_17-23_
*A*
*UBA*
*NA DAUKE KA*
_NA_
_NANA DISO_http://nanadisoo.blogspot.com
Shiru husna tayi Na d'an lok'aci..
" Banason k'ina yawan tunani husna, u have make me proud tunda k'ika fara skull k'ike kok'ari, Bakya neman fitina shiyasa kullum Nak'e k'ara sonk'i....
" Murmushi tayi tace Abbana fati itama fa tana da kok'ari kawai wasa ta tsaya yi!...
" Tsaki fati taja tace banson shishige k'ada k'i hadani da Abbana...
" Anyway Nagaya muku Duk wacce tace 9credit a weac dinta ita zan bawa mota bari na fita k'ice maryam ta dama min k'unu...
" Husna ce tace toh Abba sai kadawo, ta daga k'anta sama tace uhm please kasiyo min mango...
" kashe mata ido yayi guda daya yace shikenan Abunda k'ike buk'ata?
" With any fruit dak'asan zaiyi mun dad'i..
" Oya fatina k'e mik'ikeso?
" Irin nata Nakeso Abba, Amma please k'a canja mana waya new design sun shigo...
" Husna har cik'in ranta taji Dad'in maganar fati dan ta hak'a k'awai zai bata wayarta...
" Shiru yayi musu sannan ya fita!..
" Waec dai bak'amar sauran exam bani ba da malamai suk'e sonki...
" Wannan k'e ya dama sai k'iyita yi, Inada skull yanzu!...
" Islamiyya Dai islamiyya dai sai k'ace ak'anki aka fara mak'aranta?
" Husna ce tayi wannan murmushin Nata mai bayyana dimple d'inta can tace fatima waya gaya miki yanzu Ana zama da jahilai? Ai zama da jahili sai dole? Kuma shi ilimi baya k'adan...
" Kyaji dashi fi'ilalliya...
" Uffan bataci Mata ba sannan ta bar palour d'in...
Wallahi husna sai na mayar dak'e abar tausayi Acik'in gidan nan Ni zak'isaka Amara? Ko dayak'e ba laifin k'i bani laifin sa'id ne koma zak'i gani k'uranki...
" fatima ce ta shigo ummy lafiya k'iketa surutu k'e daya?
" Bak'iga abunda Mahaifin k'i yayi min bani?
" Haba ummy kinada problem wallahi k'in damu da husna k'in damu da kyanta, u forget something idan Allah Na sonk'a shik'enan fa bak'a ta mutane, K'iduba yadda tak'e Aik'i Agidan nan common tea ita take dafawa but bakya raga mata why?
" cuz i hated her, i can't lurv her, kuma bazan barta cik'in farin cik'i ba...
" u see!!! That's not the truth but k'in dauk'a...
" ummy ce tace fitar min daga dak'i kafin naci ubank'i mara kunya, Ai dama k'e halin ubanki kikayi....
" Fatima ce tafita tabarta tana ta bambami...
Ke larai ke larai wai ba k'iranki nak'eyi ba? Banason isk'anci fa...
" larai ce ta zube ak'asa hajiya k'iyi hak'uri wallahi banji k'iran ba!..
" Ai kena tare da 'yar iskar yarinyar nan tsaf zataci mik'i kada k'i Amsa Ai...
" A'a wallahi hajiya...
YOU ARE READING
A UBA NA DAUKE KA
RomanceHusna Yarinya ce da mahaifin ta yarasu, tana hannun mum dimta for some years, Sai cousin dinta sa'id ya buk'aci ya riketa, sa'id mutum ne mai kwarjini, zumunci da ilimi mutum ne dayake mutukar son soyayya Amma matarsa bata'iya ba! SA'ID yana mutuk'a...