19

294 12 0
                                    

💫 GARGADAN SO💫

        ✍🏻M SHAKUR

EPISODE 1️⃣9️⃣
A ONE YEAR INTIMACY CLASS DINA YOU WILL LEARN THIS DA SO MUCH MORE 💃

1- Menene SEX?

2- ANATOMY OF VIJAY

3- FORPLAY

4- TIPS FOR AMAXING WEDDING NIGHT SEX

5- BEGGINERS SEX SYLES

6- YANDA AKE IHUN KISSA DA KUKAN DADI IDAN KUNA SEX

7- YANDA AKE SHAGWABA MAI DABURTA MIJI

8- UNDERSTANDING LIBIDO NAKI DA NASHI

9- BEST POSITION NA BAWA MIJI NONON KI DA YANDA ZAKI KULA DA NIPPLES BAYAN YASHA ZUKA

10- BEGINNERS SHAN DIDI

11- KUNYAZA

12- CAT

13- MM

14- NIPPLE PLAY

15- EROTIC MOANS

AND SO MUCH MORE BAZAN IYA LISTING ANAN BA JOIN NOW WITH JUST 5k na shekara daya gabaki daya

WATSAPP ME wa.me/+2347012181461

EPISODE 1️⃣9️⃣

Salla Hawwa tayi sai alokacin ma taji yunwa takeji tashi tayi tasa hijabi tafito kitchen nasu ta shiga tabude tukunya luckily taga shinkafa da miyan stew diba tayi tadawo daki tazauna tafaraci tadauki wayanta tana replying chats taga Abraham yamata magana ta amsashi wanda yawanci gaisuwan ya jiki ne itama tamai hakama Hayatu ta amsa sai chatting take da Ni'ima dake bata labarin wata a office nasu dasukai fada yau tana dariya, haka tagamaci ta tashi ta kuskure baki tai isha'i tai nafila wayanta yahau ringing dayake tanada Truecaller Kabiru Musa tagani na kiranta, abu taji ya tsayamata arai ta tashi kawai tacire kaya ta daura zani a kirji tasa hula tana kallon kitson kanta dake bukatan saloon sannan tadauki kwandon soson wanka tafito ruwa ta tara a famfo tashiga bayi dan bata iya bacci idan batai wanka ba, tadawo tazauna tayi shafe shafenta tasa kayan bacci ta kwanta tana lumshe idanu tamika hannu takashe wutan dakin, dan juyawa tayi gadon yamata fadi, most times da daddare anytime tazo bacci saitai yan tunane tunanen nan unless randa tai aiki tagaji ko idan Mims tadawo gida sabida adakinta take kwana tana debe mata kewa, wayanta ta dauka ta danna sai kawai ta shiga dial calls nata batada wani me kiranta banda Baba sai Ni'ima ko yan aikinsu ba waya take dasu ba saita kama, dan fuzar da iska tayi tana shiga contact list she is just craving tasami wanda zasuyi hiran soyayya dashi like kowace yammata wanda zai kira yaji muryanta yamata goodnight kafin tai bacci, watsapp ta shiga tashiga account na Ni'ima tasan ta kwanta yanzu, dan runtse idanu tayi ta ijiye wayan tajuya tareda kifa kanta a filo wlh wlh tanason aure, tana mugun so itama tai aure taje gidan mijinta tabar gidan mahaifinta but batada mijin, yazatayi shi wannan Kabir din baimata ba at all bazatama taba zama dashi ba, ahankali tace "Ya Allah kabani mijina nima, Ya Allah banso nakoma gareka banyi aure ba, nima inaso nai aure kaman kowace diya mace" ta sauke ijiyan zuciya ahaka bacci yayi awon gaba da ita.
Koda ta farka da asuba taga miss calls na Kabiru Musa yafi sau goma, wanka tayi tai brush dan yau akwai office, salla tayi tana zaune kan dadduma tayi azkar nata da karatun Qur'ani har zuwa seven sannan ta tashi ta linke komi tazo gaban mirror tayi morning routine nata na skincare yau yawanci uniform sawa suke last Thursday of the month sabida suna meeting da ake kira da Intelligent Briefing, wanda harda chef of staff da manya manyan mutane na kasa dai, tundaga kan yan military da other security personnel, zama tayi tana kallon kayan makeup na gaban madubin Baba pressure her so much da yanzu gani take kaman ita mummuna ce batada kyau maybe saisa babu mai nemanta, hannunta tamika ahankali tadauki powder zata shafa a fuskanta saikuma ta ijiye, makeup bashine zaisa a sota ba, and abin will look somehow dan bata sabayi taje wajen aikiba, murya chan ciki tace "Ya Allah kasa wani yace yana sona, na burge wani awajen meeting din" tadanyi murmushin kunya tadauki kwalli tasaka tasa lipgloss dayama lips nata kyau yafito baby pink yir abinshi, tawuce ta bude sip tana ciro uniform nata, singlet tafara sawa fari kafin tasaka rigan police din mai dogon hannu, daman akwai skin tight short one black datasa tazauna ta saka safa sannan tadauki dogon wandon uniform din tasa tayi zanzaro da rigan ciki tadauki bakin belt nasu ta saka kayan sun mata kyau bana wasaba, wandon nada fadi bai wani nunata sosai ba, bakin veil tadauka tai rolling akanta ta tura gyalen cikin riganta sannan tasake maida boturan rigan, tadauki boot nata tasaka baki dake shinning yaji shoe polish.
Komawa wajen madubi tayi ta feffesa turaruka sannan takara kallon kanta a madubi takoma baya tace "Hawwa kinyi kyau" sannan tadauki handbag dinta ta tarkata yan tarkacen ta cikinsu tafito tarufe kofan dakinta tayi hanyan waje Baba na zaune a kofar gida yabita da kallo dukawa tayi tace "ina kwana Baba" anatse yace "kintashi lpy ya hannunki"? Smiling tayi tace "dasauki" "Alhaji Kabiru yace yanata kiranki baki dagawa mesa baki daga wayanshi"? Dauke kanta tayi tafara kokarin mikewa tace "bansan shi bane" shiru Baba yayi yana kallonta saikuma yahade rai yace "idanba kinaso nayi mummunan sabamiki ba makesure kin kirashi sannan kidawo dawuri dan zaizo anjima da yamma ya ganki" murya ciki ciki tace "to" tawuce tadan dudduba motanta tayi warming sannan taja motar tabar unguwan.

GARGADAN SOWhere stories live. Discover now