BOOK 2 1-3

1K 61 17
                                    

Typing🖊

               BAYA BA ZANI🥥🥥🥥🥥🥥🥥
   Book 2

By
Fadeela Lamido

  
  Wattpad fadilalamido

    ✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️

   *® _PEN: WRITER'S  ASSOCIATION_*

✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️

           

______________________________________

*~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~*
_____________________________________

https://www.facebook.com/groups/1533639276725285/

                  1-3

.........Abdullahi ya ture  daga garesa, ya ware idanun sa waje"

    Shikuwa Abdullahi tuni ya sandare waje daya cak idon suka makale"

     Abokan Umar ne suka fara murna, yayin da cikin fara'a suke bashi hannu, tunanin su ya shammace su ne amsan hannun nasu kawai yayi, yayin da idonsa ke canza launi zuwa jah"

    Abdullahi kuwa lokacin daya dawo hayyacin sa daker ya iya lalabu motar da yazo cikinta  ya fada"

     Ganin haka abokanshi suka rufa masa baya sukabar wujen"

     Dattijo kuwa kallon kowa yake daidai ranan nan nasa hade zuwa can yaji karfin jikinsa kamar walkiya yabar wajen"

       Jiyake kamar karya koma gidan sai dai yanason ya Kara tabbatar da abun da kunnensa ya jiya masa"

   Sakkowa kawai yayi cikin motar batare daya rufe murfin ba yai cikin gida kansa asama kamar wani zaki baya duba gaban shi"

    Toh fah innalillahi wa inna ilaihir raju'un Mama data hango shigowa Dattijo ta fada"

     Itako Umma cikin sauri ta taho tana fadin Kai Kai kalli gaban ka karka takawa mutane Yara"

   Kafin ta rufe baki tuni ya shige dakinsa, Dan bayajin zai iya mgn wannan lokacin"

     Can cikin dakinsa ya shiga tare da fadawa kan godu shikadai yasan abun da yake ji"

     Mama ce tai saurin bisa dakin har ciki ta bishi ganinsa rufada ciki yasa tai turus lallai me afkuwa ta afku"

  Kai! Dattijo Yaya akayi?

    Dattijo bakajina?

    Umma taji tana fadin ai kinsan bazai tankaki ba, daidai kenan ya mishi kyau hakan"

   Cikin matsanancin haushi Umma mama tace toh ke da kike wanan mgnr kinsan meya faru ne?

    Cikin tabe baki tace be wuce ace andaura masa aure ba, yayi kyau, Kuma inji kayi musu ko jayaya da mgnr mahaifin ka, juyawa tayi ta fice cikin zafinta yayin da mama tabi bayan Umma da harara"

    Zuwa can ta maida kallonta ga Dattijo, Kai! Dattijo aure aka daura maka? dawa aka daura ?

     Har yanzun be motsaba, dan haka Mama ta juya tana fadin Amman Alhaji be kyautaba wlh"

    Fitowan ta tsakar gida ta samesa cike, dalilin 'yan daurin auren da duk  dawo, kowa bakin sa bude, Ina angwayen, nan sukejin an daura auren Umar da Asma'u, take,  gurin ba gaban mama kadai ya fadi ba hardana Umma salatin tashiga yi yayin da duk gidan bikin ya hargitse kowa da abun da yake fadi"

BAYA BA ZANIWhere stories live. Discover now