💋💋💋💋
LALACEWA
💋💋💋💋STORY AND WRITTEN BY
RUKKY🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟
G.W.F
Home of gorgeous,intelligent and expect writers,we are best among the rest
Nah sadaukar da wannan page din ga Makarantan wannan novel
11_15
Your comments is important and never expect a page everyday
********************
WAYE KAZEEM
Kazeem dai dane ga alhaji usman da hajiya zainab.Allah ya ma alhaji usman tarin dukiya mai tarin yawa sannan yanada kamfanoni manya manya wanda kowa a Nigeria yasan dasu .
Alhaji usman asalin bafulatani ne sannan matar sa ma haka wanda asalinsu yen nasarawane zamane yakawo su kaduna tun auransu.
Allah yabasu yaya biyu kawai wato kazeem wanda yakeda shekara 29 sai ayesha 20.
Sai da hajia zainab ta haifi kazeem da 9years sannan tahaifi ayesha wandayenzu haka ayesha tana karatu a nile abuja
Alhaji usman nada kani Alhaji sani. Shima matarsa daya hajiya zulai.sai diyarsu daya safiya.suna zaune ne su a abuja.
safiya saar ayshace itama nile take karatu Sannan kamar yarda alhaji usman keda kudi shima alhaji sani nada saidai baikai na alhaji usmanba.
Allah yama kazeem kyau sannan fari ne wanda dakagani kasan bafulatanine. Fari ne dogo Sanna kuma ga dogon hanci masha Allah. Kazeem namiji ne wanda kowace mace zatai gurun aure kodan kyan halinsa. Matsallarsa daya rashin san mgana wato miskilene Sannan wannan dalilin yasa ko friends bashi da sai mutun daya wato suraj.
Suraj sun hadu da kazeem ne a uk dasuke karatu wand course daya sukakaranta tun lokacin suraj yazama babban aminin kazeem.sai dai halinsu ya bambanta wato suraj Allah yamasa san mata. Wanda wannan halin nasa kesa su fada da kazeem saboda yayi yayi suraj din yadaina yaki
A family dinsu kazeem babu wanda baisai suraj ba saboda abotakar dake tsakaninsu yasa duk ansansa kuma sonsa
Yenzu haka suraj da kazeem suna aikine a company din alhaji usman dake kaduna tunbayan gama NYSC dinsu wanda suraj director ne a company din sai kazeem kuma chairman wato (CEO)
WAYE SURAJ
suraj aliyu biddo sunansa wato da ga alhaji aliyu biddo da hajiya surraya.
Aliyu biddo dai business man ne wanda Allah ya waddata da dukiya.sunyi rayuwan kasanwaje wato US.
Suraj shikadaine da a gurun su wanda he is 29yrs old wanda saboda wayewa da turancin iyayesa suka yanke haifan da daya.
Suraj dai yataso shikenan sangarta da wayewa tare da son da iyayensa kenunamasa musammman ma alhaji aliyu wanda shiya sanadin bata suraj.
Suraj Allah yamasa sonmata saidai baya shayeshaye. Suraj yafison macen datake natsattsa ya bata ta wato budurwa baya shiri da karuwa duk iskancinsa. Yafison dai shiyafara sanin mace sannan duk macenda xai bata sai yayi dating dinta tukkna.
Suraj ya bata mata sama da 30 wanda nafisa itace macen dayake dating yenzu. Sun hadu be a kaduna wanda lokacin nafisan tazo hutune gidan kawar mamanta. Lokacin nafisa taje shopping a wani mall shima Suraj din yaje. Wanda tunda ya hangeta yaji shaawanta yakamasa,yaga saiyaje yamata magna. Wanda hakan ne yafaru yamata magana har yasumu tabasa number dinta.
Dhaka dahaka sukayi 1month suna dating amma still suraj bai nunamata halinsaba haka hartakoma zaria yana zuwa gunta tadi. Wanda dawayyo da dabara yasa takoma school dazama tunda yalura anan gidansu bazaismu damaba tunda yalura gidansu akwai addini .
Bayan takoma school ne
yafara jan raayinta gurun fara tabata dasauransu wanda intaki yafara fushi da ita kenan yace dama bsan sa takeba.
Itakuma wanda takamu da sonsa batasn fushin shi yasa tafara biyemai tun yana tabata a mota yana shan boobs dinta har yafara janta zuwa hotel suna romance.
Har Allah yasa yacima gurinsa yabiya bukatansa a wannan xuwan dayayi wato Bayan 5 months dafara dating dinsu
Wannan kenan.Saimun hadu a next page comments dayawa will make me to type another page anjima da daddare. Karkudamu yenzu novel yafara dadi insha Allah
Vote
Comment
&shareTakuce😜
YOU ARE READING
LALACEWA
General Fictionlabari ne daya kunsa soyayyah dakuma aminta dake tsakanin abokai biyu daya na gari dayan kuma akasin hka,sai ita kuma yarinyar da sanadin so ta saida mutuncin ta