5-10

3.7K 145 1
                                    

_5-10_

*A*
*UBA*

*NA DAUKE KA*

_NA_
_NANA DISO_

http://nanadisoo.blogspot.com

Toh Ai bakisan wane abu ba! Idan ta dawo gidan nan ina tsoron fifita soyayyar ta da zaiyi da mu!...

" Au k'e tsayawa zak'iyi k'ibarta taje dadi? Wata da haihuwa k'e da raino? Ai wannan baya cik'in lissafin mu ta shigo gida ki k'oya mata hank'ali k'i hanata suk'uni....

" Allah k'o k'awata?

" ah toh! Ai gask'iya ce, bari na tafi inada lecture yanzu sai munyi waya!...

" To nagode k'awata, zamanta k'e da wuya taje sallamar sa'id mik'ewa tayi cike da murmushi a fuskarta, sannu da zuwa...

" sauri k'ik'awo mun abinci shabiyu ta k'usa....

" kitchen ta shiga ta hada masa drinks da abinci ta k'awo masa! Hope dai lafiya Naga k'a dawo da wuri?

" k'insan da alk'awarin fati ak'aina, so shine Nace inshaa Allahu zan cik'a....

" oh fatima da rigama tak'e! Yanzu ta ta sok'a daga k'anti..

" Bak'omai ai dak'ko min muk'ullin civic dita..

" Dama k'a tsaya kayi wank'a, k'aji dadin jikin k'a...

" idan Na tsaya wank'a Ai lok'aci zai k'ure...

" Tohm sai k'a dawo, k'ujera ta samu ta zauna, hmmm ai yadda nak'e da mijina ba'a haife matar da zata shigo ba! Nice amarya nice uwargida hahaha, larai larai larai???

" Naam hajiya!

" k'i gyara Naman nan k'i kuma duramin ruwan shinkafa...

"Tohm hajiya!!!

" fatima sa'id yana ga sai murmushi k'ikeyi ne?

" Yau zak'u gaisa da Abba na yace yau da wuri zaizo!...

" Ai Na tambayi mamanah ma tace Na tsaya mu gaisa sai Na tawo...

" Soyayyar k'i da mamank'i tana burgeni dama Nice k'omai Na gaya mata!..

" K'insan k'owa da irin shak'uwar su da suk'ayi da iyayensu...

" Hakane suna k'arasa wa bak'in gate fatima tayi maza tafiya gurin Abban ta, yau kuma kazo da wuri...

" Ina k'awar tak'i to?..

" Gata can, farar can husna husna...

" Jiyowar da zatayi i'danu wanta suk'a sauk'a k'an sa'id Nan da nan sai hawaye Abba...

" husna husna?matsowa yayi ya rungumeta to menene Na kuk'an?

" kuk'a ta k'ara fashewa da shi tace me muk'ayi ka gujemu?

" Dama bak'i manta dani ba?

" k'ataba jin inda 'ya ta manta da uban ta?..

" fatima ce cik'in mamak'i tace itace husnar tak'a?

" 'itace yayark'i...

" lok'aci daya taje wane haushin husna, lallai idan ta dawo gida Ak'wai matsala..

" Bari Na tafi, Mamana na jirana! K'awata sai gobe har tayi gaba ya rik'o hannun ta ta jiyo, A hank'ali yace inasonk'i husna!..

" cik'in wane murmushi da bai k'ai bak'i ba tace Nagode...

A UBA NA DAUKE KAWhere stories live. Discover now