part 6

30 1 0
                                    

💋💋💋💋
LALACEWA
💋💋💋💋

STORY AND WRITTEN BY

RUKKY

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

G.W.F

Home of gorgeous,intelligent and expect writers,we are best among the rest

Nasadaukar dawannan page din ga duk wani writer din gorgeous writers forum basai na lissafo kuba but kusancewa ina sonku Allah yakara basira yakuma kara daukaka forum dinmu...............amin

26_30

Your comments is important and never expect a page everyday

**********************

"Nafisa anjima inason magana dake sannan ki daura abincin dare"

"Tou umma mixan daura"

"Kawai ki yi tuwo miyan kuka"

Nan umman nafisa ta tashi tashige daki itakuma nafisa tatashi dan cika ummarnin umman nata tare dacema amira ta tashi ta taya ta.

Daura abincin tayi wanda tunkafin akai ko ina gidan yacika da kamshi saboda nafisa ta iya girki dan mamansu gwanace sannan itakan ta nafisa lokacin da tagama secondary school kafun afara bada admission saidata shiga baking school dan tanason girki hidiman girki na burgeta.

WACECE NAFISAT A DABO

Nafisat Adamu dabo wato shine cikaken sunanta Allah yama mahaifinta rasuwa tanada shekara 15 a duniya wato 5yrs back kenan

Alhaji adamu dan kasuwane sannan dan zaria ne yana xaune a hanwa Allah ya hadashi da matar sa hajia hadiza wanda Allah ya masu son addini dukansu wannan dalilin yasa sukayi alkawarin ba ma yayansu taribiya.

Saidasukayi aure da shekara 3 sannan sukafara haihuwa wandasuka haifa nafisa wanda suke nunamata kulawa daidai gwargadon halinsu...tanada shekaraa 2 a duniya mamanta ta kara haihuwa ta haifa namiji akasamasa Saeed wanda shekaransa 2 a duniya Allah yamasa rasuwa.

Wanda bayan hakane da 3 years hajia hadiza cikin ikon Allah takara samun wani cikin wanda tahaifa diyarta wanda kowa ya cire ran xata kara haihuwa ma akasamata sunan maman Alhaji adamu wato surraya Amma anacemata ameera saboda a sakaya sunan. Wanda yenzu shekaranta 14

Saibayan nan da 4years takara haihuwan yarta akasamata saratu anakiranta sarah.

Hka sukatashi cikin gata daidai namasu rufun asiri sunsamu tarbiya daidai gwargado

Sannan hka nafisa tataso cikin kyau saboda kyau Allah yabata ga gashi Sannan tanada hanci ga manyan ido gata da shapes balle hips Allah yabata gata fara wanda hakan shine yayi sanadin farinjinnta amma dai ita bata damu dawani soyayyaba shiyasa bata kula maza har Allah ya kawo mata suraj cikin rauywanta.

*WANNAN KENAN*

bayan tagama abincin a kan dinning table ta aje kullan sannan taje tayi sallah.

Tana iddarwa ta wuce dakin umma. .......

"Umma nagama na aje a dining table. "

"To xo ki zauna muyi maganar "

Zama tayi tana sauraran umman nata

"To kingadai nafisa yenzu shekaranki 20 yakamata kifara tunanin aure hakanan sannan kinsan bawani karfi garemu bah kuma ga kawar ki nan ita har ta ansamata rana.

"Tou umma insha Allah. "

"Nafisa ko bakida tsayayene "

"Inadashi umma ".

"Tou alhamdullilah baikamata ku tsaya soyayyan yaraba indai dagske yake yakamata yafito nafisa kinsan dai halin maza and plz kirike mutuncinki a duk indakike "......

"Insha Allah umma".
tafada tana sunnakai.

"To tashi kije Allah Yamiki albarka ki zubomun tuwon kiba amira ta kawo mun "

"Tou umma"

Fita tayi ta aikata abunda ummanta taffamata sannan tashiga daki. Tanashiga taji wayanta na ringing da sauri ta karasa ta dauka phone din sunan suraj tagani nan take tayi murmushi tare da daukan lokaci dayakuma ta zauna a gadonta .........

"Hello baby I was expecting ur call since fa"

"Ayyah sorry nafisa wallahi aikine so yakk "

"Lafiya Lau baby dazun nakiraka baishigaba ai daman inason fadama gobe fa zanzo kd din"

Bangaran suraj yanajin tafada haka yatashi daga kwancen datake yana lashe baki yana kara hango shape dinta wanda akekira da coca cola shape. ........

"Dagske sweetheart "

"Yes baby anzo but 2days zanyi"

"No problem baby ai is okay can't wait to c u wallahi kaman injawo goben "

"Hmm "

"Lafiya swthrt "

"Bakomi daman ummace dazun kemun maganar aure akan "

"Don't worry baby munkusan yin auran ai so kawai goben inkinzo mayi maganr "

"Tou baby shikenan"

"Sai anjima yenzu xanfita innadawo zamuyi wayan "

"Inazaka "

"Gidansu abokina "

"Saikadawo to "

Kashe wayan tayi takwanta tana hango masoyinta lokaci daya kuma tana tunanin maganr mahaifiyanta a kullun nacewa ta kulada mutuncinta tasandai mai mahaifiyanta take nufi and kuma bazata iya hana abunda wandatakeso yakesoba kuma take ganin xata aura (aganin taba)........

Vote
Comment
And share plz.

*TO READERS AGANIN KU IN NAFISA TAJE KADUNA ZAA GANTA INMA HAKANE WAYE XAIGANTA SANNAN GANINNATA ZAIYI SANNADIN SHIRIYARTA KO KUWA*

Takuce😜

LALACEWAWhere stories live. Discover now