Ya shiga motar da sauri yabar gurin, gida ya nufa,
Momy na xaune a falon taga shigowarsa da sauri ya nufi sashensa, kayansa ya soma haďawa baya jin xai iya cigaba da xama da mahaifiyar Farah saboda a ynda yakeji ynxu baya son Farah, pyar impossible 🙅🏻,
Motsin momi ya sanyashi juyawa yana kallonta,
'what are you doing Assad? yayi shiru yana kallonta da jajjayen idanuwansa, yanda taga idanuwansa ya tabbatar mata da kuka yayi,Kana haďa kayanka ne xaka bar gidan saboda na tirsasa ma ka koma Skul or what? Ina xakaje? Yayi Saurin girgixa kansa,
Xamana dakai kenan akwai takura? Nan ma ya girgixa kansa,
Then tell me what's the problem Assad,
Yayi shiru bayan ya ďauke kansa daga gareta, taya xai iya sanarda ita bayason yar'ta farah bayan saboda ita ta taimaka masa ta daukoshi takawoshi qarqashin inuwarta, ya girgixa kansa bayan ya damqi hannunsa,
Jikinta yayi sanyi, she is not happy yanayin da ta ganshi a ciki, miye abin fushi anan Dan ta maidashi Skul, tayi masa fadan da yafi wannan baiyi fushi ba sai yau, what's wrong with him? ta dubeshi,
Tace shikenan you are free to go, ta juya ta fice, yabi bayanta da sauri,
'don't think n..... tayi Saurin katsesa,
'ka riqe kalamanka, tunda bani da matsayin da xaka gayamin damuwarka, bana son jin komai daga gareka cos baida amfani ynxu,Momy harda idan na gayamiki Anna ce mahaifiyar ummana, Abba ne yayan ummana?
Cak ta tsaye haďe da juyowa tana kallonsa fuskarta da tsananin mamaki,
'Waye ya gayama wannan, a ina kaji?
Ummana ke sanardani a ynxu,
tayi shiru tana tunani kafin ta dubesa,
Alhaji mansur mugun mutum ne Assad, banyi mamakin ynda ya cutar dani ba tunda hr xai iya cutar da qanwarsa ta jini,ta soma Kuka sosai, ya rabani da ya'ta farah bayan ya rabani da mahaifata ynda baxan iya qara haihuwa ba,
Farah nada shekara uku a duniya na sami wani ciki, Ashe bayaso shi hasashensa yaro ďaya yakeso ya haifa duniya bayason fiye da ďaya saboda kar qiyayya ta shiga tsakanin ya'yansa ,dalilin haka ya kaini asibiti da xumar xa'a duba lfytane Ashe ya haďa kai da wani likita suka ciremin mahaifa, shine dalilin dayasa hr ynxu bn sake haihuwa ba, ina son yara Assad,
Sanda na gano cutar da yayi min na matsa akan dole sai ya sakeni, baxan iya cigaba da axxalumin namiji irin sa ba, buďar bakinsa sai cewa yayi,
*'Ni da ke* wannan sirrine ba Wanda xaiji, baxan kuma taba gayawa kowa bakida mahaifa ba, kuma hakan baxaisa na qara aure ba, xn iya xama hr tsawon rayuwata batare danayi aure ba saboda bana son Ya'ya, bana son qiyayya ta shiga tsakanin Ya'ya na kamar *ni da qanwata*, ki xauna dani Maryam ki xauna ki Kula da yar'mu farah, duk duniya ba abinda nakeso kamar Farah, duk wannan dukiyar bata gabana kamar Farah, komai xn iyawa farah domin farin cikin ta,
Qaryane mansur, kai macuci ne, xaka iya cutar da Farah tunda hr xaka iya cutar da qanwarka ta jini ka rabata da iyayenta, sannan ka cutar da matarka uwar farah, Allah xai shiga tsakanina dake Wlhy baxan taba yafe ma tunda ka rabani da mahaifata, ka rabani da samun Ya'ya a duniya, ta fashe da wani irin kuka,
Nasan bacin rai ne kesanyaki gayamin wadannan Kalamai Maryam, kigayamin menene amfanin tara Ya'ya a gida, suna faďa suna barna suna kuka suna neman tsokana, Duk subi Su cika gida kamar gidan haya.....,ya janyo wata jaka ya buďe yana ciro mata dollars,
*NI DA KE* mun dace, ni bana son haihuwa ke kuma bakya haihuwa, ki ďibi iya adadin kudin da kikeso xn iya baki indai xaki xauna ki kulamin da Farah, gayamin maryama nawa kikeso?
YOU ARE READING
NI DA KE....
Historical FictionBayan fitarsa Farah ta tashi ta nufi dakinta da sauri tana kallon madubi, Ita baqar mace ce, Assad ma yafita Haske, ita ba ma'abociyar hijab bace sai gyale, haka xalika bata iya xama da Fuska batare da make up ba, tana da kawaici amma bata da haqur...