End

1.2K 73 3
                                    

*Rayuwar*       

               *'Ya*  
          
            *Mace*            

Na Billy Ladan

♻ *EXCLUSIVE* *WRITERS* *FORUM*

*END*

bintladan.blogspot.com

Hankalin kowa ya koma kan abunda ya sa su Rufaida rikicewa, Suhana na ganin ummarta ta karasa wajenta da sauri yayinda sauran mutanen suka bita da kallo. "Omma wat r u doing here? Kanta ummanta ta shafa tareda cewa "I shuld b asking u dat", dan sunne kai kasa tayi sannan tace "kina bacci ne na fita dan zuwa duba Sabbura kuma na samu an fita da ita zuwa asibiti shine na biyosu" murmushi ummarta tayi sannan tace "ni kuma nice zan mata aiki so dat answers ur question" ta fada tareda fara tafia, mutanen da ta ga tsaye a gabanta shi yasa ta kasa daga kafarta, duk da ta san dey wia young sanda ta barsu hakan bazai sa ta kasa ganesu ba, ga kuma Abbansu da ke tsaye a bayansu, a hankali ta fara daga kafanta ta nufosu amma kafun ta karasa taga MK ya juya cikin bacin rai ya bar wajen. Cikin sanyin jiki ta karasa gaban Rufaida ta fada jikinta tana kuka mai cin rai,hawayene masu zafi suka fara bin kuncin Rufaida jin ummarta a jikinta, sunyi kusan minti uku a haka kafun Rufaida ta sa hannu itama ta rungumeta tana dan bubbuga bayanta, Abba da Nani kam ko matsowa kusa da su basuyi ba. Wata nurse ce ta karaso inda suke ta ce "Dr Rufaida we r ready wen u r", dagowa tayi tareda share hawayenta tace "i wil b dia in a minute" sannan ta dubi ummarta da take ji kaman a mafarki take ganinta tace "let me go wheel her into d theatre b4 u gt changed"

"I dnt want her near my wyf or kids" suka ji MK ya fada cikin bacin rai, juyowa gaba daya sukayi suna kallonsa,idon nan nasa yayi ja har wani spark yake fitarwa tsantsan bacin rai, wani sabon hawayene ya fara saukowa ummarsa dan ta san tabbas ya ganeta kuma ta hango tsanarta rubuce a fuskarsa shiyasa ma yake cewa bai sonta kusa da matarsa, takowa yayi zuwa inda Rufaida ke tsaya, hannu ya dagawa ummarsa dan dakatar da ita ganin ta nufosa, juyawa tayi tana kuka ta bar wajen, MK kuwa kama hannun Rufaida yayi ya jata gefe suka fara magana, sai da su Abba da Nani suka taya Rufaida convincing nasa akan cewa lalle sai itane zatayi surgeryn saboda complication da aka samu sannan ya yadda.

Suna zaune bakin kofar dakin da Sabbura take aka bude kofar,Rufaida ta turo gadon da take kwance akai zuwa waje, da sauri MK ya tashi ya karasa zuwa inda take ya tsunkuya suna fuskantar juna, riko hannunta yayi yayi kissing, hannu Sabbura ta sa tana share mai hawayen da ke bin kuncinsa, "Its gonna b okay nawa,jst sit here and pray for me,insha Allah zaka ganni soon, but incase i dnt mk it..........hannu MK yasa ya toshe bakinta yana kada mata kai tareda cewa "you will mk it insha Allah so kar ki sake fadin haka, our lyf is jst starting Sabbura so if u dare live me nima barin yaran zanyi in biki" Rufaidace ta katsesu ta hanyar cewa "MK we hv to go", dagowa yayi ya kalli Sabbura sannan ya furta " I luv U Habibtee" ga mamakinsa yaji tace "I luv u too Habibi" bai san lokacinda ya matso da kansa ya hada bakinsu ba, ya ma manta da mutanen da ke wajen, sai da yaji su Abba na gyaran murya ya dago yana sosa keya, har bakin theatre suka rakata sai da suka ga an shiga da ita sannan suka koma reception suka zauna. Sai sannan MK ya tuna ya kira Abban Sabbura ya shaida mai abunda ake ciki bai jimaba kuwa sai gashi yazo.

Awa biyu aka kwashe ana mata aiki sai can ga Rufaida ta fito, gaba daya suka tashi suna tambayanta lafiyar Sabbura, "yaran na lafia,sai dai kasancewar sunzo dunia b4 dia tym za dan rikesu a nan for a week, Sabbura kuma har yanxu bata farfado ba sai zuwa anjima muga abunda Allah zai yi, ajiyar zucia duk sukayi sannan MK yace "can I c her sis? Kai ta kada alamar a'a, "until she recovers zata ci gaba da zama a can n u wunt b able to see her, lebensa ya ciza tareda sa hannunsa cikin gashinsa, kwata kwata ya fita hayyacinsa.

Wasa wasa har aka sake wani awa biyun Sabbura bata farfado ba nan hankula ya fara tashi. Rufaida ce ta fito fuskarta dauke da damuwa, suna ganinta suka yo kanta, zaunar da MK tayi tareda riko hannunsa "Habibi U hv to b strong for wat i have to tel u ok, hawayene ya fara gangarowa a fuskarsa tun ma baiji mai zata fada ba, "farfadowan Sabbura na daukan tym dts y zata fi da ita ICU ana monitoring nata har zuwa tym da Allah zaisa ta farfado, she needs our prayers now, gaba daya yan wajen hawaye suke. Kofar theatre room in ne ya budu sai ga ummarsu ta fito, cikin zafin nama MK ya tashi ya karasa gabanta " I tld u to stay away from her but u didn't instd u chuz to purnish me further by harming her, isn't d pain uv caused me enuf,must u drag my wyf into ur circle of hate, hating me was understandable but i wil never forgive u if ma wyf dies"

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Oct 12, 2018 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

Rayuwar Ya maceWhere stories live. Discover now