page 27

87 8 3
                                    

🕳🕯🕳🕯🕳🕯🕳
нalιn dana ѕнιga...
🕳🕯🕳🕯🕳🕯🕳

~Labarin gaske ne~

© ᴬYˢᴴᴬ ᴹᴬᶜᴴᴵᴷᴬ

w̲̅a̲̅t̲̅t̲̅p̲̅a̲̅d̲̅~a̲̅y̲̅s̲̅h̲̅a̲̅m̲̅a̲̅c̲̅h̲̅i̲̅k̲̅a̲̅ 1984

*_Not edited_*






🕳 *27* 🕳





بسم الله الرحمن الر حيم




Kamar yadda Ahmad ya ce satin sama zai zo ɗaurin aure a kaduna hakan ta kasance, ina kwance wajen sha ɗaya na safe kiranshi ya shigo wayata yana gaya man ba zai samu ƙarasowa unguwarmu ba, sai dai in ina buƙatar ganinshi inzo gidan wani mai a waffroad mu haɗu, ban tsaya jiran komai ba na shara ma Mami ƙarya zani cikin gari wajen wata ƙawata bata jin daɗi na fice.

Wannan karon ma Barnawa gidan shi ya kaimu , sai dai ban yadda koda wasa ba na shiga ɗaki iyakata falo anan muka zauna munata fira inda yake gaya mani sati na sama zai koma Malaysia domin kaddamar da bukin ƙare phd ɗinsu lfy, amma ba jimawa zau yi ba.

Ya kalleni idanuwanshi alumshe kamar mai jin bacci ko wata gajiya, yace my dear ɗan zo nan mana, na maƙe kafaɗa zuciyata na buguwa dan gaskiya bana son irin abinda yake mani, bai sake ce man komai ba illa miƙewa da ya yi zuwa inda nake...

Kafin nayi aune naji yayi sama dani sai cikin ɗakin rannan atsakiyar gadon ya ajeni yai mun rumfa da jikinshi muna kallon juna, nayi rau da ido ina matsar kwalla ina girgiza mashi kai..

Dan Allah ka bari, nace cikin wata irin murya mai ban tausayi, my dear me nayi maki toh?

Kawai ɗan romance ɗinki zanyi ba wani abu ba, kuma kinsan na gaya maki ni hannuna baya iya controling kanshi in yana ganin ababen ban sha'awa, harga Allah bani so amma kuma ba zan iya hanashi ba dan kada ranshi ya ɓaci dan haka na biye mashi muka shiga romancing juna.

Cikin ɗan ƙanƙanin lokacin ya rikice ya shiga ƙoƙarin cire mun pant, jikina ya shiga ɓari nasa hannuwana duka biyun na dafe pant ɗin kafin na sake mashi wani irin kuka maicin zuciya ina faɗin kada ka ketamin haddi na haɗaka da girman Allah, na riga na fahimci baka sona ba aure na zaka yi ba, dan haka kada kayi mani haka...

Ya ɗan dakata yana kallona da rinannun idanuwanshi dake cike da fitina, sannan ya soma shinshina wuyana yana mun raɗa, my dear inkin ga ban aureki ba toh Allah ne ya ƙaddara ba aure tsaninmu, ko kuma na kamaki da bin wasu mazan, wanda nasan ba halinki bane hakan, na hau girgiza kai ina faɗin bana so ni dai..

To shikenan ba zan maki komai ba amma bari na tsotse maki wajen zakiji daɗi sosai wanda baki taɓa jiba, jin nayi shiru yasa ya turo hannu cikin pant ɗin nawa yana mun wani irin abu, wanda yasa na soma jin wani irin mugun daɗin da ban taɓa ji ba, ganin ina wani irin nishi yasa shi zare pant ɗin ya mai da baki wajen, haba sai na shiga sambatun da bansan inayi ba...

Gaba ɗaya na ruɗe na rikice acikin duniyar daya sanyani har bansan sanda ya zare boxer ɗinshi ba sai dai na tsinceshi acikin jikina shima yana nashi sambatun...

Cikin seconds ɗin da ba zasu wuce ashirin ba na dawo hayyacina jin wani irin zafi-zafi na ratsamun, nai wani irin tsillo yayi gaggawar riƙo kwankwasona, riƙo ya yi mun bana wasa ba wanda na kasa kwacewa amma duk da hakan ban daina ƙoƙarin janyewa ba ina wani irin kuka da roƙonshi ya bari, bai bari ba nima ban daina ƙoƙarin kwatar jikina ba har zuwa lokacin daya ji ya gamsu ya sakeni ya koma gefe yana sauke numfashi.

Zuwa can ya janyoni ya rungume yana shafar bayana da hura mun iska a kunne ta sigar lallashi, kafin ya yi gyaran murya yace, yi haƙuri my dear nasan nayi maki laifi babba, amma hakan ba zai sa na rabuda ke ba kinji, ina tare dake Asiyah, jin nayi mashi shiru ina sauke ajiyar zuciya yasa shi tashi ya shige toilet, minti goma ya fito ya sunkuceni zuwa cikin kwamin wankan daya tara ruwan zafi ya sakani, na ɗanyi zillo kaɗan wasu hawaye na bin kuncina.

HALIN DANA SHIGA...Where stories live. Discover now