33

1.2K 117 2
                                    

DABAIBAYI 👄

©Khadija Ahmad (Kdeey)😊

®Haske writers association 💡
(Home of expert and perfect writers)

                 (33)
Sumbatar ta ya cigaba dayi roughly har seda lips d'inta suka canza kala ya kuma cusa fuska cikin dokin wuyanta yana sakar mata love bites cikin wani qananun kuka kamar jinjirin daya jima be sha mama ba, hannunsa da taji yana karairina a ilahirin jikinta yasa ta kuma tsure wa har bata san lokacin da tace,

"B..r..o..A da zafiii"

A rud'e ya saketa game da kwantar da kansa saman qirjinta yana sakin numfarfashi tamkar wanda iska tayi ma kad'an, Sam de jikinta banda rawa ba abinda yake ga wani ubansun ciwon jiki daya damqeta,

Wani sheshsheqar kuka ya sakar mata cikin kunne game da qananun sambatu cikin rawar murya yake fad'in  "ho..ld me..h..old..mehhh"ya qarashe game da ruqunqumeta lokaci d'aya jikinsa ya saki wata nannauyar ajiyar zuciya ya sauke, jin bata kuma jin motsinsa ba har kusan mintuna goma yasa tayi qoqarin tura shi gefe ta tashi gudun kada wani yazo ya same su a haka,

Murya tamkar wacce aka qwato yace "Um um baby ki barni please" hawaye ne masu d'umi suka ziraro ta gefen idonta jin abinda yace,

Cikin rawar murya tace " qirjina ciwo..kuma kar a shigo...please"

Ji tayi yaja jiki gefe ya zauna game da dafe kai da hannayensa zuwa can ya miqe tsaye yace da ita, "come with me" ya miqa mata soft hannayen sa, da kamar ba zata kama ba ganin fuskar nan ba yabo ba fallasa yasa tayi gaba kurum,

murmushi yabi bayanta dashi kan ya mara mata mata baya cikin tafiya kamar baya son taka qasa, turus ya tarar da ita a tsakiyar parlorn nasa, yace "shiga ciki mana" game da nuna mata d'akin da ya bud'e da hannu, kamar ta fashe da kuka haka take ji se de idan tayin wa ze lallashe ta?,

Kaf mutan gidan bayan Anwar suke bi, Ammi ma da da bata damuwa yanzu ta fara had'e mata rai tana taya su mummy yi mata fad'a, tana tunanin nan bata san lokacin da har ya shiga band'aki ba se jin saukar ruwa tayi a jikinta.

Firgigit tayi game da kallon sashen da yake ido  ta waro waje ganin ba komai jikinsa sai towel d'aure a qugun sa, da qarami yana goge sumar kanshi

Ihuu ta saki tun qarfi, yayi saurin toshe mata baki da hannu, kasancewar jikinsa babu qwari yasa su yin tangal tangal suka fad'a saman gado,

Fuskar sa saman tata ba tare da ya sakar mata bakin ba in a low tune yace "ke meye haka? Kar kisa ayi zaton wani abu nake miki"

Mutsu mutsu take na qoqarin qwace kanta daidai lokacin aka banko qofar d'akin
"Bro.." maganar ce tayi saurin yankewa ganin halin da ya same su ciki, saurin ja yayi da baya game da rufe ido da tafin hannu
"Please carry on banga komai ba" yayi saurin barin side d'in baki d'aya.

Kuka tashiga yi bil hakki fad'i take "ka gani ba ka gani yanzu shikenan bro B ya gan mu dan Allah ka d'agani..wayyo mummy, wayyo daddy na"

Shi kukan nata ma dariya yaso bashi yacce ta kwaye baki tamkar wata d'iyar goye wani hot kiss ya sakar mata tsayi wasu sakanni kan ya mirgine gefe
yace "fita before i change my mind"
Saurin miqewa tayi dan sauri kamar zata kifa seda ta je qofa tace "Allah ya saka min" ta fice a guje,

dariya yayi game da sauke ajiyar zuciya a fili yace "you are indeed a blessing to me, Alhamdulillah"

Kici'bus suka yi da bello tayi saurin sadda kai,

"Amm ah..big sis munu is waiting for you outsi..."

"Gani.." daga can inda take tsaye tayi waving,

DABAIBAYI (COMPLETED)✅Where stories live. Discover now