14 NIKAAH (Rental Marriage)

112 3 1
                                    

NIKAAH
       (Marriage for Rent)

                     By
              HANAADY
       (Rahama Aminu Bala)

  WhatsApp
09064767796

Follow me on Whatpad
Rahama000

HE HAD THE COURAGE
TO REMARRY.
WILL HE FIND THE COURAGE TO
LOVE AGAIN?

It's Sunday


Page 14

Not edited.

Yanzu abunda nake so dake shine ki fad'a mun  menene kika fahimci cewa yana d'aukar hankali sa akan ki ,daga kanta tayi alamun tunani,gashi na ta furta cikin kunya dariya Jummai tayi sannan tace yooo menene abun kunya kuma , yanzu abunda ya kamata shine bari na baki kayan aiki akan gashin nan naki ,wani turaren sakawa gashi ta bata wannan abun fa cewar Karime turaren gashi ne gaskiya bana son amfani da wani abu da ya shafi sihiri,dalla can idan bakya so na ajiye abuna akan me zan cuce ki ni kaina duk abunda ya shafi sihiri bana ta'ba fatan amfani da shi.

Turaren ta ansa had'i da saurin shafawa gashin kanta, me yake sakama cewar Karime, murmushi Jummai tayi sannan tace yana saka natsuwa da kuma nishadi,da haka Jummai taita dora ,Hjy Karime hanya.
Around 8:30 Ramadan yayi parking k'ofar gidan Jummai kiran number ta yayi ba tayi picking ba cikin fushi ya kuma kiranta gaf da zata katse ta d'aga idan baki shirya tafiya ba nayi tafiya na ,on my way ta fad'a had'i da katse kiran,baki galala yabi wayar da kallo lallai yarinyar nan raini ya fara shiga tsakanin sosai yaji ransa ya sosu dole ya koya mata hankali,harta isa ta katse masa kira ,sosai yaji ransa ya dad'a b'aci duba da dama Sadiq ya harzika shi .

Shugowa tayi cikin motar fuska a murtuke ya bita da kallo ,bata ce dashi komai ba illa jingina jikin mota da tayi tana mai kallon sa , lumshe idanuwan yayi yana mai jin dad'in kamshin dake fitowa daga jikinta, jare mayafin kanta tayi had'i da binsa da wani irin kallo wanda a yau d'innan Jummai ta ankarar da ita ,neman fushin sa yayi ya rasa ,kin fara raina ni koh Karime.
D'an cizon lips d'inta tayi sannan tace Nina na isa na raina mijin Sa'ada kawai ka kira ina k'okarin fitowa that's why da farko ban d'aga kiran ba .
Come here ya furta yana mai nuna mata saman cinyar sa , matsawa tayi a hankali nayi maka kyaune mjin Sa'ada had'e yawun bakinsa yayi sannan yace ya Sa'ada ? Tayi bacci ta fad'a tana mai k'okarin komawa wajen zaman ta ri'ke mata hannun yayi please stay jin furucin shi yasa  bisa da  kallo ba tareda tace komai, slowly take kallon fuskar sa saukar da idanuwan ta tayi saman lips d'insa, ji yayi duk wani fushi da b'acin ransa ya fara barin jikinsa, baki ya saki yana mai binta da kallo, d'an murmushi tayi cikin ranta domin sosai ta fahimci darasin Jummai ya fara aiki, zuciyar ta dukan ukku ukku take but still haka ta daure , d'an matsawa tayi zuwa daf dashi, baki ya bud'e da zimmar magana tafin hannun ta, tasa tareda rufe masa baki ,then she stepped forward and wrapped her arms around his neck ,he was speechless dai dai kunnen sa ta d'aura lip's d'inta,in sexy and romantic way tace why kake son komawa mun Ramadan d'in dana sani farkon zuwa na gidan ku d'ago fuskar ta tayi had'i da shafa fuskar sa, you are very handsome,...... Tsayawa tayi domin she was struggling ta furta abunda ke ranta, mutunan naku kuwa binta yake da kallo  domin dai yau ba magana , sai data tattaro courage sannan tace Mijina d'ago idanuwan sa yayi yana kallon ta d'an murmushi tayi had'i da shiga jikinsa, zaro idanuwa waje yayi meya canza masa Karimen sa a yau kodai tayi gamo ne ,  sosai take jin bugun zuciyar sa , d'an murmushi tayi had'i da cewa  cikin ranta ,ina matuk'ar godiya Jummai na domin tabbas taji yanda heart beat nasa ke wani irin gudu ,duk abun data aikata tunda daga kin d'aukar kiransa zuwa yanzu da take kwance saman jikinsa was planned by Jumma and Jummai ta fad'a mata the last thing da za tayi shine hugging nasa if abunda tayi masa yayi affecting nasa za taji  bugun zuciyar da lokacin da tayi hugging nasa ,if hakan ta faru suna da hope sosai akan sace zuciyar Ramadan, murmushi Karime take cikin ranta sosai take jin wani sabon yanayi had'i da farinciki mai tsanani .In sha Allah she will fight for this man , in sha Allah she will not give up on him .
K'okarin zare jikinta take shi kuwa a lokacin ya fara jin dad'in yanayin sabida haka k'ara matse ta jikinsa yayi after some minutes d'ago kanta tayi tana mai fuskantar sa , shafa fuskar ta yayi ba tareda yace komai ba,juyawa tayi had'i da d'aukar mayafin ta , mayafin ya ansa ,saurin kallon sa tayi murmushi yayi in a sexy way yace kin kama seducing nawa?
Zaro idanuwa waje tayi had'i da rufe fuskar sannan tace yaushe nayi seducing naka, murmushi mai sauti yayi had'i da jawota saman cinyar sa shinshinar gashin kanta ya shiga yi, matsar da lips d'insa yayi dai dai kunnen ta , yes Karima,kinyi mun laifi shine kika zo da salon seducing d'ina but i like it yana idasa maganar ya d'ago kansa kallon ta yayi cikin wani yanayi yace i love this side of you , kin yi controlling anger d'ina a cikin lokaci kad'an.
D'aurewa tayi tace Mijina ne kai koh?
Dariya maganar tata ta bashi ,bayan ya d'an dara cewa yayi yes Karime I'm your husband and you are my wife , murmushi tayi had'i k'okarin sauka daga jikinsa, please don't go cikin wani yanayi yayi maganar sosai taji  har cikin ranta ,i want to you to stay ya  fad'a cikin alamun rad'a,ina son zaunawa ne ,da a tsaye kike ya fad'a yana mai binta da kallo.
Harshe ta fiddo had'i da lasar lip's d'inta na k'asa ,kona ta kura miki Karima?
Kai ta gyada sannan tace nifa takace so bana tunanin akwai abunda zaka mun ya takura mun ,he don't know how zai iya bayyana yanda kalaman ta su kayi ta siri a cikin zuciyar sa ba and sosai yaji sun k'ara saka shi cikin wani yanayi wanda baya tunanin irin haka ta ta'ba faruwa da shi .

NIKAAH ( Marriage For Rent)Where stories live. Discover now