33

393 15 3
                                    

EPISODE 3️⃣3️⃣

Khaleel na zaune a premises na asibitin kan wani hadadden kujera dake under wani shade na flowers yana jiran suzo su daukeshi dan sunce sun kusa akwai traffic a hanyan school na Noor sabida accident din nan, kuma hakanan baiso yakoma ciki sabida Baba tunda yagane Baban Hawwa ne yakejin nauyinsa hakanan, motan Baban Yaseer daya danno kai cikin hospital din Khaleel yabi da kallo, wanda kallo daya yama motan yagane motan sabida plate number shi kanshi baisan how come ba but yatuna rannan yakalli plate number motan kuma yazauna akanshi baimasan me dalilin da plate number wani random mutum zai zauna akansa without permission ba, haderai yayi tamau yabi motan da kallo, parking Baban Yaseer yayi nesada inda Khaleel yake zaune yakashe motan yafito yana sanye da riga da wando na shadda mai ruwan goro dayamai kyau, yakafa hula akanshi, haskenshi yafito bau ga bakin glass akan idanunshi, zagawa yayi zuwa bayan motan yabude yafito da manya manyan ledojin for you supermarket yayi shopping yarufe motan yawuce yana tafiya anatse, abu Khaleel yaji ya tsayamai a wuya sai kawai yatashi da hannu yakira security asibitin yazo da gudu yace "Yallabai gani" cikeda isa yanuna Baban Yaseer yace "seize ledojin da mutumin chan yazo dasu" dasauri security yakalli Baban Yaseer saikuma yakalli Khaleel daya haderai sosai yadan rage murya yace "Oga mezan gayamai? I can't seize abinshi" ihu Khaleel yamai ranshi abace yace "tell him we give our patients food, we don't accept akawo musu anything daga waje it's a law daga yanzu go!" Khaleel yafadi aharzuke security yajuya yatafi da sauri shikuma ya tsaya awajen yana kallonsu dudda baiji meyake fadiba but dan bacin rai daya gani akan fuskan Baban Yaseer yamai dadi dan murmushi yayi yana tsaye awajen saiga Baban Yaseer yajuyo, dauke kai Khaleel yayi abinshi haushin sa yakeji kawai yaciro waya ma abinshi, haka Baban Yaseer yabude mota yadawo da komi ya ijiye sannan yawuce Khaleel yajuyo ya watsamai kallo mara kyau daidai motanshi na shigowa wucewa kawai yayi yashiga ya zauna sukabar hospital din sai alokacin hannunshi yafaramai zafi ya kalli hannun, dan tsaki yayi ya yarfe hannun yadan kishingida da kujera bacci yakeji sosai, yau kwata kwata bai sami baccin da ranshi keso ba.

Gida suka wuce ana parking yafito yayi flat dinsu yabude kofa Momy yagani zaune tareda Momy Sam matar kanin Excellency wacce take baturiyan bahaushiya, mahaifiyar ta yar Nigeria ce yar kano bature ta aura ta haifesu saisa duk sukai kaman da baturen but hausa rass abakinsu, suna magana yashigo wajen Mommy yawuce ashagwabe yazauna kusada ita babu batun gaidasu yamika mata hannunshi kaman dan yaro yace "Moma zafi" duk randa shagwaban shi yatashi Moma yake kiran Mommy, dasauri Momy tace "Subhanallahi, Khaleely tayaya kaji ciwo haka? Menene amfanin guards dinka dazasu barka kaji ciwo haka? Why are they getting paid"? Afusace Mommy Sam dan duk jirgi daya ya kwasosu tace "fire them they don't know their job, Khaleely ne zai kulada da kanshi? They're very useless, Sorry Son" tai maganan tana kallon Khaleel dake abu kaman yaro yana kallon ciwon dakemai zafi, duk Mommy tarude ta tashi da sauri ta dauko first aid kit tazauna kusadashi spirit tadauka da sauri tana gutsuran auduga tasa aciki takai zatasa a hannun wlh kaman dan yaro, kaman Noor karama ya fizge hannun yace "Momy ni banson spirit zafi yakeyi" kaman Mom zata fashe da kuka dukta susuce tace "yakuri ka daure nasa maka kaji Khaleely, wai yama akayi kaji ciwo eh? All this workers namu sunsan babu abinda na tsana irin naga mistakenly kaji ciwo? Ya akayi kaji ciwo haka"? Turo baki yayi batare dayayi magana ba, Mom Sam ta taso itama tazo wajen tadafa kadanshi tace "muga hannun" nunamata hannun yayi ahankali cikeda dabara tace "toka daure give your Mom to treat it kaga yanda ta damu" kallon Mom yayi datai kaman zatai kuka kaman wani babban abine ya sameshi tsabagen yanda take sonshi, ahankali yace "small zakisa Mom" dasauri tace "eh naji, kadan zan sama" bata hannun yayi tasa kadan Khaleel yayi ihuu zokaga yanda suke lallashin sa ohh ikon Allah kaman kwai, sannan tashafa healing balm yamike ahankali, Mom tace "zokai breakfast" ahankali yace "I want to sleep I'm sleepy Mom" bangarenshi yayi Mom ta kwalama PA kira, dasauri PA tazo tana sanye da suit baki, Mom tace "cikin 3 girls din nan dasuka rage akaimai daya" Gyadamata kai tayi PA tayi tace "yes Ma" tajuya itakuma Mom suka cigaba da hira, fitowa PA tayi da Zainab dasai murna take cus bata dauka zai kara nemanta nabiyu ba aka kaita side nashi har zuwa sama, knocking PA tayi gaban dakinshi shiru hakan yasa tabude kofa takalli zainab tace "shiga" shiga ciki Zainab tayi itakuma PA tawuce.

