15 B

331 7 0
                                    

💫GARGADAN SO💫

         ✍🏻M SHAKUR

EPISODE 1️⃣5️⃣


EPISODE 1️⃣1️⃣

A ONE YEAR INTIMACY CLASS DINA YOU WILL LEARN THIS DA SO MUCH MORE 💃

1- Menene SEX?

2- ANATOMY OF VIJAY

3- FORPLAY

4- TIPS FOR AMAXING WEDDING NIGHT SEX

5- BEGGINERS SEX SYLES

6- YANDA AKE IHUN KISSA DA KUKAN DADI IDAN KUNA SEX

7- YANDA AKE SHAGWABA MAI DABURTA MIJI

8- UNDERSTANDING LIBIDO NAKI DA NASHI

9- BEST POSITION NA BAWA MIJI NONON KI DA YANDA ZAKI KULA DA NIPPLES BAYAN YASHA ZUKA

10- BEGINNERS SHAN DIDI

11- KUNYAZA

12- CAT

13- MM

14- NIPPLE PLAY

15- EROTIC MOANS

AND SO MUCH MORE BAZAN IYA LISTING ANAN BA JOIN NOW WITH JUST 5k na shekara daya gabaki daya

WATSAPP ME TO JOIN wa.me/+2347012181461

Tunda tai wanka tadawo daki tai salla batabar kan dadduma ba haka bacci yayi awon gaba da ita.
**

Around 4 cikin bacci ta shiga juyi agado tanadan kankame filon dake gadon saikuma chan afirgice ta tashi zaune cikin muryan da baya fita da kyau sabida bacci tace "hasbunallahu wa ni'imal wakeel" wayanta ta shiga tattaba gadon tana nema chan ta juyoshi da sauri ta dauka ta kunna flash dakin yayi haske ta ijiye wayan akan gadon sannan takama cikinta tarike tana kankame idanu, kusan 3minutes tayi ahaka sannan ta dago filo ta dauka ta daura kan cikinta tarike saikuma ta kwanta da kyar tana kallon silin dakin chan kuma saita mirgina tahau kan filon tana kulle idanunta tana sauke ijiyan zuciya saikuma takara tashi zaune da rarrafe ta sauka daga kan gadon ta duka tana kife kanta akan gado chan tasake tashi tana layi tashiga tafiya atsakar dakin kafin tasake dawowa tahau gadon ta kwanta akan filo ta mika hannunta tadauki wayanta kiran Samsung S20 Ultra tabude number datai saving da best ta shiga kira wayan na gab da katsewa aka daga cikin muryan bacci Ni'ima tace "Best" ahankali cikin muryan da baya fita sosai Hawwa tace "Best na shiga uku, yauma yadawomin abin ke kadaine?" Da sauri Ni'ima ta kalli Aliyu dake bacci a gefenta saita tashi da sauri tawuce tafita daga dakin tana maida kofa tarufe tawuce falo ta zauna batare data kunna wuta ba tace "gani nan nashigo falo, don't worry Baban Yaseer na bacci, Best this week alone this is the 2nd time da sha'awa ke tadaki daga bacci, ina maganin dana baki"? Kaman zatai kuka tai wahalallen tsuki tace "na shanye" ahankali har wani fiffizgewa jikin Hawwa keyi tsigan jikinta na tashi tace "mezanyi yadena Best? Cikina har ciwo yakemin" dasauri Ni'ima tace "sannu kinji Best shan kanwa is not good for mata dasu lemon tsami, just ki daure kije ki watsa ruwa mai sanyi sosai zaki warware kinji, Allah yakawo miki miji duk ki huta da wahalan nan, jeki watsa ruwan sanyi" ahankali Hawwa tace "okay" ta katse wayan, zare wayan Ni'ima tayi daga kunne daidai nan ana kunna wutan falon da sauri tajuyo hada idanu tayi da Aliyu dagashi sai gajeren wando yana kallonta cikin idanu da dan damuwa kan fuskanshi yace "what is wrong with Hawwa?" Dan kallon mijin nata Ni'ima tayi saikuma ta tashi daga kan kujeran ahankali ta taho wajen dayake da dan sanyin jiki tace "just girls problem ne Husby sorry na tadaka daga bacci muje mu kwanta" tai maganan zata wuceshi ta shiga bedroom nasu taji ya damki hannun bata ankara ba taji ya fizgota da karfi zuwa gabanshi har saida wayanta yafadi akasa ya daka mata tsawan gaske kaman ba Baban Yaseer ba yace "tell me meke damun Hawwa?" Ayanda Ni'ima ta firgita batasan sanda bakinta yace "sha........sh....sha'awa ne Husby, Uhmm daman ina bata magani so yakare shine yau take wahala" dan lumshe idanu Baban Yaseer yayi yadan sauke ijiyan zuciya, adan rude Ni'ima tace "what's wrong Baby ko bakada lafiya ne?" Takai hannunta zata taba wuyanshi hannunta yakama batare daya bari ta tabashi ba kawai ya jata ciki zuwa gado rikice mata yayi saida aka fara kiran salla ya barta ya sauka yawuce bayi tabishi da kallo kaman akwai abinda ke damun Aliyu har yau takasa ganewa, tashi tayi tana kallon wayanta dayake kasa chan sai gashi yafito wayan nata ya kalla dake kasa karasawa wajen yayi yaduka yasa hannu yadauki wayan yaduba ganin wayan is fine yasa yamike yataho wajen gadon datake tsaye yamika mata wayan tareda mata murmushi yace "tashi kije kiyi wanka kiyi salla, anjima sai muje mu gaidata ko tareda su Yaseer"? Gyadamai kai tayi asanyayye tasa hannu ta karba wayan, hannunshi yakai yashafa kumatunta ahankali yace "Ni'ima"kallonshi tayi asanyaye daukanta yayi yay gaban bayi da ita ya sauketa yace "go and shower" shikuma yajuya ya shirya yasa jallabiya yafice.

GARGADAN SOWhere stories live. Discover now