12- 14

1.2K 71 7
                                    

Typing🖊

               BAYA BA ZANI🥥🥥🥥🥥🥥🥥
  

By
Fadeela Lamido

  
  Wattpad fadilalamido

    ✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️

   *® _PEN: WRITER'S  ASSOCIATION_*

✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️

           

______________________________________

*~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~*
_____________________________________

https://www.facebook.com/groups/1533639276725285/

                    12 - 14

_______________________________________

        .…....jimmm Abdullahi yayi, sannan  ya sauke wayar, Asma'u ya dan dago daga cikin sa"

   Cikin yanayi name son tabbatarwa ta kalle sa"

     Ido ta zuba masa, kafadan ta, ya rike, cikin zuba mata ido yace, kinsan me?, Wai kinji ya Dattijo ya iso yana dakin hajiya"

    Runtse ido tayi, sosai jikinta ya fara rawa, nashiga uku"

   Baki shiga uku ba, zauna ki gani Ina zuwa"

   Ficewa yayi tare da ja mata kofar"

    Wanne irin Shan mata ne wannan?, Kodai Abdullahi yana sane shiryawa sukayi domin akara cin ubana da kyau"

    Aranta tafara tunanin Abdullahi munafuki ne me fuska biyu"

    Shiru shiru taji Abdullahi be dawoba, son fitowa take ko ta leko ta gani yana nan ko benan amman tsoro ya  hanata"

    Kusan minti 30 da fitan Abdullahi bataji ko motsin hajiyaba bare nasu, jikinta na buga uban rawa ta mike ta nufo kofar"

    Ahankali ta bude kofar kadan ta leka"

     Irin dai wannan kwaftareren takalmin data gani kwanaki kofar dakin Dattijo ta sake hangowa, bakin kofar Hajiya, yayin da ganin takalmin ya haddasa mata mummunan faduwan gaba"

   Zufa ce ke karyo mata, kota ina"

     Komawa tayi ta sake rakubewa, yadda take tsoron mutumin nan haka take tsoron mutuwarta"

    Ta kwashi tsawon lokacin da batasan ko nawa vane ita kadai harta farajin Kiran sallar mangariba duk da haka bata fitaba"

       Daga can taji hajiya na kiranta kasa amsawa tayi hartaji takaraso bakin kofar sannan ta mike"

   Ke Asma'u fito hakanan, kibar tsoron sa kinji"

   Ya tafi ne, hajiya"

   Ganin ta rike kofar da alama idan baji tayi ya tafiba bazata fitoba yasa Hajiya fadin"

    Eh fito kiyi sallah sun tafi mallaci shi da Abdullahi"

     Akwai dawowa kenan fa hajiya?

    Ke fito kiyi sallah kafin ya su dawo ma har kin ida kin shige kuryar daki"

     Idon ta cike da hawaye ta make kafada, nidai a'a, bazan fitoba harsai ya tafi"

      Waike wacce irin yariya ce ne Asma'u, ki fito kiyi harkokin Ina cikin gidan nan babu dan duniyan da ya isa ya tabaki"

BAYA BA ZANIWhere stories live. Discover now