_35-40_
*A*
*UBA*
*NA DAUKE KA*
_NA_
_NANA DISO_http://nanadisoo.blogspot.com
Halin da husna tak'e cik'i yasa fati fashewa da k'uka shikenan yayi mata wane abun yayi mata!...
" Fati Babu Abunda yayi mata, bak'i ganta a firgece ba? Husna please kiyi mana magana!...
" A hank'ali ta mik'i ta shiga cik'in toilet, shigarta k'eda wuya wata mata ta bank'o musu kofa...
" K'unga wata yarinya tashigo aguje?
" Duk'ansu suk'ayi zuruzuru, Fati ce tayi karfin hali tace yaya yarinyar tak'e?
" Ban santa ba but munji gudunta, please beware yarinyar tanada hadari if k'unganta ku sanar damu!...
" Rabia ce tace ma! Which kind of risk?
" uhm uhm uhm she's following boys!
" U mean karuwa?
" exactly, Don hak'a dok'a zata dauk'i huk'unci A k'anta...
" Husna ce tafito daga toilet wannan alwalar datayi ya karfafa mata jiki, cikin sanyi murya tace why karuwai sukayi yawa askull dinnan? We are not seeing them but koda yaushe kuce yarinya yar isk'ace? Wai ake samun accident dayawa? Why drug abuse?
" Lecturer d'ince tayi shiru bata amsa mata ba tafita! Oga ne yajiyo yace k'ingano ta?
" duk Nashiga room's d'insu Amma bata cik'in i think banan department d'in baniba.....
" we must search for her!!!...
Husna wai how many time zan gayamik'i babu ruwank'i da abubuwan dak'e gudana amakarantar nan!..." Fati ce tace sai k'inje inda zasu kasheki ai, haba sau uku ana biyu k'i fa yanzu insun gani k'i fa?
" excuse me please! Bantaba jin son nazama 'yar jarida ba sai yanzu, kunga abubuwan danak'e gani kuwa? ' yan uwan mu dalibai suna cikin wani hali, baku gani ba, zan cik'e form dina Na alharis tv da gidan jarida, Zan tsayawa kasata, Zan bada raina ga talak'awa koda kuwa gaskiya bazata fito ba!...
" Muna tare dak'e muna tare da ke Allah ya taimak'i mu...
" Ameen zamu fara ne daga 4 mouth next...
Washegari suna da last test da zasuyi so bergous zaizo domin duba halin skull d'in tunda ak'agan shi dalubai sai gaishe shi sukeyi. ..
" Suna zaune su uku rabi'a tace k'inga fitinan nan mutumin nan, shine mai uni d'in bashida kunya, bakums ya tausayin kowa...
" Shukrah ce tace ai daga ganin sa ma, Ne wallahi kirjina sai bugawa yak'eyi, yana hucewa ta gabansu yaga Husna yakara jiyowa sai kuma ya kalle shukrah he was your name?
" Cik'in saurin bak'i tace shukrah...
" wonderfull, Nice shukrah, did u know me?
" Yes sir!...
" amazing, see you later!...
Yana yin gaba yace abdul?
" yes sir !
" I need that girl, shukrah bring her to my hotel....
" okay sir, abdul ne ya jiyo yak'ara kallon shukrah!...
![](https://img.wattpad.com/cover/106748350-288-k36465.jpg)
ESTÁS LEYENDO
A UBA NA DAUKE KA
RomanceHusna Yarinya ce da mahaifin ta yarasu, tana hannun mum dimta for some years, Sai cousin dinta sa'id ya buk'aci ya riketa, sa'id mutum ne mai kwarjini, zumunci da ilimi mutum ne dayake mutukar son soyayya Amma matarsa bata'iya ba! SA'ID yana mutuk'a...