part 8

40 2 0
                                    

💋💋💋💋
LALACEWA
💋💋💋💋

STORY AND WRITTEN BY

RUKKY

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

G.W.F

Home of gorgeous,intelligent and expect writers,we are the best among the rest

Gaskya naji dadin soyayyahn dakuke nunamun masoyan littafin nan Allah ya barmu tare ina gaidaki Tahialuz meerah da comment

Nasadaukar dawannan page din ga masoyyah na wannan novel most especially Rukky novels group

36_40

*Your comments is important and never expect a page everyday*

Daukan ta yayi suka wuce hotel wanda acikin motan tana tamai korafin abunda yamata.
Shidai sai bata hakuri kawai yake.

Da isan su hotel din key kawai yakarba dan ynada daki a hotel din.

Suna shiga hugging dinta yayi saboda yayi missing dinta sosai .

"Nafisa nayi missing dinki sosai"

"Baby I miss you 2 "

Nan yafara kissing dinta

"Baby kaban abinci first mana yunwa nikeji "

"Tou"yace mata da kyar ya yi ordering abinci 5mins akakawo food din fried rice with chicken..........

Ci sukayi tare sannan tayi sallolinta da ake binta tayi aduaa Allah ya yafemata laifenta.

*Bayan 5mins*

Nan suka koma kangado romancing dinta yafarayi nan suka soma aiki baji ba gani.(Abundai sai adua kawai wlhy yenzu haka duniyar ta zama yarinya ta dibi kafa tabi saurayi hotel)

Babu abun da basuyi ba kamn dai mata da miji (Allah ya shiryamana zuri'a)

Sai dasukayi 2hours suna abu daya Sannan suka huta shikuwa suraj saicewa yake a zuciyansa gaskya nafisa nada ni'ima

Bayan sun natsane sunyi wanka suka zauna suna fira.suna cikin firane Sai Wayan suraj yafara ringing yana duba wa saiyaga kazeem ne ke kiransa.

dauka yayi yanacewa "hello abokina "

"Yah suraj kana inane files dinnan nikeson kban "

"Okay kazoo Ina hotel dinan"

"Okay to hala mikakeyi a hotel nasan abun arziki dai baxaikaikaba "

"Abokina kenan aa fa inadai tare da budurwatane bakaganta ba u have to come and see her abokina "

"Nidai xanzo karban takardan kawai amma baruwana da karuwa "

"Hmm kai kasani wani tym zaka zo "

"Anjima gurun karfe 10:00pm"

"Tou saikazo daman ynzu fitowa zanyi "

"To Dan Allah ka kawomun gida dan vazan iya zuwa hotel dinnanba dan banma kaunar ganin yarinyardakace "

"Abokina kenan to zan gwada kawoma gidan amma dai inason kasan tare dai xamuzo dan tare xamu fita da ita"

"Kukasani nidai kawomun"

"To sainaxo "

Sallama sukayi ya aje wayan a Kan gadon ya kalle nafisa ki shirya fita zamuyi xamu zaga gari.

"Baby babu indazani kasan cewa fa banason aganni agarinan. "

"Kai kai Kinga banason wannan abu dakike kinanufin haka xakitazama a dakin nan"....

LALACEWAWhere stories live. Discover now