'Mijin yar'uwata nake so, farin cikin da yake baiwa matarsa nake son samu fiye da hakan, so nake na rabashi da matar sa da ya'yan sa ya zamto ba kowa a xuciyar sa sai ni.
El'mustapha ya shiga cikin rukunni wasu mutane da nake ganin matuqar qima da...