31

550 25 3
                                    

💫GARGADAN SO💫

     ✍🏻M SHAKUR

EPISODE 3️⃣1️⃣
KUNSAN ME AKE NUFI DA INTIMACY CLASS?
CLASS NE DAYA KUNSHI KOYARDA ABUBUWAN YAKAMATA KOWACE MATAN AURE DA AMARE YAKAMATA SU SANI, TUNDAGA KAN MENENE SHI SADUWA DA IYALI, YA AKE SARRAFA MIJI A GADO, YA AKE KULA DA MIJI, YAZAKI ZAMA GWANA KIYI FINCINKAU CIKIN MATAN SA🥰
A INTIMACY CLASS BABU KALAN ABINDA BAZAKI KOYABA DAN HAKA JOIN US TODAY WITH JUST 5K SHEKARA DAYA NE CLASS DIN.
MAKESURE KINADA TELEGRAM KAFIN KIBIYA
CHAT ME UP IDAN KINASON SHIGA WANNAN CLASS MAI TARIN FA'IDA

wa.me/+2347012181461

EPISODE 3️⃣1️⃣

Wucewa yayi two bodyguards na binshi abaya daya rike da jaka da wayan Hawwa da Salman yabasu su biyoshi, dayan babu komi a hannunshi, suna zuwa wajen rolls Royce dinshi suka budemai baya shiga ciki yayi yana rike Hawwa ajikinshi Noor tafashe da kuka tana kallon yanda jikin Hawwa ke fizgewa, Khaleel yace "sauke glass na motan kasa she need breeze" saukewa yayi,  driver yayi kwana kawai suka fara gudu a lane din kafin su sami uturn su dauki wani hanya, hannun dogon long sleeve dinshi Khaleel yakai bakinta gently ya goge yawun dake fitowa daga bakinta yana kallonta damuwa sosai akan fuskanshi kaman zai kirata da idanu yace ta farka ta farka tsabagen yanda yake kallonta, Noor na kallonsu tace "she's biting your hand Dady" murya chan kasa yana kallon Hawwan dake jikinshi yace "she's sick that's why" dasauri Noor tace "Dady I love her alot can I take her pain away?" Shiru yayi yana kallon fuskan Hawwan yace "pray for her" yanda Oga yace aje hospital yasa driver yakaisu hospital din Excellency daya gina, hamshakin hospital ne, kallon Hawwa Khaleel  yake bayako kyafta idanu, suna parking ana zuwa, karbanta akai daga jikinshi sukai ciki da ita.

Sauka yayi daga motan yabama bodyguard nashi hannu alamun yabashi wayan da handbag din Hawwa ya karba yace "drop Noor a school" yakalli Noor saikuma ya matso ya manna mata kiss a goshi ahankali tace "Dady will my FAA be fine?" Gyadamata kai yayi yace "she can fight! She will fight the sickness trust me" washe baki Noor tayi tace "My FAA is very strong right Dady" gyadamata kai yayi, ahankali tace "Dady please stay with her don't fight like that day at super market" shiru yayi saikuma yace "you talk too much go to school" yarufe mata kofan yawuce yashiga cikin hospital din zuwa dakin emergency da aka kwantar da Hawwa, wayanta dake hannunshi ne yashiga ringing dasauri yadaga yaga suna Baba, jimmm yayi he remembered Salman yagayamai mutumin baida kafa he's crippled that means he's a sick old man idan yatadamai hankali fa? No! Yafadi ahankali.
Yana tsaye awajen rike da wayan harya katse, daidai Nurse tazo wajen da form a hannu ta mikamai tace "Sir can you fill the form or you have to call her family" sabida yagaya musu hatsari tayi yakawota, paper yakalla da nurse din kaman wanda baiso yayi magana yace "I will call the family", sannan yadanna screen na  wayanta ganin babu key yasa yashiga call log nata number daya gani da Ammi yayi dialing ringing daya Ammi tadaga tace "Hawwa na kin dena damuwan ko" shiru Khaleel yayi baisan yanda ake communication da normal mutane ba sai masu kudi yan league nashi muryan matan is so calm, "Hello Hawwa" Ammi tasake magana, dan gyaran murya Khaleel yayi kaman wanda aka bama big task adan hankali yace "she just had an accident Ma'am she's in the hospital they're call for her family" "Innalillahi wa innailaihi raji'un, Hawwa tai accident, tana ina kace? Wai Hawwa na? Jidda ake magana?"

