EPISODE 3️⃣
Kowa na dakin kallonta yake sabida yanda muryanta is so captivating, wani irin sirkakkiyan murya gareta dake dauke da authoritative charm, calmness, and femininity, kowa kallonta yake barinma Excellency da saida tagama magana tass ya jinjina kai cus he felt confident yes yarinyar tasan metakeyi, she knows her job, yakalli security sa dake tsaye wajen kofa yace "bring those Nanies da two securities dake tareda ita, and call My Hajiya tazo nan" yadan kalli Hawwa yace "ahhhmmm for mahaifiyar yarinyar sun rabu da dana for a very long time basu tare" hannu Hawwa tasa a aljihun gaban riganta taciro jotter, ta zare pen dake makale awajen, kai tsaye tace "for how long kenan basa tare"? Dady dayay kaman mai tunani dan yamanta yace "I think duka duka aurensu lasted for about 3-4months, bayan ta haihu muka karbi custody jikata, do you still needs to see her? Is it necessary"? Kallonsa Hawwa tayi anatse tace "Yes Sir" shiru Dady yayi yana kallon Hawwa data cigaba da rubutu abunta ganin haka yasa DIG dasauri yace "your Excellency kasan a aikinmu anybody can be a suspect sometimes harnaka ma najini, Miss Hawwa can do her job well idan tagama ruling out duka yan gida tagano basu da hannu, kana ganinta haka by mare magana she can fish out kowaye keda hannu in this kidnapping, she has a masters degree in criminologist currently running PHd dinta still on the field, just watch her magic Allah taimaki Excellency" jinjina kai Dady yayi cikeda gamsuwa yace "is that all abinda kike bukata?" Anatse Hawwa tace "for now yes Sir!" Gyadamata kai Abba yayi yadaga wayanshi yace "bari na kira Khaleely na shine Baban Noor da aka sace" yashiga kiran number Khaleely daidai lokacin Momy na shigowa dakin da kawarta Hajiya Daraja.
Ganinta yasa Dady yace "yauwa Madam come, ga special task force danai involving in this matter" yayi pointing Hawwa yace "she needs to talk to Noor's parents, ko kinada number matar data haifi Noor"? Dan yatsine fuska Momy Noor's irin na isa dakuma rashin mutunci tace "I don't have number ta but lemme call Bisola tanada number ta I think a diary dina" dasauri Dady yace "okay kirata muji nima Khaleely nake kira baya daga wayana" itadai Hawwa da har su DIG kallon wired family suke jin yanda suke addressing Mahaifiyar little gurl din da aka sace wai matar data haifi Noor, number ma wai basuda ita that means bamata san an dauke yarinyarta ba. Duk suna ahaka aka bugo kofan office din kaman za'a cire da sauri kowa ya kalli kofan kamshi mai shu'umin dadi na ketowa cikin office din before wani tall black skin guy ya shigo ciki dakeda crazy ass gym body, ko
kallon jama'an dake cikin office din baiyiba yawuce wajen mahaifiyar shi data tashi da sauri ganin yanda yashigo da bacin yanuna mahaifinsa dake kallonshi zaune kan office chair hankalinsa atashe yace "Mommm I told Pops karyayi involving kowa mesa Pops always enjoy doing abinda nace karyayi?" Cikeda damuwa sosai Momy ta tausasa murya takama hannunshi tace "Khaleely calm down kasan babu abinda ke dagamin hankali aduniya irin fushinka, Babanka yasan meyakeyi bawai police yakiraba special Anti Crime and Kidnapping task force yakira, look at them su uku ne DIG shine in charge of the task force shiya kawosu calm down please, kai suke jira they want to talk to you" cikin fushi sosai ya fizge hannunshi yace "Mom if anything happens to Noo....." taushemai baki Mom tayi da gudu tace "kul babu abinda zai sami jikata don't even utter dat word, come" Momy taja hannunshi zuwa kujeran dake kusadana Dady ta zaunar dashi kaman wani basarake tace "calm down hasken idanuna and answer them please do it for me and Noor kaji, just talk to them my love, ina zuwa" tayi maganan tana juyawa tama Baban alamu da ido daya lallashesa tafice, gyara zama Dady yayi yakai hannunsa zai kama hannun Khaleel din ya dauke hannunshi yace "don't touch me Pops" dan dago kai Hawwa tayi zata kalli wajen sai kuma ta fasa, rage murya Dady yayi yace "toka yakuri kaji Khaleely" dauke kai yayi kaman badashi akeba, Dady yajuyo ya kalli Hawwa daketa yan rubuce rubuce abinta yace "ga mahaifin yarinyar nan Miss, ask him abinda zaki tambayeshi" dan dago kanta ahankali Hawwa tayi ta juyo da kwayan idanunta ta saukesu kan Khaleel daya hade rai yana zaune gefen mahaifinshi bamaya kallon inda suke yadaura kafa daya kan daya yana karkada kafansa daya sanye da wasu designers crocs, ijiyan zuciya ta sauke a boye tanamai kallo da kyau reading how bossy and angry he looks tace "Sir how close are you with your daughter"? Batare daya kalli inda takeba yace "I'm her best friend and everything, what else"? Ya amsata annoyingly, da dan damuwa Excellency dake kallon Hawwa yace "he's very close to her, just like yanda yafadi shine best friend din Noor, itama haka Noor nason Babanta sosai kaman zata cinyeshi" gyadakai tayi tace "shin ta taba sanar dakai koda wasa akwai wani ko wata dake mata mugun kallo? Ko bata tsoro? Ko dai wani abu makamnacin haka maybe ko a school ne"? Kai tsaye yace "no" still tana kallonshi batare data dauke ido ba tace "kaifa? Kanada wani enemy ko wayanda ke jin haushinka and are trying to hurt you and cause you pain at all cost"? Shiru yayi kaman mai tunani yadan dafe goshinshi ahankali yace "I can't think of anybody" alalace akuma shagwabe yadan kalli Babanshi yace "Pops ko inada shi?"
YOU ARE READING
GARGADAN SO
RomanceStory of a police woman in her 30s da maza sukaki aure sabida they feel intimated by her career🔥😂 READ AND ENJOY