25-30

2.2K 74 0
                                    

_25-30_

        *A*
              *UBA*
     
*NA DAUKE KA*

  

_NA_
      _NANA DISO_

http://nanadisoo.blogspot.com

A Lok'acin da sa'id ya wadi sai da hank'alin kowa ya tashi, husna ce tayi saurin k'iran dr d'insa ko cikakk'en mintuna ba'ayi ba yazo yaganshi au nashi yayi tare da fad'in me'isa kuke barin sa yana mugun tunani? Heart d'insa zafa ta'iya samun matsala! Abunda yak'eso abashi....

     " Husna cik'in k'uka tace ko ak'an kayanshi da ak'a riqe ne?

      " maryam ce tace yimin shiru k'afin na k'ifa mik'i mari banza sha sha sha! In banda ke jahila ce ace bak'i fahimce cewa ke kika jawo masa wannan bala'in ba! In bak'i bar gidan nan ba wallahi sai na nak'asaki....

    " Fatima k'uma tace muguwa azzaluma zata k'ashe mana uba!...

     " Husna da wane matsanan cin hawaye yak'ara wanke fusk'arta tace Me 'isa kuk'e jifana da k'almomin da bansan su ba?

   " Dr tane yace subhlhi yaya hak'a zak'u dora lefi Ak'anta...

     " Husna d'ak'inta tashiga bata tsaya wata wata ba sai hada k'ayanta da k'uka dake wanke mata ido, zuciyar ta tace yanzu idan k'intafi ina zaki? Yemein ba kusa ba? Inma k'usane k'insan gidan k'akan nin nak'i? Wane sabon k'ukan ne ya k'ara tana mayar da k'ayan wayarta tafara ringing cik'in sautin wak'ar maher zain goge hawayen fusk'arta tayi dataga Number mama ce cik'in sanyin murya husna tace Mama ina yini?

     " Mek'e damunk'i kike kuka?

      " Bakomai kawai ina tunanin k'i ne!..

     "Hmm Husna kenan zama da mutane sai hak'uri, rayuwar duniyar gaba dayan ta hak'uri ne ke daina sa damuwa Arank'i komai mai hucewa ne! Ke kuma yiwa sa'id biyayya ince dai bakya yiwa matarsa rashin kunya?

     " Allah babu abunda Nakeyi mata Amma tasa kuka...

     " Mama ce tace Amma itace matsalar ki ko? Ke dai kiyi hak'uri Ayanzu kuma kikasan itace matsalar ki akwai wasu agaba, wannan tsanar tak'a da tsangwanar shine dauk'akar kiyi hakuri kinji asma'u....

     " Tohm mama! Gobe ne sauk'ar mu!..

      " Alhamdulilahi husna ya maganar jami'ar tak'i?

    " mun kusa farawa, ki dinga yimin addua Allah yasa dani acik'in bangaren 'yan jarida....

     " To husna ko bak'i samu ba kiyi hak'uri ki k'arba kowanne Allah yayi miki Albark'a...

     " Ameen mamata ina sonki!...

     " Nema hak'a ki gaida mutan gidan...

      Tun lok'acin da tayi waya da mama bacci ya dauketa sai gurin biyar Na asuba ta fark'a fitowa tayi taji tsit A hank'ali ta murda dak'in Abban ta tashi tarar dashi tayi azaune yana danna computer!..

     " Lafiya da sassafe husna!..

        " Dama k'inyi min lefi ko?

     " Cik'in sauri tace eh Abba please k'ayi hak'uri....

    " K'allon ta yatsaya yi Na k'usan minti 6, yanzu idan nak'i halarta saukar k'i zakije dadi?

        " Haba Abba please karkayi hak'a Abba please Allah Na daina duk abunda...

     " A'a basai k'in karasa ba zanzo Amma da sharadi!..

     " Menene sharad'in?

           " bazak'iyi soyayya yanzu ba sai dai Abota!...

A UBA NA DAUKE KAWhere stories live. Discover now