki a ranta bayan ya zauna motar yayi wa key had'i da yin hon domin a bud'e masa get "tafiya suke babu wanda yayi wa d'an uwansa magana direct K Dara hospital yayi parking cikin rashin fahimta tace baka da lafiya ne ?

No ya bata ansa ataikaice ficewa yayi abunsa had'i da zagawo side d'in da take bayan ya bud'e k'ofar motar cewa yayi muje b'ata rai tayi nida akace za'a kaini gida me kuma zanyi a asibiti ok tunda ba zaki fito ba bari na mayarda ke gida ganin babu alamun wasa a tattareda shi yasa tayi saurin fitowa yana gaba tana binsa a baya waya yake ansawa
           Koda suka isa jininta aka d'iba domin test bayan wasu y'an minutes results d'inta ya fito ba tada wani problem a yanda likitan ya fad'a masa sai da damuwa ce ta saka mata ciwon kai da kuma zazzabi an rubuta mata magunguna again Dr d'in yaja mata kunne akan ta cire damuwa domin zata iya haddasa mata wasu ciwuwwuka .

Daga hospital saida ya biya gidan wani friend d'insa ananne matar gidan ke d'aukar measurements nata acewar matar ta huta da bin Karime har gida domin d'aukar measurements nata tuni Ramadan ya bata kwangilar siyo ma Karime kayan lefe komai ya zama ready saidai ba'a mata d'inki ba kasancewar ita matar bata san measurements nata ba acewar matar da gobe take planning zuwa gidan Ramadan domin d'aukar measurements d'in Karime

"Karime baki ta saki ganin iyayen kayan da wai ake kira da nata bayan an saka dukkan trolley's d'in cikin boot d'in motar Ramadan bankwana suka yi da juna cikin aminci .

Da kansa yake d'aukar akwatunan zuwa cikin gida ganin boot d'in motar a bud'e ne yasa Hjy Karime dirowa daga mota katon cikinsu ta d'auka da tsiya k'ofar shiga ta nufa tana ja tana uban nishi "kici'bus su kayi da juna cikin mamaki yace me nake gani haka washe baki tayi sannan tace aaa taimaka maka nayi mana naga kaman kai baka iya d'auka ne ta yaya kika gane bana ina d'auka?

NIKAAH ( Marriage For Rent)Where stories live. Discover now