16

400 20 0
                                    

💫GARGADAN SO💫

    ✍🏻M SHAKUR

EPISODE 1️⃣6️⃣

JOIN MY WATSAPP GROUP
https://chat.whatsapp.com/DvCYR6o87F40OMWr9J8HZL

Fitowa Hawwa tayi daidai zataje dakinta taji Baba na kwalamata kira yana shigowa gidan da saurinshi. "Hawwa, Hawwa, Hawwa, Jiddah" tsayawa tayi chak tace "na'am Baba" cikeda farin ciki Baba yataho yace "maza shiga ki sanyo hijabi kifito munyi baki, Zainabu ke fito da tabarma ki shimfida anan tsakar gida" yana maganan ya shiga juyawa Hawwa ta bishi da kallo kirjinta na mata zafi saikuma tawuce tafada dakinta itakuma Umma tafito da tabarma ta shimfida musu shigowa Baba yayi ga Malam Sama'ila gakuma wani dan tsoho haka da akalla zaiyi 50 plus yana sanye da kaya masu dan mutunci da hula akanshi ga gemu kaganshi siriri kaman iska zai kwashesa, ga yar gemunsa siririya da gashin duk yayi fari fari Baba yace "bismillah ku bismillah ku" zama sukayi Baba ya kwalama Umma kira da katon murya yace "Zainabu kawo musu ruwa"Malam Sama'ila yayi gyaran murya yace "to Malam Hamisu bayan maganan damukayi dakai kwanakin baya nabada sanarwan kaman yanda kace sabida shi d'a dakake gani nakowa ne" Baba yace "kwarai!" Malam yace "Hawwa yarinya ce mai hankali datai boko tana aiki a matsayin yar sanda, maza da dama sun fito but gaskiya yawancinsu gajiyayyu ne ko matayensu na gida basu rike ba balle su kara da Hawwa, shi Kabiru daya zomin da maganan shi kadai na aminta dashi"
Yanuna mutumin yace "dudda Kabiru ba a unguwan nan yake ba but anan aka haifesa anan yataso marigayi mahaifinsa aminina ne, Matan Kabiru biyu yanada yara goma sha daya, Alhaji ne yasauke farali, yanada gonaki sannan shi principal ne a makarantan gwamnati ta cikin Bwari" Baba jikinsa har rawa yake yace "uhmm Masha Allah da kyau" Malam yace "yanada rufin asiri daidai gwargwado sannan yanada gidan kansa, danamai magana ya nunamini ai ya dade da kaunar Hawwa azuciyansa shi tsoronsa aikinta, baison mace mai aiki ballema irin nata aikin na yan sanda zaiso tabar aikin, sharadinsa kenan saiya kawo kudin aure, sati biyu zuwa uku inhar kun yarda yakeso adauka ayi auren ayi komi koba hakaba Alhaji Kabiru"? Anatse ya gyadakai yace "kwarai Allah gafarta Malam hakane" dariya Baba yayi irin na manya yace "indai aiki ne matsalan bakada matsala Kabiru kaman tabar aikin nan tagama, hana karya dai kasan irin aikin nasu dole kaje ka kai takardan barin aiki dan idan baka kaiba ana iya zuwa a kamaka koba hakaba Malam to zanso kabarta taje tabasu takardan ayi signing komi tarabu dasu lafiya koba hakaba"? Kabiru yace "hakane, indai wannan ne ba matsala Abba zata iya zuwa" washe baki Baba yayi kaman an basa kujeran makka Baba yace "Malam tashi muje waje shi saiya gana da Hawwa" ba musu Malam Sama'ila yatashi yayi hanyar zaure Baba yawuce jikin kofan Hawwa ya bubbuga yace "maza kifito kinada bako Hawwa" sannan yawuce waje yana murmushi sosai. Kusan duka abinda suka tattauna a kunnen Hawwa, dan koda bataji maganan kowaba zataji na Baba cus Baba akwai katuwar murya, she's feeling so sad and so angry with Baba, like akanme zatabar aikinta bayan bawaima auren ya tabbata bane wat is wrong with Baba? Why is he so blind and obsess with tayi aure da he's not seeing clearly, she's regretting abinda yasa bataje aiki bama yau dan dataje da bazama a sameta a gidan ba balle amata wannan maganan kusan 15mins tabata aciki kawai babu yanda zatayi mahaifi mahaifine hakan yasa tadauki wani nude color hijab tasaka dayamata bala'in kyau tazo wajen kofa tadan daga labule ta leko compound din, amai taji yazo mata wuya cus this is not the man datai imagining living life with, he's too old for her! He's not handsome at all, he's too slim kaman ana dibanshi ayi miya, gawani dogon baki dayake dashi kaman na fish, yawani zauna akan tabarman kaman wanda yazo wa'azi, itafa tanada taste, she loves fine classy men dasuka iya gayu not  this types, ijiyan zuciya tasauke tace "Hawwa calm down" lumshe ido tayi tabude sannan ta fuzar da iska daga baki kafin tasa hannunta tabude net, karan bude net din yaji dasauri Alhaji Kabiru yajuyo yazuba mata wasu mayun idanu azuciyansa yace "mace har mace wayyoo Allah, na sameta bakaramin hutawa zanyi da itaba, Allah ne ya taimakeni Babanta yabada sanarwan nan daban isa na tunkareta da zancen soyayya ba"

GARGADAN SOWhere stories live. Discover now