💋💋💋💋
LALACEWA
💋💋💋💋STORY AND WRITTEN BY
RUKKY🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟
G.W.F
HOME OF GORGEOUS INTELLIGENT
AND EXPERT WRITERS WE ARE THE
BEST AMONG THE RESTMasu cewa sun mun magana bn
basu ansa ba wlh ansamu matsallane
because of messages dina sun goge jiya
so bansan yarda zanbaku ansaba am
sorry46_47
Kazeem kuwa yanashiga side dinsa
yawuce wanda yazauna a bisa kujerar
parlour din yana mamakin yardaa
mata
suka zama yenzu ita wannan ko ina iyayenta suke tazonan tana
karuwanci oho...
Wani kallan zazzabi yaji yanason
rufeshi wanda yasashi tashi da kyar ya
wuce dakin shi yana jin wani kalan jiri
na dibansa...
Da kyar ya lallaba ya samu ya kwanta a kan gado yafara tunani.
Yasandai tun ranar dayaga yarinyar
nan yaji yanasonta amma Kuma
ganinta da suraj Sai yaji bayasonta
tunda tabbas tunda yagansu tare yasan
akwai magana dan haka yanke hukunci
yayi in iyayenshi suka karamai zanchen
aure zaice sunemo mai ko chikin danginsune either side din baba ko uwa ko
dakuwa family members ne danyaasan
da wuya ya kara son wata diya mace
yenzu haka a yardaa yakejin kansa..
Gara mirginawa yayi wanda yaji kannsa
yayi mugun saramasa.
Yawo drawer yayi ya dauko Panadol
extra ya sha wanda dama ruwa na
gefan gadon yakara kwanciya yajanyo
bargo yakwanta yarufe ido wanda ba komi yake gani ba illa suraj da nafisa
Yana imagining wasu abubuwa kala
kala akansa yana cikin tunanin ne yaji
wayansa yayi Kara kasa dauka yayi
wanda sai a second call dinne yadauko
wayan sunan mamamsa yagani a jinkin
wayan
Dauka yayi da kyar
Yace
"Hello"
"Hello son kana inane"
Inadakine na kwanta bacci nikeji wlh
yau dawuri"
"Oh dama har zance naji muryanka ya
chanza ne".
"Ehh bacci nikeji karda kidamu kanki".
"To shikknn gobe da safe kafun kafita
babnka nason magana dakai".
"to Allah ya kaimu".sallama sukayi
yamata saida safe yana tunanin daya
fadamata datanan hankalin ta yatashi
danyasan yarda take mugun sonsa".
Kashe fitilan dakin yayi wanda
switch dinke gefan gado yakara
dunkunkunewa cikin bargo yayi adu'a
ya shafa sannan chan anjima bacci ya kwasheshi.
4:00 am
Yafarka daga nauyeyen bacci din daya
daukesa ya kalli sama sannan yayi
adua'an tare da jin dadin yatashi garau.
Alwala yashiga yayi yafito yafara nafila
wanda harsaida yaga sallan asuba ta
kusa sannan yafita dan xuwa masallaci.
Sai close to 7yadawo yana dawowa
yashiga wanka kawai dan yakarajin
karfin jikinsa dan still gashinan ne
gashi anyi wani arranging meeting da
wani company yanaga zai yi cancelling
meeting din ne kawai dan he is not in d
mood of attending a meeting.
Kaya yasa yayi shigan fararan kaya
kaftan dan yanason shiga cikin
manyankaya ko da ba fita zaiyi ba.
Bayan ya gama ne yayi shirin zuwa
cikin gida that's around karfe tara
kenan.
Da shigansa parlour din yaga bako wa
Dan haka sama ya hau yanu fi dakin
mamanshi.
Kwankwasa wa yayi kafin yashiga samun ta yayi zaune a kan gado
ta dan jima da tashi dan hartayi wanka
tasa dinkin material light blue colour
bubu.
Dago kanta tayi
"Kazeem har ka shiryane ko fita
zakayi"?
"A'a mama ina wuni"yafada yana
tsugunnawa a kasa a gefanta sannan
yatashi yazauna kan gadon shima.
"Lafiya klau kazeem yaka kwana"
"Lafiya lau kince baba nasonganina da
safe"
"Eh barin tashi muje gunsa kayi
breakfast ne"
"A'a"
"To garakayi dan akan xancen auran ka
ne xaima magana"
"To ai ni umma har yenzu bansamu
wace nikeso ba kema kinsani"
"hakane kazeem but u can't seat like
diz kaima kasan da haka dan haka
kawai katashi ka ci abinci bari in gama
abunda nike kafun ingama kaima kaga
kagama sai mu tafi ko".
"Tou umma"yafada ne kawai amma su basu san mike damunsaba bazai iya wani neman matan aure ba shi yenzu ba dan yasan baiwuce su mai tunin magann mata ba.
Tashi yayi yafita ya koma kasa ya xauna
akan dinning sanadin breakfast daya
gani a kai.
Bude flask din yayi yaga dankali
dayan kuma soyayyan kwai sai dayan
plantain..
Zuba duka yayi ya fara ci yana tunanin
mi baba zai cemai danshi har
yakosama yaje gunsuVote
Share
CommentTakuce
YOU ARE READING
LALACEWA
Ficción Generallabari ne daya kunsa soyayyah dakuma aminta dake tsakanin abokai biyu daya na gari dayan kuma akasin hka,sai ita kuma yarinyar da sanadin so ta saida mutuncin ta