MATAN ALI
(the most lovely stroy of nice family)
BILKISU BILYAMIN
298
LONDON
Da yamma likis Munayya ta gama kara gashin kanta saboda wuyar da ta sha a hannun young millonia,sai ta dauku wayanta ta kira Slimy daga bangaran aka amsa da"kawata ban in sha ya kukayi da mutumin naki,dan nasan haddan gaye ne,ku sa'a bata gwadu ba"
"ke banza ce an gaya maki ne ta wasa ce,ai ya gama kumai"
Wata dariya slimy ta bushe da ita tace"kaddai ki gaya man cewa wai Ali ya sanki ya mace,ku da yake yadai dan dana ki tunda tune kika ba wasu mazan budurcin"
Duk ba wannan na kira muyi ba,kinsan Allah jikina ya gaya man,sai da yayi awa takwas cir bai saurara man ba"
Shigowar Ali gidan kinan sai yaga falon yayi duhu,sai ya nufi makunne domin ya kunna fitila,sai yaji ana waya tana fadin sunan slimy sai ya tuna daman ya ganta da ita ranar da zasu shigo London,bai tambaye ta bane hadinta da ita,saurarawa yayi yaji mai take fada duk da shiga rayuwar wani ba damuwarshi bace.
Munayya tace"ke maganin da nace maki zan sa mai a lemo shi na sa mashi mana,kinsan inba dan haka ba ma ku kallo na bazai yi ba,amman kinsan nasha wahala,kamar bazai barni da raiba,kinsan kuma halin Ali sai a barshi kurata yayi kila ma dana tsaya sai ya hada man da duka,
Daga bangaran slimy tace"kuma dai mai zai maki kindai dan dana zumar"
"amman kuma ai nasha wahala,dan har kusa kuna man gaba yayi"
"kuma guda ukku na watsa mashi,kinsan a ka'ida daya ne,shiyasa ya rude sai da ya zu hannu"
"kibar shege haka zan dinga mashi,yanzo dai jinya nake sai zuwa gobe xan saka mashi,dan yau dakyar nake iya tafiya wallahi"
"ok to sai munyi waya,ku kina da wani kala,in canza mashi wanna Began yayi kargi fa da yawa kada yaji ya barkani,in fara yoyan fitsari fa, dan ba imani garai ba"
"ok to sai munyi waya"
Kai Ali ya dafe yace"na shiga uku yarinyarnan kashie ne tasu tayi,bega har ukku,nida ban taba shan maganin karin karfin kumai ba ma ballan tana na jima'i,tab lallai zata gamu da gamunta,yau kau sai ta gaya ma garinsu,ya kunna fitilar da yake soket din kusa da dakinta yake.
Dakin Azeema ya shiga ya samu kujera daya wadda take dan nesa da gadan ya zauna sanna yace"kinsha magungunan da na kawo maki?"
"sannu da zuwa,na sha"
Basarwa yayi,sai kuma ya tuna yawancin lokuta Ommar na mai complain din in bata lafiya bata shan magani,dawowa yayi ya tsaya saman kanta yace"inga wadan da kika sha"
Idanuwa ta fara zaruwa,ta fara in'ina,wani mugun kallo ya watsa mata da sauri ta tashi ta dauku su kasan fillo tace"bari nai cikina ya dan lafa sai insha,saboda zan iya amai"
"hmmm amman kin daukan dan iska da kike kukarin yiman karya,to bude kunnuwa kije wallahi zan iya shafe babinki idan har na kara samunki da yiman karya,abunda na tsana karya da rainin hankali,kuma dukka kika hada kika yiman yanzo,kinci bashi darajar Yayanki Ommar,amman nex time,dauka magani kisha kuma wallahi billahi idan kikayi amai zaki san sauran ban taba kuda daga hannuna akan ki ba amman daga yau zan fara idan kika amayar da maganin nan"
Jiki na rawa ta dauku dan bata ga alamar akwai sauki tare dashi ba,shan maganin tayi,amman ta najin amai na tasu mata ta danne shi,ta dinga hadeye miyan daya taru a bakinta,dan yanda yayi wanna rantsuwar ba rashin lafiya ba kuda ciwan mutuwa take zai iya aika ta kumai a kanta.
YOU ARE READING
MATAN ALI
RomanceZakusu labarin,zai kuma kayatar da ku,makaranta,labarine akan kyakyawan saurayi wanda ke tashan kuruciyarshi,rana daya mahaifinshi ya aura mashi mata ukku,ku biyune dan jin yanda abun yake.......
