part 15

30 1 1
                                    

💋💋💋💋💋
LALACEWA
💋💋💋💋💋💋

STORY AND WRITTEN BY RUKKY

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

G.W.F

HOME OF GORGEOUS INTELLIGENT AND EXPERT WRITERS WE ARE THE BEST AMONG THE REST.....

DEDICATED TO RUKKY FANS GROUP

PAGE 54

Amira da sarah tasamu a kitchen din amira tana soya doya da kwai sai sarah dake dafa ruwa a kettle.

"Waiku yarannan tun dazu da na shigo naji ku a kitchen mi kukedan nawa"?

Da gudu sarah tazo ta rungume nafisa "yaushe kikadawo yaya nafee".

"Dazu nashigo kawai na wuce dakina mikuke dafamana".

Murmushi amira tayi "bakomi yaya doyane da kwai muke as breakfast shi kawai yau muka tashi mukeson ci".

"Tou ku gama ku dan zubo mun sarah ki kawo mun parlour plz ki dan hado mun da cup of tea ka kawomin karda ki cika sugar."

"Tou yaya angama jeki huta"

Fita tayi tana jin son kanin nata a ranta dan kuwa suna sonta shiysa ita ma takeson su musamman sarah tana son yarinyar dan ba ruwanta shiya takeson intayi aure ta dauke ta tamata zaman daki.

Zama tayi a kan kujera tare da dauko remote tana son chanza channel arewa 24 tasa nan taga ana hausa film ta tsaya dan ta kalla.

Tana cikin kallon ne taji alamun motsin kofan dakin umma
Nan take gaban ta ya fadi tarasa dalilin dayasa gabanta ke yawan faduwa kwanan abu kadan ke tsorata ta ita yenzu.

Tana wannan tunanin umma ta fito jitayi umma tace "ah nafisa ke ce da safe haka ashe dai kinji maganata".

Murmushi tayi "haba umma ai dole in dawo balle ma tunda ba exams mukeba ai da gudu na taho".

"Tou yayi kyau ya kika baro zahra ince lafy take".

"Lafylau umma tace a gaidaki ina kwana umma kintashi lfy"?

"Lfy laau nafeen umma,wai inasu amirane banji motsinsuba yau"?

"Tunda na shigo umma suke kitchen ashe doya suke soyawa "

"Hakane kam dazu dana fto gun 7 naji suna fadin yau doya suke marmari"daidainan sai ga su sun fito sarah rike da tray itakuma amira da kula a hannunta ta wuce kan dinning table.

Tray din kawo ta aje agaban nafisa "anty nafee ga doyan nan da tea din ni barinje inyi wanka".

Wucewa tayi danyiin wanka ita kuma umma tana fadin "amira dan zubomin doyan ki dan hado da yaji".

"Tou umma" fadin amira tana zubo ma maman nasu a plate dake ban gaban ta wanda ta dauko dan taci.

Kawo ma umman su abincin tayi takoma kitchen ta dauko wani plate dan taci takoma bisa dinning dinta zuba ta fara ci.

Bayan 30mins duk sun gama cin abincin amira tazo ta kwashe takai kitchen.

Nafisa ne ta gara zama tace "umma ni kinma daga mun hankali dakikace inyi maza inzo kina nemana har gabana sai da yafadi wani abune yafru?".

Umma ce ta gyara zama tace "nafisa dalilin dayasa kikaga nace ina neman ki kan magana daya ce damuka saba saidai wannan yasha babban".

Nan take nafisa ta dago umma akan maganan aure zata mata kenan lallai dole ta kira suraj yenzu da ta gama magana da umma." Umma nagane magnan dazakiyi akan fito da miji dakikemun ne umma kuma umma karda ki damu na samu maisona inshallah zan mai magana akan ya fito".

Daure fuska umma tayi "nafee na gaji dajin irin wannan zancen naki wanda dalili haka yasa nayanke wani shawara ko kuma ince inazaune aka zo neman aurenki guna kuma inshallah nabada ko kin ko ko kinso tinda kinmaidani yar iska kullin kinada hanyan da zaki nema dan ki gudu daga zancen aure kike nafisa, kodai baki da lafiyane nafisa ki fadamun a nemo miki magani.



Readers waye mijin da umma take m nafisa magana akai nacewa ta zaba mata sai kun biyo ni zakuji ansanku

Typing




LALACEWAWhere stories live. Discover now