12

289 12 1
                                    

EPISODE 1️⃣2️⃣

Ringing da wayan Ni'ima yayi yasa ahankali Hawwa tasaketa tana share fuskanta sannan takai hannunta tana share fuskan Ni'ima tace "tashi kije Baban Yaseer is calling you" batai musu ba ta tashi tace "promise you will not cry again" murmushi Hawwa ta kakalo tamata tace "I won't, wuce kije bari na shiga wanka nima" gyadamata kai tayi tace "muje tare to daganan saina fita" tashi tayi ta sauka daga gadon tarage kayan jikinta tadauki zani ta daura a kirji tadauki basket na sponge nata da sabulu suka fito tare, a pampo dake compound din ta tara ruwa sannan tawuce bayin tsakar gidan tana mata bye itakuma Ni'ima tawuce waje, sallama sukama Baba suka wuce bayan Baban Yaseer yamai kyautan kudade sai godiya yake, suka shiga mota yaja motan suka wuce kallo daya yamata yamaida kanshi kan tuki yace "why did you cry"? Kallonshi tayi saikuma tai shiru sake kallonta yayi ganin the way she's worried yasa yamika hannunshi yakama nata yarike yadan matsa yace "wat is it my Baby"? Fashewa tayi da kuka tace "I've cracked my brain Sweedy countless times nakasa gane the exact reason Hawwa taki auruwa, babu mai aurenta sai su gudu, yanzu for like 2yrs batada saurayi ko guda daya, I don't know mesa samarinta ke guduwa, though I know some na neman jikinta itakuma Hawwa will never settle for that kind of love but ai naga that's a good thing kasan kamila zaka aura, mesa suke guduwa? Just why why whyyy?" Dan sauke ijiyan zuciya yayi yasake dan matsa hannunta ahankali yace "stop crying, Hawwa is a smart woman, I hope next time dazata hadu damai sonta she will make smart choice, come here" yadan karkato yana jawota kiss ya manna mata agoshi yace "stop crying banso yaranmu suganki ahaka, I love you" murmushi tamai tace "I love you too mijina" sakinta yayi ya gyara zamanshi yacigaba da tuki itakuma tadan juya tana kallon waje tace "I wish Hawwa tasami miji as romantic as you are Baban Yaseer" dan kallonta yayi saikuma ya daukekai yacigaba da tuki batare dayace komi ba, chan tace "abinda Baba yake is not nice, sai zaginta yake yana mata maganganu duk yan layi naji sai kace ba yarsa ba, ni wlh ma kaman bayasonta dana sanin haihuwanta yake" dan ijiyan zuciya Baban Yaseer yasauke tareda girgiza matakai hankalinshi nakan tuki yace "ku mata ne bazaku taba gane halin Baba ba" dasauri Ni'ima tace "kana ganin haka Babe?" Gyadamata kai yayi yace "Baba na son Hawwa sosai saisa damuwan nan tamai yawa, kullum lissafinsa da burinsa shine yanda zai aurar da ita, he feels responsible towards Hawwa sama da duka sauran yaran daya haifa sabida yasan ita marainiya ce, batada mahaifiya sauran yaransa na nada mahaifiya, da ace Maman su Aminu tadauki Hawwa as her own dukda abin yazoma Baba da sauki but bata taba accepting Hawwa ba, so shi kadai Hawwa kedashi, kina ganin da mahaifiyarta na nan da yanzu tayi wani abu akan zancen nan, uwa uwace and mothers can do extraordinary things to help yaransu,  da tana rana da sai inda karfinta ya kare wajen nemawa yarta miji, part of abinda ke damun Baba also is fear, ya tsufa gashi baida kafa, baison yafadi yamutu bai aurar da Hawwa ba cus yana ganin zata iya zama haka har abada batai auren ba, he looks at Hawwa as mata da career path sukai choosing not marriage, bawai bayason aikinta bane kawai he feels aikin nata threaten men to take her in as a wife, da ace yanada wani source of income ko yanada lafiya ko Aminu yagama school da tuni yasa Hawwa tabar aikin nan su suyi aikin su nemo su kawo aci, so kawai babu yanda zaiyine yana lissafi dayawa, don't be too harsh on him, he loves Hawwa sama da yanda mu muke sonta, he's just an old Man so approach nashi might be wrong but look at intention nasa which is a good one" gyadamai kai Ni'ima tayi dan tunaninta baitaba zuwa this angle da Baban Yaseer yakaita ba, hannunshi dake nata takai bakinta ta manna ma kiss dan kallonta yayi tai murmushi tace "nataba gayamaka you are the most amazing perfect husband a duk duniya" gira daya ya dagamata ya maida kanshi hanya yace "gashi yanzu kin fadama Aliyu" hannunshi takai kirjinta ta rungume tace "bansan menama Allah dayabani kai ba but you're just the best thing in my life, we've been married for 6yrs bakatabamin abu dan cusgunamin ba, like banda wani korafi akanka dazan taba iyayi cus you do everything for me, kana sona kome nakeso u help me to love it and support it, thank you for everything, and thank you for the money dakaba Baba, I love you Aliyu" murmushi yamata yace "I love you Ni'ima matan Aliyu" ahaka sukakai gida.

