Introduction

769 83 15
                                    

AAERAT👸🏻
(The princess of Binaaf)

Written by *Seemby luff* 😘

Page *001*
Introduction

   "Galadima, the future of this kingdom is at stake, bazan iya bada auren d'iyata d'aya rak ga d'an makiyina bah. They'll just turn my daughter to a slave over there, ka sani cewa bani da d'a na miji, ita nake sa ran ta mulki Binaaf a bayana and you know it"
Numfashi Galadima yayi tukunna ya dubi mai martaba yace
"I know very well what you are going through, but Ranka ya dad'e idan muka k'i bada auren yana nufin barazana ga Binaaf neh, zasu iya harzuqa su kawo mana yakin bazata, and I hope you know cewa mayakanmu basu kai nasu bah, rayuwar jama'ar masarautan nan tana cikin hatsari "

Shiru Mai martaba yayi bai ce komai bah amma daga ganinshi yana cikin matsanancin tashin hankali, a hankali suka jera da Galadima zuwa cikin fada, kujeran mulkinshi ya nufa ya zaunah cike da kasaita sannan ya kalli masu tsaron wurin yace
"Privacy"
Kusan a tare duk suka duka kafin daga bisani suka wuce.

Karfe biyar dai-dai Malamin Hadith ya sallamesu, tare suke tafe kamar kullum har suka fito wajen makarantar, dogarai na ganinta suka hau bud'e k'ofar mota, dakatar dasu tayi ta hanyar d'aga masu hannu
" I wish to trek zuwa gidah yau, zaku iya tafiya "
Sanin halinta yasa babu musu suka shige mota amma sunki tafiya
" C'mon Princess, tayaya za'ayi kice wai you'll trek all the way back home? Wani sa'in halinki na bani haushi wallahi, you are a princess for crying out loud, not even an ordinary princess but the daughter to the King of Binaaf, zubar da aji nefa aga kina tafiya da kafa kamar yadda y'ay'an talakawan nan keyi "
Murmushi tayi sannan ta dafa kafad'arta tace
"Na sani Heenah, I might be the princess but y'ay'an talakawan nan da kike fad'i zasu iya fin mu daraja a wurin Allah.. And please ki daina k'okarin saka min girman kai a cikin zuciyata, Allah neh ya yimu dukka and am no better than them in anyway "

Follow
Read and
Vote me on wattpad
@ Itz_Seembyluff

For the continuation of AAERAT

AAERAT (The princess of Binaaf) Where stories live. Discover now