EPISODE 1️⃣3️⃣
Ijiyan zuciya Mommy tasauke ganin yayi bacci finally, wayan ta kalla tayi selecting mata guda 4 a hotunan sannan ta tashi tadauki tray abincin ta kashe wutan dakin sannan tabude kofan ahankali karyayi kara tafice, tana fitowa ma'aikatan dake tsaye gaban dakin suka amsa tray sannan tawuce dakin Excellency dayake zaune yana waya yana ganinta yace "yaci abincin" murmushi tayi tace "yaci sosai amman saida nayi da gasken gaske" dasauri yace "Alhamdulillah Alhamdulilah wai har hankalina ya kwanta, I think we should organize party for him ko ya kikagani Madam"? Dasauri Mommy tace "yes idan an kawomai matan gobe I think we should organize it gobe ya yarda na zabamai 4, bari I will call Sameer duk suzo" jinjina kai Abba yayi yace "yauwa Alhamdulillah yarona ya saki, lemme call Barrister yayi all the paper work for the brides" hira suka shigayi abinsu suna murmushi.
Ahankali yake bude idanunshi dakin duhu tashi yayi ya zauna yana tattaba gadon, wayanshi yataba hakan yasa yayi haske yadauka yaga this is 4PM na yamma haska gadon yayi ganin babu Noor ga drip dinta yakare yasa yatashi da sauri yace "Noor" yayi kofa da sauri yana bude kofa masu gadi biyu dake jikin kofan suka zube kasa. "Good evening Sir" adan birkice yace "where's Noor?" Atare sukace "she's with her grand parents, Hajiya tace idan katashi kayi wanka kasamesu a garden" dan yatsine fuska yayi tareda sauke ijiyan zuciya yawuce yana tafiya ahankali dan har yanzu akwai bacci a idanunshi yawuce wani sashi daban still acikin flat din wanda nan ne bangarenshi, kana ganin side din kasan kaman kowa na gidan worship him ne sabida tsabagen kyawun side din, daga nan falo akwai bene akwai lift dazai kaishi sama, lift din direct yawuce ya shiga ya kaishi sama, bedroom nashi ya fada da zaka dauka sarki ke zama ciki yafada bayi alwala yayi agurguje yafito yayi salla sannan yatashi ya chanza kaya zuwa shorts baisa rigaba kirjinshi kaman zai fashe tsabagen cika yafito yabude wani daki gym ne yahau kan treadmill yafara gudu na bala'i na kusan 30min sannan yadaga weights daban daban suma na 30min sannan yatashi yana share zufabn dayayi da towel yafito yakoma daki wanka yayi yafito agogon bangon dakin ya kalla he needs a woman jikinshi na gayamai hakan, shiryawa yayi cikin 3quater da bakin t-shirt sai kamshi yake yashiga saukowa wannan karan stairs yabi yana fitowa ma'aikata biyu suka shiga dakin aka shiga tattare tundaga bayin dan hatta boxer daya cire yana kasa cus he's so disorganize jikinshi kadai ya iya gyarawa garden yawuce.
Tundaga nesa ya hango Noor jikin Mommy tayi lamo dudda she's fine but she doesn't look happy, hango Khaleel yasa Mommy tace "to ga Dady ki nan yafito mayyan Dadyn ta, sabida nahanaki kada ki tasan mini d'a dabai sami bacci ba yau kwana nawa kike kumbure kumbure" dasauri ta dago kanta ganin Babanta yasa tawani sakko daga jikin Mommy ta kwaso da gudu Khaleel yabude mata hannu yana murmushi baiyi wata wata ba ya dauketa yace "my Princess" cikeda murna yarinyar tace "Dady who were those bad people? I was scared Dady, I slept on the floor it was cold, I couldn't eat anyfood, tea kadai nake iyasha Dady, but that fine Anty saved me, ta goyani Dady, Dad she's my superwoman ko, she said her name is Fairy Angel Anty" tayi murmushi tana nunamai hannunta da aka cire kanula tace "Dad zapiii" hannun ya karba ya kalla yace "sorry zai dena my princess" murmushi tayi ta manna mai kiss a kumatu tace "Dady I love you" murmushi yayi sosai kaman bashiba yace "Noor Dady loves you too much" tsalle tayi ta sauka daga jikinshi tana clapping hannunshi ya mikamata da sauri tasa nata aciki yana rikeda ita suka wuce suka zazzuna atare sukaci abinci tana jikinshi.