***

GİDAN EXCELLENCY
Bude wani katafaren daki akayi aka shigo, kana ganin dakin kasan dakin yara ne, sabida yanda akai decorating dakin with dolls teddy, kaman pink Cinderella princess room, zaune yake gaban pink princess bed yana sanye da tun kayan jiya na jikinshi yakama hannun Noor da aka chanzama kaya aka samata pink half gown gashinta an warware anyi parking an samata drip a hannu tana bacci yana kallo, ijiye tray na abincin data kawomai Mommy tayi akan dan pink coffee table dake wajen tazo wajen gadon ta tsaya daf dashi tareda dafa kafadanshi cikin whispering voice gudun karsu tada Noor tace "Khaleely" gently yadago kanshi yasauke raunannun idanunshi kan mahaifiyarsa da tana gani tasan bacci ne acikin idanun sosai, cikeda obsessive love for yaronta ta shafa fuskanshi tana kallon kwayan idanunshi tace "since yesterday bakaci komi ba, you looked so malnourished, Khaleel ka chanza, ka rame kayi zuru zuru, kasan if anything happens to you I will die ko Khaleel? Please please muje kaci abinci, I will feed you myself" tabe fuska yayi ashagwabe zaiyi magana takai hannunta jikinshi ta dagashi tace "yakuri kadaure for me kaji muje" takama hannunshi zuwa wajen kujeran zaunar dashi tayi ta bubbude komi na tray din chicken soup da garlic Naan, sai Mandi rice sai coffee, baimason sight na abinci dudda he's hungry yace "I'm having just chicken soup" Ba musu Mommy dan lallabashi take ta dauka tace "okay" feeding nashi ta shigayi tana kallon yanda bini bini yake kallon yarsa ko kadan baida natsuwa tace "asamo maka wasu matan gobe?" Dan juyo da kanshi yayi yakalleta yana yatsine fuska yace "asamo guda 4 Mommy you know my spec" dasauri tace "yes I know, Hajiya Daraja ta turomin hoton wasu bari nasa akawomin wayana kazaba" wani agogon dake daure a writs dinta ta danna" saiga wata mata tana sanye da uniform ta shigo dakin cikeda girmamawa ta kalli Khaleel da ake bama abinci abaki tace "good morning Sir, Good morning Ma" ko kallo bata ishesu ba dukansu biyun balle a amsa, Mommy tace "bani wayana" bata wayan tayi ta karba tawuce tafita itakuma Momy tashiga watsapp dinta cikeda so tace "I want you to be fine, kadawo Khaleel dinka sak, Noor will be protected babu abinda zai kara samunta, farin cikinka shine rayuwana, idan banga farin ciki kan fuskanka ba something bad can happen to me" dan murmushi kadan yayi kaman wani dan yaro yadaura kanshi kan kafadanta yana kallon yanda take danna waya tace "the audacity da Rahama kedashi na sa ayi kidnapping yarinyar nan using actual criminals shike bani mamaki, how dare she declare war for my son? Khaleel duk wanda ko wacce tanuna zatayi dakai to dani da mahaifinka zatayi, dan before anybody yayi going through you must come true us! How dare she? Menene babu mata ba, we changed her life dana family nata before auren, baka sonta karabu da ita wat is there? Waya gayamata yarona will ever stay da mace da baiso, Khaleel ko yanzu ka auri wata kaji ta isheka bakayi kuma zaka iya bata saki ta tafi, da kudinka da gatan ka why would u settle for less? Bayan you have enough ka auri ko wacce kakeso? Tayi ciki mun dawo da ita nan menene ba'a mata ba? Still nasa PA na na kiranta every weekend taga Noor suyi magana shine yanzu zatasa ayi kidnapping Noor? Wat if something yasami Noor dinmu"? Iska mai zafi Khaleel ya fuzar yace "I will make her pay" dasauri Mommy tace "you don't have to lift ko finger she will pay tuni aka tafi da ita, kidnapping kadai yanzu kissa ne a Nigeria, wlh idan zasu yanke mata hukuncin kissa we will not intervene let the law take it course, ko family ta bazan attending to ba infact they're not even allowed suzo ta premises na estate namu, just relax and stop thinking about that babu abinda zai kara samin Noor" ta shiga chat nata da Hajiya Daraja tabude hotunan yammata ne kusan goma, dasauri tamikamai wayan tace "gashi ka kalla kaga" yatsine fuska yayi ashagwabe yace "just show me Mommy" dasauri tace "okay okay" ta shiga dannawa tana nunamai, yammata ne lafiyayyu hadaddun gaske yana kallo duk yanda sukekai ga kyau but ko irin yanuna kosawa ko wani abu ya burgeshi dasu baiyiba cus yaga wanda suka fisu ma, some of them models ne, wasu kuma all this Abuja big girls, harta gama nunamai all the pictures bai zababa Mommy tace "baka zaba ba? Anyi examining nasu basuda wani matsala ko tabo ajiki perfect like dinka, matan dazaka huta dasu ne kasami natsuwa" tashi yayi daga kafadan Mommy awani gajiye yadauki glass cup yasha ruwa ya ijiye sannan yatashi yace "Momy select 4 acikinsu you know my spec," murmushi Mommy tayi tabi yaron nata da kallo tanaji kaman ta hadiyeshi yawuce yahau gadon Noor ya kwanta kusada ita yana sata ajikinshi ya kankame sosai sannan ya sauke ijiyan zuciya tareda lumshe idanu sai bacci.

GARGADAN SOWhere stories live. Discover now