13 NIKAAH (Rental Marriage)

96 3 6
                                    

NIKAAH
       (Marriage for Rent)

                     By
              HANAADY
       (Rahama Aminu Bala)

  WhatsApp
09064767796

Follow me on Whatpad
Rahama000

HE HAD THE COURAGE
TO REMARRY.
WILL HE FIND THE COURAGE TO
LOVE AGAIN?

Let's meet every Sunday for update
NIKAAH Marriage for rent).

Page 13

________Cikin yanayin kunya tace  kana tunanin damuwana akan haihuwar Jummai ne, d'ago fuskar ta yayi sannan yace Karime nayi tunanin damuwar akan babyne . Murmushin takaici tayi sannan tace bashi bane.

Then menene?Ba zan iya cewa ga ainafin damuwana ba .

Shuru yayi na wasu y'an sec,daga bisani  gyaran murya yayi sannan yace please kiyi k'okarin cire duk wata damuwa dake damunki, d'an Adam baya ta'ba rayuwa babu problem so please ki manta komai watarana sai labari.

Kirane ya shugo wayar sa ko kallon wayar baiyi ba hakanne yasa tace ka d'aga mana d'an ta'be baki yayi sannan yace bana son takura Karima , I'm family man da zata kirani at this time, wula'kanci babu kyau Karime ta fad'a tana mai danne abunda take ji cikin ranta ,wani kiranne ya kuma shugowa , picking call d'in yayi tareda saka handsfree, ajiyar zuciya Alia ta saki sannan tace finally ka d'aga kirana ,what do you want Alia murmushi tayi sannan tace just to hear your voice ,ina matuk'ar missing naka Ramadan ,all  years da aka dauka a kowane lokaci a kowane rana babu abunda nake sai tunanin ka ,nayi regretting actions d'ina akan rabu dakai but kayi mun uzuri ba komai bane ya haddasa mun hakan ba sai tsananin kishin ka, you are my King ,I will always be your Queen d'an gyran murya yayi sannan yace Alia if you don't mind mu kwana lafiya,saurin katse shi tayi ta hanyar cewa I love you Ramadan , Shuru yayi na wasu y'an da'ki'kai sannan yace good night had'i da katse kiran.Samun mai sonka a duniya dad'ine Karime ta fad'a cikin dauriya,she left me Karima,cikin wani yanayi yayi maganar ,tashi zaune Karime tayi sannan  tace ba kaji me tace ba soyayyar da take maka itace ta haddasa mata kishin ka so ni a ganina ta cancanci a mata uzuri and kada ka manta abunda mahaifiyar neke so ,tashi zaune shima yayi yana fuskantar ta,hannunsa ta kama sannan tace kayi k'okarin yin abunda mahaifiyar ka take so idan har bai sabawa shari'ar Allah ba da ido yake binta yasan duk abunda ta fad'a gaskiya ne ,nuna kanta tayi sannan tace kaga mahaifina yayi mun laifi ta hanyar bayar da aurena bisa haya ,idan naso zan iya guduwa daga gidanku Amma ban aikata hakan ba sabida ina son bin umarninsa duk da sam baya nuna mun soyayya ko kauna matsayina na d'iyar sa ta cikinsa idasa maganar tayi da sakin kuka ,kuka take sosai sauke legs d'inta daga saman bed d'in tayi idanuwa ya zuba mata yana mai jin tausayin ta, sauka tayi daga saman bed d'in tareda nufar k'ofar fita ,ina kuma zuwa Karime ?
Saida ta d'an share hawayen fuskar ta sannan tace d'akina acan nake ra'ayin kwanciya,koda ta kai ayar maganar ta gaba tayi abunta.
Ajiyar zuciya Ramadan ya saki tareda saukkowa saman bed d'in,bin bayan ta yayi .
Kwanciya tayi saman bed d'in ko hasken d'akin bata sami kashewa ba ,lumshe idanuwan ta tayi tana mai zubar hawaye, ya dad'e bak'in k'ofar bedroom d'in ta sosai yake jin tausayin Karimatun sa ,takawa yayi zuwa gareta bakin bed d'in yayi knelling tareda shafa bayan ta kasancewar ta juya masa baya, batareda ta juyo ba tace mijin Sa'ada biyo ni kayi ?Laifine dan miji ya biyo matar sa?
Juyowa tayi tana fuskantar sa ,shafa gashin kanta yayi had'i da sakin murmushi, shagwabe fuska tayi sannan tace nidai ka tafi d'akin ka ,nayi laifine matata ake korana ?
Nidai ka tafi ,ya fahimci bata son takura ya sani daurewa kawai take akan abunda ya faru gidan su , mi'kewa yayi tareda nufar k'ofar fita,Mijin Sa'ada ta kira shi saurin juyowa yayi fuska a sake a tunanin sa ko cewa za tayi ya dawo , please ka kashe mun hasken d'akin kafun ka fita , fara'ar fuskar sa sauka tayi kashe hasken yayi tareda ficewa.Ajiyar zuciya tayi tareda lumshe idanuwan ta sam maganganun Maman Jummai basu b'ata mata rai ba idan da sabo ta saba  ,zaune ta tashi tareda yin tagumi hannu biyu biyu,tana matuk'ar kaunar Mijin Sa'ada sai dai me har yanzu ta kasa gane inda ya dosa akan me yake sakar mata fuska had'i da janta a jikinsa tasan dai ba maganar soyayyar domin his heart belongs to Sa'ada abu d'aya ne take da confidence akan mijin Sa'ada shine yana tausayin ta akan yanda Mahaifinta ya bayar da ita haya , kwanciya tayi tareda dafe saitin zuciyar ta firarsu da Alia ne ya  fad'o mata a rai murmushin takaici tayi sannan tace dole na koyi rayuwa babu shi ,dole na rage shige masa kona samu zuciya ta ta daina sonsa da kaunar sa.

NIKAAH ( Marriage For Rent)Where stories live. Discover now