Dan sosakai Khaleel yayi yajuya kozaiga security nashi yabasu wayan suyi yatuna yasasu sukai Noor school, murya yar kadan kaman wani bawan Allah yace "yes Ma'am" sai kawai yaji Ammi tafashe da kuka sosai dasauri yacire wayan daga kunnenshi yana dan yatsine fuska irin mehaka takeyi saikuma yaji muryan namiji Babba na Hello Hello maida wayan yayi kunnenshi yace "yes" Baffa yace "bawan Allah awani hospital take? Ya condition nata yake, idanunta biyu ne kahada mu da ita muyi magana" kai tsaye Khaleel yace "she's very sick, she's unconscio....." ai kafin yakarasa maganan yaji kukan mutane dayawa, Baffa yace "ya sunan asibitin"? Ahankali Khaleel yace "Leadway" "to mungode gamunan zuwa, mu muna zaria zankira Babanta yanzu zai taho"
Baba na zaune a kofar gida yaga number Ammi na kiranshi kin dauka yayi chan saiga number mijinta Baffa hakan yasa yadauka yana kokarin mai sallama Baffa yace "Malam yanzun nan aka kiramu da number Hawwa" faduwa gaban Baba yayi sosai bana wasaba yace "Hawwa, Hawwa? Batajin dadi ai taje asibitin su Ni'ima" Baffa yace "wanda yakiramu yace tayi hatsari amman ka kwantar da hankalinka tana asibitin Leadway nan aka kaita katashi kaje ana neman yan uwanta na jini badai musan me ake ciki ba" salati Baba yafara yana sallallami baima tsaya yakarajin wani bayani da Baffa keyiba da sauri yamike yakoma ciki yana salati kaman wanda ya haukace duka kudadensa dabaya kashewa ya tattaro yafito yana salati kawai. "Innalillahi wa Innailaihi Raji'un, Ya Allah Hawwa na, Ya Allah y'ata, marainiyata Ya Allah, Innalillahi Wa Innailaihi raji'un, Allahuma ajirni fi musibati, Lahaula walaquwata illabillahil aliyul azeem" salati kawai Baba yake ko kallon Umma dake tambayanshi lafiya baiyiba yafito luckily saiga keken daya sauke mutane zai juya taresa Baba yayi yashiga yafadamai sunan asibitin yashiga still salati yake.

A gate na asibitin aka sauke Baba ya shigo baya hayyacinsa dauriya kawai yake irin na maza da crutches nashi yake dungurawa yana hoping yana shiga yana kallon asibitin da tunda yazo duniya baitaba ganin asibiti mai kyau irinsa ba yana kara tsorata yana addu'a Allah yarufa musu asiri, Khaleel na tsaye a reception din yana waya Baba yashiga kiciniyar turo Glassdoor dakeda karfi da aka rubuta push ajiki, tsabagen yanda baida karfi kuma yarude baisan sanda karfenshi ya turgude yafita daga hannunshi ba Baba yafadi tim  karafunan ma na zubewa dan takalminshi na kafa daya dayake sawa shima yafita yayi tsalle zuwa wani waje, dasauri Khaleel dake waya yadago jin kara ganin tsoho mai kafa daya yafadi hakama crutches nasa yasa dasauri yacire wayan daga kunnenshi yayi wajen kafin others suzo yarigasu yabude kofan yafita da sauri, one thing about him tun yana yaro yanada tausayin masu nakasu any disabled person have a special place a zuciyan Khaleel.
Ahankali yaduka agaban Baba yakai hannayenshi yakama kafadan Baba da jikinshi ke rawa yana ambaton Allah har lokacin sama, cikeda tausayi yace "sorry" tsayuwa yayi da kyau yana jingina da bango yana kallon fuskan Khaleel dahar ya duka yana kwasanmai crutches din yataso yabashi da sauri, ahankali yace "sorry, are you hurt anywhere"? Yashiga duba Baba yana kakkabemai gaban riganshi yasake komawa yadaukomai slippers nashi wari daya ya duka gabanshi ya ijiyemai Baba yasaka, Khaleel yasake tasowa for the first time yayi hausa ganin kaman mutumin bai gane turenci ba yace "kaji ciwo? Akwai inda kema zafi?" Girgizamai kai Baba yayi yace "thank you Allah maka albarka babu inda kemin ciwo y'ata ne dai ke ciwo" Kaman zaiyi kuka yace "kirana akai y'ata Hawwa tayi hatsari tana asibitin nan ko kasan inda ake tambaya? Ni wama yakawota nan? Bamuda kudin biyan irin wannan asibitin, Innalillahi wa Innailaihi raji'un Allah karufamini asiri" Baba yana maganan yana kalle kalle he's just distabilize, ahankali yasa hannu yamai pushing door din, Baba yasake kallonshi yace "nagode kaji" yashiga ciki Khaleel yabishi, sannan yamai pointing dakin da Hawwa take ciki yace "kaduba wanchan dakin" dasauri Baba ya kalli Khaleel saikuma ahankali yace "nagode ko yaro ya sunanka"? Dan kyafkyafta idanu Khaleel tayi sau biyu yakai hannunshi ya shafa kanshi kaman mara gaskiya ahankali yace "Ibrahim Khaleel" ahankali Baba yace "nagode Allah maka albarka Ibrahima bari naje" gyadamai kai Khaleel yayi ahankali Baba yawuce Khaleel yabishi da kallo saikuma yawuce yafita dasauri.

