83

1K 69 0
                                    

4pm

Tana tsaye a airport ďin Singapore, hankalinta a matuqar tashe bata San inda xata nufa ba cos wannan shine karonta na farko da taxo, tayi kiran momi Wayar na ringing taqi ďauka, cikinta sai kukan yunwa yake, ta share kwallah a hankali bayan dabara ta fado mata, txt ta turawa momi,

Tana xaune da mijinta txt ďin farah na shigo wayarta batayi qoqarin dubawa ba ta cigaba da yi masa tausa, sai da ta tabbatar ya gamsu kana tabarshi ya shiga wanka,

Qarar shigowar motar Assad ya sanyata fitowa daga ďaki, a corridor sukayi kicibis da juna, ya gaidata, ta amsa tana tmbyr daga ina ynxu haka? ya Sosa kansa

Naje gidansu Meenah ne, hajiya ma tace a gaidaki, ta gyada Kai yanayin fuskarta na cnxa,

Ya akayi momi,
Ba komai jeki kawai,
Yasa kai yayi ficewarsa tabisa da kallo cike da jin haushi, tana taya yar'ta kishi tasan sarai soyayya yake da Meenah ga yar'ta can wata duniya da aurensa dole xata kirata ta dawo gareta Kodan Assad,

Ta duba message ďin wayarta,

       _please umma ki ďauki wayana, tun ďaxu naxo airport ďinki bnsan inda xnje ba, bansan ko ina a garinnan ba ku......_, bata qarasa ba tayi Saurin dialing number ta, bugu ďaya ta ďauka haďe da fashewa da kuka......

Is ok tunda na ďauka ynxu kina Ina ne,
tor kijira ynxu xa'a xo ďaukarki, ta tsinke Wayar hankalinta a tashe da jin kukan Farah, bata iya fushi da Ita ko kaďan, (uwa da ďa sai Allah),

Assad.... Assad ta soma kiransa, a hanxarce ya fito da plate ďin abinci a hannunsa daga kitchen ya fito,

Abinci kake ci kenan,
Me akayi mom,
Farah na airport tun ďaxu ta xo, ko xakaje ka ďauko ta?

Cak ya tsaya yana kallonta da spoon a hannunsa,
Farah taxo nan garin Kuma anan gidan xata xauna, ta gyada kai

Tor a ina xata xauna akwai inda yafi mata nan ne? Ko xn guje tane, you are not serious, xamanta anan ba Ina nufin dole sai kayi rayuwa da Farah ba, kowa yayi rayuwarsa ba ruwanka da Ita,

Ya duba time ďinsa bayan ya ajiye plate ďin hannunsa,
'am leaving now mom, I can't live with Farah, Nigeria xn koma, am missing my mother and my grandma too,

Ina xuwa Assad, ta juya a hanxarce ta fita harabar gidan, driver ta Kira tabashi key akan yaje airport yaxo da Farah,

Bayan ta dawo ne ta sami Assad tsaye inda ta barshi, ta riqa hannunsa suka nufi ďakinsa,
Baxanji haushi ba dan kaqi farah, cos qanwarka ce kuma matarkace, amma Inaso kasani bai kamata ka sauke fushinka akan Farah ba saboda mahaifinta yayi ma shi xakayimawa nima fushin dakaga inayi da Ita saboda ta gujeni ne,

You won't understand me mom, bakisan ynda na tsani Abba bane, baki San ynda nakejin xafinsa a xuciyata bane shiyasa ma jininsa banaso, na ďauka aurena da Farah dan Ina sontane Ashe ba haka bane sharrin xuciyatane,

Xn roqeka alfarma xaka min? Ya gyada Kai yana kallonta,

Kada ka saki Farah, ba uwar da keson mutuwar auren yar'ta, I know farah loves you Assad, should I beg you to love my daughter? ta faďa Kamar xatayi kuka,

Yayi shiru yana kallonta.....
Nooooooo, I know it will hurt, but you don no how much it deeply touches the heart...... Kiyi haquri da furucina idan na batamiki bnsan matsayin farah a xuciyata bane,

Tace good son, ta tashi xata fice, but momi....... menene,
Bana so tasan Ina nan gidan hr xuwa lokacin da xuciyata xata amince da Ita, tace shikenan ta fice tana murmushi Assad kenan,

Ya maida Idanunsa Kan yatsansa yana kallon xoben da ta sanya masa ranar da xa'a rabasu, shi kansa yasan yana son Farah but haushin mahaifinta ne ya shafeta, he can't make any decision for now hr sai ummansa taxo,
[21/12, 7:15 p.m.] Pherty👯: *

NI DA KE.... Where stories live. Discover now