EL'MUSTAPHA
Haske Writers Association
Home of experts and perfect writersFertymerh Xarah💞
70
Yes, today is my birthday, Therefore I will be treated like a Queen..💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻🎂
*Just want to THANK ALL OF YOU for making me feel special on my Birthday, Love You Guys!*
Jiddah bata bar gidan ba sai kusan magrib, sunyi girki tare da uwani, ta qara koya mata wasu abubuwan sosai dama uwani ba girki aka iya ba.
Bayan ta gama sallah tayi wankan ta, ta shirya cikin kayan barci sai qamshi take xubawa tana jiran angon nata.
Yana shigowa da sallama ta amsa tana masa sannu da xuwa.
Abinda ya fito bakin ta ya bashi mamaki,
Tun safe ka fita ka barni sai yanxu kake dawowa, hala kana gurin matar ka kuna yin wannan abin ne? Idan mutum yaci amanata Allah baxai barshi ba.
Yace uwani baxaki bari ko xama nayi ba, kinsan gajiyar da naxo da ita kuwa?
Tace ai nayi maka sannu da xuwa kuma na amsa sallamar ka, banda anti jiddah tace na riqa welcoming dinka xaka ji dadi Allah baxan yi ba tunda kana can kana wannan abun da matar ka.
Wane abu?ya tambaya yana kallonta,
'Wannan abun da kayi min jiya, ya dube ta da kyau yana fadin,
Ni bani da abin yi ne sai hawan mace ko kuma babu abinda mata da miji xasuyi sai wannan abin kadai?
Ta fara kuka yaci amanarta yaje ya barta, haka yusuf ya soma rarrashinta akan baxai qara yin dare haka, dama ya barta ne saboda yan xuwa dubin amarya.
Ta share hawayen tana fadin xo kaci abinci sai muje ka min, ni naji ina son wannan abin kuma.
Baisan meyasa yarinyar bata boye feelings din ta ba, ko kunya da nauyin fada bata ji Allah ya sa uwani ba irin jarababbun matan nan bane.
Batare da ya kalle taba yace ba yau ba, sai gobe yau na gaji.
Tayi shiru batayi magana ba, xuciyarta kamar xata fashe saboda bacin rai, yana kallo ta tashi taje ta dauko paracetamol, ya dauka ko ita ce xata sha sai yaga tana xuba masa a juice din da xai sha,
Miye haka uwani, meyasa kika saka min aciki.
Ai kace baka son wannan abun ni kuma ina so shiyasa na saka ma idan kasha kamin wannan abun.
Yace an gayamaki paracetamol d.. ta katse sa tana fadin ai shima kwayoyin magani ne kuma su ake sakawa mutum.
Yace gayamin a ina kika san ana sakawa namiji kwayoyin sha'awa uwani.
Ta tsura masa ido, ganin yanda ya kafe ta da idanuwa ya saka duk taji hankalinta ya tashi,
Tace ai nima ban sani ba,
Yace qarya kike, gayamin ina kika san wannan, kuma wa kika taba sakawa.Ita kam tana jin kunya ta fada masa itace ta jawo el'mustapha gare ta, ai wannan abin kunya ne a gareta, (su uwani ansan kunya) ta tunxuro baki tana fadin ai a film nagani an saka wa wani tun a gida Ma na kalla, kuma da yasha yayi mata, akwai dadi kuma akwai ciwo.
Taya kika san akwai dadi da ciwo, kai tsaye tace ai kayi min jiya naji.
Mtsew yaja tsaki, ya cigaba da cin abinsa batare da ya kula ta ba, yana gamawa kuwa wanka yaje yayi, uwani har ta isa dakin nasa ta haye gado tana jiransa.
Shi kansa yana da buqata da uwani sosai sai ya bada kai bori ya hau😂
*
'Washe gari yana shirin fita sai ga uwani ta shigo da alama daga kitchen take, (uwani an san ayiwa miji breakfast)
YOU ARE READING
El'mustapha
Romance'Mijin yar'uwata nake so, farin cikin da yake baiwa matarsa nake son samu fiye da hakan, so nake na rabashi da matar sa da ya'yan sa ya zamto ba kowa a xuciyar sa sai ni. El'mustapha ya shiga cikin rukunni wasu mutane da nake ganin matuqar qima da...