Baba na kaiwa wajen dakin ya hango Hawwa kwance ga bandage a goshinta da hannunta shima ansa bandage ga ciwo a lips dinta sosai an samata drip kala uku all at once bude dakin yayi yashiga yana salati da sallallami yarike hannun Hawwa kawai saiya fashe da kuka yama kasa magana, shigowa dakin akayi wata nurse ce tace "sannu Sir kaine mahaifinta"? Dagowa Baba yayi yana share hawaye yace "eh" tace "Baba muna bukatan information nata dakuma signature" ijiyan zuciya Baba yasauke yana karban takardan gabanshi na faduwa yace "toh Allah karufamana asibiti nawane duka abubuwan nan? Nawa zamu biya?" Dan murmushi nurse din tayi tace "karka damu Baba bawan Allah daya kawota yabiya kudin komi tatas" Dasauri Baba yace "ohh Allah waye shi? Yana ina nagode mai"? Murmushi nurse din tayi tace "ai naganku tare just now kuna magana awajen kofa" baki Baba yarike yace "Ibrahima? Yanzu shine daman amman shine bai sanar dani ba kuma harda nunamin dakin, to Allah yamai albarka, Allah yarabashi da iyayenshi lpy, bari nayimai godiya sainazo na cike" yamika mata paper zai tashi  dasauri tace "yatafi ai" yadai ijiye wayanta da jakanta dani, ijiyan zuciya Baba yasauke saikuma ya shiga rubutu, tass Baba yayi komi yabata tafita chan takawomai wayan Hawwa da jakanta Baba ya karba yana tofamata addu'a, Ammi tashiga kiranshi dagawa yayi Ammi na kuka sosai tace "Malam kakai wajen Hawwan yaya take"? kaman ba Baba ba yace "ya isa ya isa dena kuka gatanan dai Alhamdulillah banga likitan tukunna ba amman ance convulsion tayi a mota harta jawo hatsari wani bawan Allah yakawota asibiti yabita kudin komi" cikeda damuwa Ammi tace "Alhamdulillah Alhamdulilah nima ina hanya" Baba yace "Allah yakawoku lpy" wayanshi Baba yadauka yashiga kiran Ni'ima ya sanar da Ita kawarta tai hatsari amman baya shiga hakan yasa ya nemi number Baban Yaseer yakira ringing daya yadaga anatse yace "Baba barka da warhaka" cikeda damuwa Baba yace "Aliyu Hawwa tayi accident gatanan a asibiti rai a hannun Allah" yanda zuciyan Baban Yaseer yabuga yakusan fitowa yace "wat?! Baba Hawwa tayi hatsari!"?

GARGADAN SOWhere stories live. Discover now