BOOK 2 4-5

993 53 9
                                    

Typing🖊

               BAYA BA ZANI🥥🥥🥥🥥🥥🥥
  

By
Fadeela Lamido

  
  Wattpad fadeelalamido

    ✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️

   *® _PEN: WRITER'S  ASSOCIATION_*

✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️

           

______________________________________

*~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~*
_____________________________________

https://www.facebook.com/groups/1533639276725285/

     BOOK 2
                     4-5

_____________________________________

     .......Kokarin zamewa hannun nata take, Dan bawani rikewa yayi ba, nan Baba ya sake cewa"

    Umar baka jina? Idosa akasa"

Cikin sauri ya runtse hannun nata acikin nasa, yayin da Baba ya rike hannunsu gava daya ya Kara hadesu waje guda, Umar kaga haka?, Haka nake son ka rike Asma'u, kanwar ka dan Allah kaji tausayinta ka tausaya mata ka fitar mata da wannan tsoro naka da take ji, bani son ganinta ciki damuwa"

     Dakai Dattijo ya amsa sannan Baba ya dube Asma'u da har yanzun take zubar da hawaye, jikinta na rawa yace"

    Asma'u Umar mijinki ne, dan uwanki ne Kuma yayan ki, dan Allah kisaki jikin ki kibar rudewa irin haka, ada matsayen Yaya yake gareki yanzun kuwa miji ne kijin ko?, Banda abinki ma Asma'u ni banga abun tada hankali ba, ya isa haka bar kukan, ki share hawayen ki kinji ko?, Zame hannun sa Baba yayi Dan haka Dattijo ma yai saurin zame nasa"

    Kuka Asma'u keyi kasa kasa, ganin haka Baba ya sake cewa, Asma'u ke bakijin lallashi ko, wannan kukan bashi da amfanin komai garama ki bari, ayanzun duk abin da kike so ki tambayi Umar Kai Kuma kaji tsoron Allah ka sauke nauyin da take kanka,  Dan Allah Umar na rokeka karka bani kunya"

     Dakai ya amsa kamar dazon, yayin da yake cigaba da jin kukan yariyar cikin kunnuwan sa, sai dai yaki kallon gefenta"

    Baba ne ya sake cewa yaushe zaka koma?

     Saida Dattijo yai gyaran murya sannan yace gobe"

     
Toh yayi kyau, naso ka wuce da matarka toh saidai satin gaba zata fara jarabawa karshe, toh idan tagama saika tafi da ita"

    Toh Baba"

   Yauwa Dattijo yanzun anan zata zauna ko kana ganin ta koma gidan su?

     Ni duk yadda akayi baba"

    Toh bakomai, Amman ka saya mata waya kan katafi domin ka dingajin lafiyarta?
sanan kabar mata kudi koda zata bukaci wani abun"

     Amsawa yayi sannan ya mike ya fice"

    Asma'u naganin fitansa ta kara sakin kuka, Baba zan mutu idan har aka barni daga ni saishi, wlh duk rana da naganni gidansa mutuwa ma zanyi"

     Hmmmn kidai kwantar da hankali ki nace ko, kidaina kuka karya jawo miki matsala"

    Wlh Baba  ban son shi"

  Mamace tace, shima ai ba son ki yake ba futsararriya dole aka masa dan wlh yafi karfin ki"

BAYA BA ZANIWhere stories live. Discover now