Fitowa Khaleel yayi daga wanka daure da towel a waist ruwa na bin chest nashi yakalli Zainab dake tsakiyan dakin tsaye, suna hada ido ta sauke kanta kasa dasauri jikinta har bari yake sabida dadi, awulakance yadauke kai wucewa closet yayi dan yaji sanda ake knocking bai wani jimaba yafito sanye da boxer yana kamshi yagaji bacci kawai yakeso fadawa gado yayi yana sauke ijiyan zuciya yana kallon sama hakanan kawai deep down he's wishing ta farka yanzu, yadan lumshe idanu gaban boxer dinshi a mike idanunshi a lumshe har lokacin yace "ke come here" dasauri Zainab tai wajen gadon kaman tana magana da sarki tace "g....ga.....gan....gani" dan lallataccen tsaki yayi batare daya bude idanunshi ba yace "ride me" jikinta har rawa yake ta shiga cire kaya tazo tahau kanshi har lokacin idanunshi a lumshe, har cikin ranshi ya furta "don't die i still have business with you" riding dinshi Zainab keyi amman he's not even feeling anything kawai yayi shiru kaman matacce kusan 10min kawai ya kifar da ita yafara he don't even know why yaketa gannin that accident mara kunyan yarinyar nan consistently......

Su Momy na zaune a falo suka fara juyoshi yana ihu, Mom tai murmushi tace "muje falo na kinsan Khaleel baisan menene shiru ba shikuma arayuwansa" tabe baki Mom Sam tayi tace "idan da sabo ai nasaba hakama Sameer duk ubanninsu suka gado ai" dariya sukayi daga Mom har ita tace "yara ace this is just wat is making them happy, zamaninmu is not like that ooo" dariya Mom tayi tace "is from abincin dasuke ci, see en let's give them happiness" Mom Sam tace "sonake Sam yayi aure kaman Khaleel banson matan banza, shikuma matan banza yafiso" Mommy tace "samowa zakiyi kimai da yaronka yayi iskanci awaje gwara yayi agida, look at abun kaman irin ragon layya ko nama, danka na son wannan tinkiyar I don't mind konawa ne wlh zansa kudi na sayo na kawomai yacisu ya koshi koyayar koya zubar idan yagama ci duk ba matsala ta bace haka nake kallon duka matayen Khaleel kaman tumakai danasa kudi na sayo nabashi yayi bukatanshi da su idan baiso ya zubar ko ya yasar Safara" tasauke ijiyan zuciya tace "all this shaye shaye is time zasu dena yarane, last month Khaleel yayi 32yrs birthday nashi fa, he's still a child, at the age of 24 nafaramai aure cus I caught him watching all this videos na banza, I give d'ana freedom yayi anything dayakeso agaba saisa me and Khaleel share a deep bond sosai I understands him sosai sama da babanshi, idan lokaci yayi zakiga da kansu zasubar shaye shayen kuruciyane wlh, kinga Khaleel babu wani abu nashi daban sani ba, I choose the gurls all of them for him , I'm his everything" gyadama Mom kai tayi tace "wlh zanma Sam auren nan shima" Kusan 1hour suna juyo ihun Khaleel ko ajikinsu chan suka jishi shiru PA tawuce dan dauko yarinyar dan baya kwana da kowa agadonshi, knocking tayi gaban kofan batare data budeba tace "kifito" tashi Zainab tayi daga kasa tana kallon Khaleel dayayi rub da ciki abinshi, kasanta har zafi yake mata ya kumbura sabida yanda shi babu yi ahankali a lamarinshi tawuce tafita.

GARGADAN SOWhere stories live. Discover now