💋💋💋💋
LALACEWA
💋💋💋💋STORY AND WRITTEN BY
RUKKY
🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟
G.W.F
Home of gorgeous,intelligent and expect writers,we are the best among the rest
Dedicated to suraj fans,suraj yace yanasonku😁
O Allah! We surrender ourselves to You, You are the one who created us, the one who knows our pains and our hidden tears. You are the one who sees everything hidden and untold.O Allah! Forgive us,shower Your mercy on us,accept our prayers and grant us the best of all our heart desires.Have a blessed day
Inayinku yen rukky novels,dalilin boko fans,gorgeous writers fans,dadai sauran su bazaku fadu ba more comment more typing.
31_35
Your comments is important and never expect a page everyday
Da safe wato karfe 10 nafisat tashirya tafito cikin shirinta dasunan zata makaranta ta gaida mamansu tayi breakfast dayake yau ba itatayiba amirace tayi dan ummansu tana koya musu girki tun suna yara wato between 11 to 12 hka take fara shiga kitchen dasu...........
Bayantagamane tama mamansu sallama itakuma tanatajin dadin diyarta nason makaranta tadauko pocket money tavata 5k tare datambyan ranar dazata dawo. Weekend kawai tafadamata sannan tamusu sallama tatafi ......
12:00pm
Direct motor park ta wuce tashiga motan kd .
Kuma daman mutun daya ake jira dan haka tanashiga motar tadaga.Karfe 1 daidai yayi masu a kd aka sauke su a tasha tanasauka ta fito bakin titi tana kiran suraj a waya aduaan ta daya karda wanda yasonta ya ganta.
Haka tadunga kiran layin suraj amma not reachable wanda tayi wajan 1hour anan bakin titin.
Itadai aduaarta daya kardawanda yasanta yakuma san ummanta yaganta dantasan saisunfadama umma su ganta a kaduna.
Hakadai harta fara tunanin kodai zata juyane kawai takoma zaria tawuce school indatafi wayyo dan dama ace yabata address ne ko wani abu dasaita je kawai tasameshi.
Hakadai tacigava da kallon titi wanda motoci keta wucewa.
Dataga abun banayibane kawai saitayi deciding bari takoma tasha tahau motan zaria inyaso tamasa bayani inyakirata.
Amma abun ba karamun haushi still yabataba kuma tanata maimaitawa a zuciyanta insha Allah bazata karadawo wa kd guurin surajba dan ta wahala. Dan saboda wahala har yunwa takeji.
Kawai taji horn anata mata horn din bakarewa take gabanta yafadi tajuyo tare da kallon motan kiran maxima ash colour Wanda yasha tinted glass tana aduaan Allah sa suraj ne bawani wandayasanta ba.
Zuge glass din motan akafarayi cikin yanga da natsuwa.
Wazatagani saiwani hadaddan saurayi Wanda tunda take batataba ganin mai kyansaba saidai a Indian film dan ko akwai irinsu to bata taba ganiba sai yau.
Sallaman dayamata shiyadawo da ita daga tunanin data tafi.
Amsawa tayi dan muryanshi yatafi da ita wani duniyar na daban.
"Baiwar Allah tun dazun naganki tsaye anan tunda zanje wani gurinan 1 hour ago gashi harnadawo nagnki anan "
"Eh wallahi daukana zaazoyi gashi bansamu Wanda xaizo daukan nawava a waya tundazun akecemun not reachable. "
"Allah sarki matsallan kennan dama sometimes network nahaka"
"Hmmm"
"To inbazaki damuba kishigo sai inkaiki indazaki "
"Nagode wlh amma kabarshi "
"Plz mana bazan cutar dakeba wlh kawai inatausayin matane "
"Ko "
"Yes so shigo "
Shiga motan tayi tareda kayanta taxauna a gba shikuma kayan a baya.
Tada motar yayi sukafara tafiya.
"Baiwar Allah yasunanki invazaki damuba kingadai ni sunana kazeem "
"Nyc name am nafisa "
"U have a Nyc name 2"
Nandai sukacigava da fira kamanva kazeem ba da surutu baidameshiba (in kungane kazeem ne abokin suraj )
"Nafisa ibazaki damuba inaso mu kulla abota nidake sannan in hadaki da ayesha kanwaata dan inaga shekarunku zaizo daya dan tunda naganki nayava da tarbiyanki naji inason hadaku kawayedan aisha bata da kawa Sanna inason ni kidaukeni kaman yayanki.
"To insha Allah babukomi kaga kuwa Vanda yaya"
"To kidauka kinadashi yenzu bakifdamun indazankaikiba Sai tafiya mukeyi "
Sai lokacin aysha tatuna fa cewa babu inda zata iyacemai yakaita kawai saitacemai malali.
"Unguwanmu kenan ai "
"Allahsarki ogbadu road zaka kaini ni "
(Inkuntuna aysha tanazuwa kd gurun friends din mamanta amma a da.)
Layin yanufa ya ajeta abakin wani gida wanda tacemasa nan tazo sannan sukayi exchanging phone numbers dasunan zaikula masu abota itada kanwanta.
Saidataga yabar layin sannan tasamu wani dan dakali tazauna.
Tanazama taji wayanta na ringing tanadubawa taga suraj badan tanasonshiba dabazata daukaba.
"Hello nafisa kinkuwa zo"
"Eh "
"Kina inane"
"Malali ""Mikike a nan "
"Tundazun nazofa inatakiran wayanka not reachable shine kawai nazo malali dan karwani yaganni "
"Okay to ganinzuwa wallahi meeting nashiga dts why namaida phone din a flight mode ganin zuwa.
Fadamai indatake tayi da sunan layin.
Readers ance batsa a novel dinann yayi yawa tou shine nikeso inji dagaske ne dan nidai nasan bansa batsa balle har ace yayi yawa,ni banmasan mizance ba
Vote
Comments
And share Plz and Plz don't only read Plz share it to othersReaders yazata Kaya
1.kuna ganin kazeem son nafisat yake ko kuwa aa2.sannan nafisa zata koma zaria batare dawani ya ganta tare da suraj ba kuwa inajiran amsoshin ku
Plz your comments matters yawn comments yawan typing
Takuce😜

YOU ARE READING
LALACEWA
General Fictionlabari ne daya kunsa soyayyah dakuma aminta dake tsakanin abokai biyu daya na gari dayan kuma akasin hka,sai ita kuma yarinyar da sanadin so ta saida mutuncin ta