Kusan 1hr suna zaune a katafaren hall din da aka sasu kusan mutane 20, sai kalle kalle ake awajen, bude kofa akayi PA Mommy ne tashigo rikeda wasu files tareda wani military bodyguard biyeda ita, tsit dakin yayi tace "good afternoon everyone" sannan ta shiga binsu set by set each set 4 people ne, Baba, Mama, yarinya, da waliyi, tana ijiye file agaban each set sannan takoma gaba ta tsaya tace "agaban ku agreement ne da Lawyer mu yayi drafting, already nasan Hajiya Daraja tamuku bayanin komi, wannan aure ne da no need kuma sanar da yan uwanku cus dazaran yallabai yagaji da mata yake rabuwa da ita but you can rest assure baza'a taba cutar da yaranku ba saima dumbin benefit da auren yake tattare dashi dan this is life changing opportunity auren yaron richest man in Africa, and number 5 richest man in the whole entire world, you all are here for money and zaku samesu" tai dan shiru tana kallon yanda kowa ya natsu yana kallonta tace "some of sharrudan mu is koda wasa bamu yarda labarin auren nan yafita ba ko bayan an rabu, yallabai bayason damuwa ko matsala kawai shi mutum ne maison hutu, should incase yarku tayi ciki munason yara zamu amsa but yarinyar ko yaron da za'a samu batada wani alaka da mahaifiyarta, kusan da wannan, idan kunada wata bukata ku rubuta bayan kun karanta kuyi sigining files dana baku azo adaura auren zakuji alert immediately after" jikinsu har wani rawa yake kawai signing suke duk ta amamsa tafita ba'a jimaba wani malamai biyu suka shigo da more bodyguards a hall din aka daddaura aure suna biyan sadaki miliyan goma goma each aka shafa matan sukai sallama da iyayensu PA tazo tai gaba dasu iyayensu suka fice hankalin kowa akwance iyayen na fatan yaransu su sami juna biyu.
Clinic sukaga an wuce dasu dudda already daga ta wajen Hajiya Daraja an musu test but saida aka kara musu har pap smear akai clearing nasu sannan akadauki kowacce akakai lafiyayyen bangare da ita.Yana zaune tareda Noor dake saman jikinshi tana wasa da wayanshi wanda tasaba tafison wayan Babanta kan duk wani iPad da laptop da phones nata dan babu wanda bata dashi aka shigo dakin daga kai yayi ganin wani hadadden guy ne yashigo da kansu ke kusan daya da Khaleel, ga kitso akanshi yayi locks da gashinsa, Noor tace "Hi Uncle Sameer, some bad people took me away but one Fairy Angel Anty with my Dady rescue me, and Fairy Angel Anty tagoyani abayanta" Dasauri Sameer yazo wajen ta tashi dasauri tana nunamai hannunta daya kumbura ashagwabe tace "Uncle Sameer my hand it's hurt" cikeda so yace "sorry Special Noor, mezan siyamiki that will take the pain away"? Murmushi tayi tadan juyo takalli Khaleel dake kallonta kuri tace "Dady will get angry yaji, bring your ear" dasauri Sam yabata kunnenshi tace "sugar cube" zaro idanu Sameer yayi arayuwan Noor tanason sugar cube gidan gabaki daya an dena amfani da cubes na sugar saidai sugar powder sabida Noor cus zata iya shanye kwali daya aka batta, dan dariya Sam yayi shima yagaya mata a kunne zaizo ya kaita su sayo, tsalle tafara tana dariya tace "you are the best Uncle" tayi kofa da gudu Khaleel yabita da kallo tafice sannan Sam yace "Hey Cousin" watsamai mugun kallo Khaleel yayi Sameer yakama hannunshi yace "sabida kai I just had to leave everything nazo ko gida banje bafa, I just landed nazo nan straight Mommy da Pops suka sanar dani meke faruwa i was angry ba'a sanar dani ba since, shine wai they're throwing party for you nazo and invite all our friends, please ya akwai babes"? Sharesa Khaleel yayi cus haushinsa yakeji, Sam yace "kai nai mistake banje da Babe dina this Shanghai danaje ba kumani banson matan china wlh, na wahala saisa nabi available flight nataho, kai you're so lucky shege nawa kowa kakeson ci har gida za'a kawo kubiya kudi a daura aure kaci, but why marrying her though? That's abinda nakasa ganemaka see if I want 100 babes yau zan samosu and do whatever I want dasu wats the point na aurensu bayan nasan wasa kawai nake" dan yatsine fuska Khaleel yayi cikeda iskanci yace "cus marrying those desperate creatures is fun! And I love fun!".
YOU ARE READING
GARGADAN SO
RomanceStory of a police woman in her 30s da maza sukaki aure sabida they feel intimated by her career🔥😂 READ AND ENJOY